4. soulmate

209 15 0
                                    

Husna_humaid💕

Assalamu alaikum wa rahmatullahi taala wa barakatuh.

Yeeeeeh suprise ko?

My next chapter on the lit🔥🔥

I know i didn't post regularly, abubuwan ne, we gat alot to do in life..  Writing nd reading are done in leisure time😊

Humaid ne ya tsugunna a gaban husna sannan ya dora da fadin

"Please say yes meri jaan, don't say no i will be shattered"

Kallonshi husna take cike da mamaki, amma a qasan zuciyarta godiya take ga Allah saboda duk inda so yake tasan yau kam sunyi gamo!

Ita da kanta bata taba shiga yanayin da ta shiga a yau ba, jinta take very high...

A ranta take fadin :
humaid u make d world so high to me, i know it's dry bhu it keeps raining upon me, i feel like dancing to ur voice, i feel like falling into your arms forever... Humaid u r my jaan, humaid tum meri soulmate, u r d love i'm destined to have!

Magana husna take a zuciyarta, amma a idonta humaid yake karantowa, bawai tayi subul da baka bane yajita, amma idonta ya fassara masa kaf abinda take ayya nawa..

Ita kanta batasan ta shagala da kallon cikin idon humaid ba kamar yadda shima bazai iya adar da komai ba.

A bangarenshi kallonta yake cikin tsananin so da qauna tare da jiran amsar "I met my love too" daga gareta.

Ita kuma kallonshi take cike da qauna tare da fatan su dauwama a haka... Domin she's not connected to d world anymore..

Sallamar mummy ce ta dawo dasu duniyar mutane, cikin bacin rai mummy tace:

Humaid? Have lost ur mind? Are flirting with my only daughter? She's still a child pls, husna tell him u r not on ur own, u r still 17 u can't decide ur lifestyle!

tashin hankaline sosai a fuskar mummy sannan ta dora da fadin, am scared, am tired of this scam!

Meke faruwa ne? Hajja ta tambaya cikin nuna rashin fahimta..

Husna kam stammering ta fara amm ummm shhhh!

Shiru kawai tayi don tasan babu abinda zata iya fada.

Humaid ne yai qarfin halin kallon iyayen nasu, sannan ya waigo ya kalli husna wadda ta sunkuyar da kanta cike da kunya da kuma tsoron kar a rabata da humaid!

Nace husna yaufa kika fara ganinshi kinsan halayensa ko masu kyau ne?.

Harara ta watsa min tace it doesn't matters ko waye shi, am already in love!

Lol😂

Humaid ne ya soma fadin, hajja, mummy ku qaraso ciki bafa wata matsala bane, kawai dai muna son juna ne kuma aure muke so muyi ko husna?

Jitai kamar ta nutse don kunya bata iya kallon kowa ba..

Iyayen nasu ne suka qaraso ciki, hajja da blank expression tace player!

U can't play our only husna..

Wani sanyi mummy taji don burinta komai ya dakata daga nan.

Zama tayi jiki babu kwari tana kallon husna wadda taqi yadda su hada ido.

Humaid ne yace hajja, am not gonna play with husna, taya zanyi wasa da rayuwata?

The very moment i saw her, i was  mesmerized, everything turns blur nd colorless, only husna is colorful nd clear, that why i couldn't stop staring... I knew i get caught....
Mummy, hajja i swear this happens for d first time in my entire life....

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now