11. love birds

139 15 6
                                    


بسم الله الرحمن الرحيم.
Assalamu alaikum wa rahmatullahi taala wa baraka toh.

Husna_humaid

11. Love birds

❤❤❤❤❤❤❤❤

Husna ce kwance saman three sitters tana azkar a wayarta. Doguwar rigace jikinta, cream color da touch na mauve flowers a jiki tayi kyau abinta. A zahiri azkar take yin but deep down her she's very nervous sbd yau humaid yace mata zaizo da uncles dinshi, she isn't eager azo ayi maganar auren all she wants is yazo taganshi dan ji take kmr ta shekara bata gan humaid dinta ba.

Bayan ta kammala ne taje kitchen taga anty da sauran masu musu aiki suna dan aikace aikace na tarbar baki, murmushi tayi yace... Hmm su humaid za'a kwashi girkin anty, mero ne tace ai ko ya kamata kisa hannu dan yaji albarkar naki hannu. Tabe baki husna tayi tace babbar albarka a yau kam shine yazo lfy ya ganni.

Anty da halinta na ko in kula a kowane lokaci tace aiko ga kankana can tana jiranki zaki smoothie,  murmushi husna tayi tace toh.

Gabanta ne ya yanke ya fadi jin horn kuma ana kiciniyar bude gate! Da sauri ta leqo motar baba qarami ta gani tayi ajiyar zuciya.

Wayarta ce ta ke ringing da sauri ta duba , ganin mom yasa tai saurin dagawa.

Gaisawa sukayi sannan tace mom yaufa su humaid zasu zo, murmushin takaici Asma'u tayi tace na sani husna, abun da nake so dake, don't ever look for what is not looking for u, be strong, be unbreakable, duk abunda zaki riska karki daukeshi too serious, calm yourself nd tell me everything!

Mom wai mesa kika ce hakane? Ko kina tunanin akwai wata matsala ne a zuwan su humaid, wlh mom muna son juna nd his family r in support of it 100% same to my own family!

Baby haka ne, i am preparing u for the hardest thorn! Don't be weak like ur mom huh? U knw mom is too emotional nd cry for little things, mom can break down any moments huhh? My baby stand on ur feets and accept ur fate!

Ohhhh! Mom u start it again ko?

Murmushin qarfin hali asma'u tayi tace i love u HUSNA HAMMAD!! MATAR HUMAID INSHA ALLAH. murmushin farin ciki husna ta mayar mata sannan sukai sallama.

A bangaren asma'u kam hawaye take, adda tazo ta risketa, cikin fulatanci take ta mata fada tna mata nasiha akan illar sanya damuwa a zuciya.

Tayaya zaki chanza qaddara ne nikam, abunda Allah ya hukunta Asma'u babu bawan da ya isa ya sauyashi, nayi fama akanki ynxu bzaki so na huta ba? Tayaya zamu dauke zafin nan haka? This pain in meant for all of us, hatta hammad yana cikin rudani bare kuma mu. Ko ba dade ko ba jima this information must leak!

Ni da kumbi nawa ma wlh da tuni yarinyar nan tasan komai game da ita, kuma hakan bai isa ya hanata aure ba in har Allah ya nufa sai dai ta jira lokaci.

Hmm Adda nifa banqi duk wannan ba, ynzu dinma indai ba fada akai ba babu wanda zai sani amma ni nasan waye Dr. Hamdiyya mahaifiyar humaid wlh ko anyi rufa rufa saita bankado, kuma husna tana son yaron nan! Rabata dashi xai iya janyo komai!

Wannan wane irin abune nikam!

****
Tun bayan gama wayar husna taji jikinta yayi mugun sanyi.. Allah dai yasa lfy.

Bayan la'asar kuwa su humaid suka iso kaduna sbd basu ma taho da wuri ba, basu sha wahalan samun gidan ba kuwa...
Tun suna hanya suke chatting

humaid yace : idan aka bashi ita instantly zaiyi sujudur shukur😍

Tace bazakaji kunyar su abba ba,

dariya yayi yace su basu san so bane? ai badan haram bane bama, i will just hug u..

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now