3. love or infatuation

224 20 0
                                    

Assalamu alaikum

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Assalamu alaikum..

Alhamdulillah ala ni'imatihi.

It's tee again, kwana biyu nasan an jini shiru, anyway sai hakuri, all am trying to do is give u s best out of me, not perfect! I repeat not perfect!!

HUSNA_HUMAID💕💕💕

This chappy might be spicy or salty, sweet or sweat, bitter or better.

Love u all.

A hankali husna take maimaita sunan a zuciyarta HUMAID, ba iya kyawun halittarsa ce ta debeta ba hatta da yanayin maganarshi, murmushinshi, dariyar shi... Awwwn ya subhanallah!

Murmushin da takeyi a zuciyarta ne ya kufce har fiskarta dimples dinta suka lotsa...

Humaid daya kasa dauke ido akanta ne yace ohhh husna haka kike da fara'a kina da saurin sabo ashe.

Da sauri ta daga ido ta kalleshi dan batai tunanin wai murmushi take a zahiri ba, a hnkl takewa kanta rada, husna control, husna control...

Dakewa tadanyi tace, ohhh don't really know am smiling,,,,, a hnkl tace shit! Sannan cikin in ina tace am..... Dama fa... Ka.. Kawai uhm.. Ina tunanin wasu abubuwane, ummm na ranar grads dinmu.

Mummy kam da hnklnta yake kansu duka tasan qarya husna take, tsoro da fargaba ne ya cika mata zuciya! Her deepest fear is history repeating itself! Idan har husna is in love at this age tasan kuwa tarihi ne yake shirin maimaita kanshi!

Hankalinta bai ninka tashi ba saida ta tuna waye humaid! Kwandon en mata kenan, baiwa ta kyau da arziqi da gata da ubangiji ya masa ya jayo hankalin mata da yawa kanshi! Bata mantawa akwai sanda hajja ke masa fada agabanta akan kule kulen en matansa sannan yaqi tsaida budurwa...

Luckily enough ta samu labarin his girlfriend amongst girlfriends! Though tasan bawai an musu engagement bane amma yarinyar ta je ta gaida hajja, kuma har hotanta hajja ta nuna mata! To in haka ne kallon me yakewa husnata!

alright am done  gaba daya suka juya saboda karar kofin da hajja ta aje na coffee tana nufin su tafi ward round, ta dora da fadin resident doctors dinmu fa suna qasa suna jiranmu, gwara mh sauka kar muyi latti.

Ajiyar zuciya Dr.Asma'u ta sauke tace alright husna zaki zauna anan ne ki jiramu ko kinada wani option?

Tarar ta Dr.Humaid yayi tare da fadin mummy kuje kawai i will
company her... Yai murmushi tare da kallo husna.

fuskar mummy sam bata nuna amincewa da hakan ba, sbd koda ace humaid mutum ne kamili wanda zai iya riqe mata husna, tasan hajja will not accept illegitimate chil as an in-law ba!

Hajja tace to shike nan ba damuwa daman bamu da mai case dinka ma ko daya, duk yawancin cases din na Dr. Ne ta fada tana nuni da mummy, murmushin yaqe kawai mummy ta iya yi sannan tace haka ne.

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now