15. The wedding

166 15 8
                                    

Assalamu alaikum wa rahmatullahi taala ba rakatuh!

Husna_humaid

The wedding

My Wattpadians🥰🥰💋💋
Not edited!
************************

hajja ce saman kujera ta tankwashe kafafu a sama, ranta inyayi dubu ya kaiga baci, tunani kawai takeyi game da alamarin humaid da husna, ga maganganun da Asma'u ta yaba mata, ta girmanta da mutuncinta... wata zuciyar tace hajja ko mai ya faru fa ke kikai sake, mesa tun farko baki bincike ba kike amince aje ayo tmby tare da saka rana kawai saboda danki ya rude kema kika bi son ranshi....

Son ranshi kuma??? Humaid yaro ne da ko bakai niyyan bin son rashi ba zaka ba, yaro ne da tun talitali yake mata biyayya babu sabawa, yaron da ya maida ta uwa sannan uba agareshi, bai taba boye mata wani abu game da rayuwarshi, bata mantawa har sanda humaid ya zama namiji saida yabata lbrn halin daya shiga.... kunya ce sosai ta kamata sannan ta bashi shawarwari akan kare kai daga mugayen halayen, ta budada masa akan hukuncin zina da masifar dake biyo bayanta!!!

To amma mesa ya jarabtu da son er zina!
Wani hawaye taji yana bin fuskarta, humaid for once in his life ya dage mata akan yarinyar nan, ta sanar dashi wacece ita amma ya kafe! Duk fadin matan duniya humaid why husna!!!!!

Dr. Kiga hadin Allah wanda babu wanda zai iya rabawa, yau na tabbatar da humaid ya fada soyayya!

Kalamanta ta tuna ranar da humaid ya fara haduwa da husna.... wata er kwalla taji a gefen idonta😢

Tausayin danta ne baibayeta, ta rasa ma ya zata mai.... would she break her son's happiness for reputations ko kuma itama ta aminchi kawai a rufe maganar ruff kodan farin cikin danta?

Seeing husna for d first time in my life make my heart skip a beat, i lose all the ties from reality, i felt i grown a pair of wings, i couldn't stand on d ground but soaring in d air...

Hajja i felt d biggest connection to my dream world...

Hannayenshi ya hade guri guda tare da marairaice murya yace, pls nd pls let me marry husna...

Mummy pls, without husna am not sure if i could make it...

Sake jin tausayin humaid tayi data tuna irin kalamanshi akan husna....

Zuwa ynxu her heart is 50-50, iya kar saninta dai bata isa ta chanza abunda Allah ya tsara ba!

*******************
Gyaran murya baba qarami yayi yace, toh Alhji Abudulra'uf kunso ku wuce da amarya yau dinnan baya azahar saidai gashi ynxu har yamma ta somayi kuma ana daf da fara kiran asr, to muna basu baku hakuri abisa bata muku lokaci, sannan labarin auren husna ya riski mahaifiyar inda ta nuna farin cikinta akai, kuma ta nemi alfarma a dan qara mata lokacin kai amarya akwai wasu shirye shirye da zasuyi na alada acan kano, ta nemi mu kawo husna da kanmu kafin nan shima humaid din ya qarqare duk wani shiri daya kamata ace yayi...

Wata siririyar ajiyar zuciya husna ta saki, humaid ko sai satar kallonta yake ko zasu hada ido ya tuhumeta....

Uncle abdul yace; gskyne wannan tsari yayi, dama bai kamata ace an gaggauta komai ba, amma ynxu ku kamar sati nawa kuke so?

Humaid ne ya dago a razane!!! Sati nawa????! 😲 Ya maimaita a zuciyarshi.

Husna kuwa dariya take ciki ciki dan taga humaid kawai dai dan babu yadda zaiyi ne amma sam wannan meeting da akeyi bai masa ba🤣

Baba qarami ne ya kalli husna yace kamar sati biyu tace ko?

Eh baba....

Humaid bai iya hakura ba yace amm dan Allah a rage, ni a bangarena dama na gama gyra inda za'a zauna, kuma lefen da duk sauran abunda alada ta tanadar zai kammalu nanda kwana biyu😦

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now