20. Ardent

111 14 12
                                    

بسم الله الرحمن الرحيم❤️
اسلام عليكم و رحمة الله وبركاته ❤️

𝑠𝑢𝑟𝑒 𝑢 𝑘𝑛𝑜𝑤 𝑢𝑟 𝑐𝑜𝑚𝑚𝑒𝑛𝑡𝑠 𝑛𝑑 𝑣𝑜𝑡𝑒𝑠 𝑚𝑒𝑎𝑛𝑠 𝑎 𝑙𝑜𝑡 ℎ𝑢ℎ?
𝑚𝑦 𝑝𝑒𝑟𝑠𝑜𝑛𝑎𝑙 𝑝𝑒𝑜𝑝𝑙𝑒 𝑖 𝑙𝑜𝑣𝑒 𝑢 𝑙𝑜𝑎𝑑❤️
𝑑𝑜 𝑢 𝑏𝑒𝑙𝑖𝑒𝑣𝑒 𝑖𝑛 𝑡𝑟𝑢𝑒𝑙𝑜𝑣𝑒?🥺🥺

🤒🤒🤒🤒🤒🤒🤒🤒😭😭
Our beloved husna on hospital bed🥺💔

Mummy da hajja ne suka shigo a tare karfe 7 na safe, cike da mamaki suka ga husna on blood transfusion

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


Mummy da hajja ne suka shigo a tare karfe 7 na safe, cike da mamaki suka ga husna on blood transfusion... baki bude hajja tace lfy?

Kallonta humaid yayi yace hajja a hnkl bata samu bacci ba sai dab da asuba karta farka, wlh tausayi take bani.

Cikin dare naga tayi pale sosai gashi sai kinga yadda take zubda jini, pad din da baifi awa uku ba ya cika.

Kallon tausayi hajja taiwa dan nata tace uhum,

Shine naje lab nd i bled two paints, mummy ce tace what? Humaid lfyrka kuwa? So kake kaima ka kwanta jinya? Taya zaka bada har leda biyu tashi guda?

Hajja tace abunda kayi is risky Humaid at least daka sanar damu, muma fa muna son husna.

Kallonshi tai duk yai wuri wuri amma shi ka a jikinshi.

Kallonshi tayi tace son.
Dagowa kawai yai baice komai ba,

Tace ka yadda da qaddara, kasan Allah ne me badawa kuma shi ke Hanawa mesa kake abu irin haka?

Mummy ce tace Dr. barshi yaje gida ya huta shi kanshi yana buqatar hutu, ba yadda za'ai kace mana ka huta bayan stressful aikin da mukai jiya hallau kan kujera ka kishingida, indai husna ce InshaAllah zata samu sauki. Kuma ka tabbata kaci abinci, zan yi waya a kawo maka ynxu.

Zai magana mummy tace bana son musu.

Jiki a sanyaye ya fice yana waiwayen husna dake bacci innocently.

*******************

Baba qarami ya kalla jiki a sanyaye yace na rasa ta. Na rasa farin cikina! Haka zan qarashe ragowar rayuwata ba Asmau sbd kuskuren da bai wuce minti 10 ba! Ynxu bansan ya zanyi ba, wlh Asmau ta tsaneni ko ganina bata son yi.

Baba qarami ne yace ba tsanar ka tayi ba, ka rusa mata rayuwa ne a sanda take son ginata, ka dakusar mata da burukanta a sanda take son cin musu, ka tafi da farin cikinta a lokacin da take buqatarshi fiye da ko yaushe, ka rabata da erta, tayaya zakai convincing dinta cewa duk abubun dakai soyayya ce?

Ka auna a ma'auni na hnkl, this is pure greed nd selfishness! Matsalarka daya a rayuwa muddin kai abu ya maka dadi toh ba ruwanka da koma yaya mutum zaiji!

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now