18. Conspiracy

110 18 1
                                    

بسم الله الرحمن الرحيم ❤️

Assalamu alaikum.😘🙏🏽

It's teee again....
 
Surprise huhh?

I love LOVE❤️
 
"𝑙𝑜𝑣𝑒 𝑢𝑟 𝑐𝑢𝑟𝑣𝑒𝑠 𝑎𝑛𝑑 𝑎𝑙𝑙 𝑢𝑟 𝑒𝑑𝑔𝑒𝑠,
𝑎𝑙𝑙 𝑢𝑟 𝑝𝑒𝑟𝑓𝑒𝑐𝑡 𝑖𝑚𝑝𝑒𝑟𝑓𝑒𝑐𝑡𝑖𝑜𝑛𝑠,
𝑔𝑖𝑣𝑒 𝑢𝑟 𝑎𝑙𝑙 𝑡𝑜 𝑚𝑒, 𝑖 𝑤𝑖𝑙𝑙 𝑔𝑖𝑣𝑒 𝑚𝑦 𝑎𝑙𝑙 𝑡𝑜 𝑢.
𝑢 𝑟 𝑚𝑦 𝑒𝑛𝑑 𝑛𝑑 𝑚𝑦 𝑏𝑒𝑔𝑖𝑛𝑖𝑛𝑔,
𝑒𝑣𝑒𝑛 𝑤𝑒𝑛 𝑖 𝑙𝑜𝑠𝑒 𝑖'𝑚 𝑤𝑖𝑛𝑛𝑖𝑛𝑔 𝑐𝑜𝑧 𝑖 𝑔𝑖𝑣𝑒 𝑢 𝑙𝑙 𝑜𝑓 𝑚𝑒𝑒𝑒𝑒 𝑦𝑒ℎ 𝑦𝑒ℎ💕💕💕💕"

🥳🥳🥳🥳🥳

It has been 3days after their wedding nd Husna is in her purest form already..

Hajja keta dawainiya da abincinsu dinner ne kawai bata aikowa wanda husna kansha tea ko yogurt tai kwanciyarta, Humaid kuma yana hdawa da kayan gara wani sa'in kuma su dafa indomie tare.

Husna ce kwance kam doguwar kujera tana tunanin irin son da humaid yake mata, a ayi tunaninta da zatonta babu wani mutum da ta taba ganin an so shi haka, komai fa bai bari tayi yaita nan nan da ita yana ce mata yarinya.

Jitai an hure mata ido ance yarinyata me kuma kike tunani, indai nine to gani I'm all urs tare da sakar mata murmushi.

Itama murmushin tayi ta dan ja hannunshi,
Biyota yayi gaba daya.
Dariya tayi tace wooo ashe ma baka da qarfi😜😜

Dariya yayi yace idan na barki da arm dina ma wlh baki iya dagata.

Tace nida na janyoka gaba daya effortlessly wane arm kuma? Duk muscles din ma kumburin flour ne.

Kallonta yayi yace maimaita abunda kika fada, zan manta ke babyna ce in gwada miki mazantaka daga baya sai in rarrasheki.

Ido ta zaro wanda ya qara mata kyau, zara zaran gashin idonta ne suka qara fitowa.

Murmushi yayi ya shafi fuskarta tare da manna mata kiss a goshi yace babyna sai wani qara kyau kike, wato kin samu miji ko?
Danma dai da sauranki.

A kasale ta kalleshi cikin murya me cike da so tace da sauran me fa?

Kallonta ya qarayi, baice komai ba yace let me see ur nails my girl.

Nuna masa tayi cikin yanayin ko in kula murmushi ne ya kufce mashi yace inyeh?

Ido ta zaro tace mene?

Yace kunshin amarya yayi kyau kamar kar na daina kalla.

Toh ai..

Bata qarasa magana ba ya hade bakinsu guri daya, wannan karan ba yadda ta saba bane, Humaid is deep nd is going deeper every second, tun tana qoqarin maida martani har ta gane yau din daban take agun humaid.

Cikin sarkewar murya tace Humaid are u okay?

Bai ansa mata ba ya dauketa gaba daya yai bedroom dinsu da ita. Qafa yasa ta doko kofar na razana har birona ya fadi.

Can dai shirun yayi yawa nace tome yake mata oho, ta window na leqa naga husna kwance kamar sarauniya yana matsa kafafunta da hunnu daya, dayan kuma yana cikin rigarta, nace hala nan dinma tausar ake mata😂😜

Cike da mamaki nace humaid kenan!

(We didn't see that coming lol🤣)

💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now