EL-BASHEER 47

636 47 0
                                    

EL-BASHEER*


Na
Nuceeyluv😘

47

Jikinta ne ya fara rawa so take ta kwace kanta amma ta kasa sbd rikon da yyi mata bana wasa bane, kokarin jawo jiqaqqen towel dinta take ta rufe jikinta amma abin ya faskara saima gani tayi el-bash yyi wurgi da towel din kasa innalillahi ta furta a ranta kenan yau me zata gani? Batason ya kallar mata jiki dan haka tayi saurin fadawa qirjin sa ta kankame shi sosai yadda babu yanda zaiyi ya kalleta dan ta harde shi, a nata tunanin daya ganin mata jiki gwara ta mannu dashi.

   A bangaren el-bash kam Besan sanda ya furta "Ya Subhanallahi" tabbas da ace hankalin ummi kwance yake da taji mgnr sa, amma ina  gaba daya ya birkita mata tunani  batajin komai, shima hankalin nasa ne ya tashi musamman data manne masa a qirji yanajin na fulanin ta na yawo a qirjin sa, hannun sa na rawa ya koma shafa duk wani sassa a jikin ta duk yabi ya haukace mata, ummi hankali tashe ta sake kamkame shi kamm hawaye nabin kumatun dan babu damar kuka tunda bakinta still yana cikin nashi.

     Saida ya gama jagwalgwala ta son ransa kafin ya sakar mata baki, da sauri ummi ta sake shi taja gefe ta hade kai da gwiwa tana kuka, ji tayi yana watsa mata ruwa cikin jin haushi ta dago kai ta debi ruwan ta watsa masa, gni tayi yyi murmushi ya sake diban ruwan ya watsa mata, sake debowa tayi ta watsa masa tana wurga masa harara, yanzu kam fararen hakoran sa ta gani a waje yana washe mata baki besan meyasa ba komai tayi sai ya birgeshi sai ya dauketa kamar abin wasa shiyasa ya kasa rike dariyar sa yana murmushi,

mmkii take idan yyi wani abin saikace me hankali,  a razane tayi saurin sauka a bahon ganin yana shirin cire wando sa gaba daya, tana shirin sauka ya jawota ta fado kansa ji tayi kamar ta tsaga kasa ta shige sbd jinta da tayi a jikinsa babu komai, kokarin karasa cire mata dan sauran mutuncin ta yyi amma ta kasa hanashi sbd kasalar daya saukar mata gaba1 jikinta ya mutu, tanaji tana gani ya subale mata komai sun koma yanzu babu abinda yyi masu tazara, batada da wani option sama Da ta rufe idonta dan bazata iya kallonsa a haka ba.

    A bangaren el-bash hakan take gaba1 jikinsa a tsume yake tun dazu bare yanzu da babu abinda ya musu tazara, dakyar ya karasa cire mata komai jikinsa na bari, niyyar sa yyi musu wanka su fice amma abin yaci tura dauriyar sa ta kare, kwanto da ita yyi jikinsa yaga ta rufe ido, gashinta ne ya bazu cikin ruwan fuskar ta ce kawai a waje amma sauran jikin suna ruwa, wasu gashi da suka hawo kan fuskar ya janye, tsura mata ido yyi yna karewa halittar ta kallo, dan murmushi yyi yana mmkin kunyar ummi ji yadda ta wani rufe idonta kamar me bcci sai yadda aka juyata yafada a ransa,

jingina yyi ya juyo da ita kan kirjinsa suka hade, Ya Rahmanu Ya Rahimu, abinda ummi tayi ta nanatawa kenan a ranta tuni ta sake tsunduma cikin wani baqon yanayi wanda bata taba tsintar kanta a ciki ba,

Kissing dinta ya shiga yi kota ina yana sake matse ta a jikinsa, numfashi yake fitarwa da sauri da sauri ummi najin yadda kirjinsa ke up and down, hannayen sa cikin sumar kanta duk ya yamutsa mata su, ji yake kamar ya kusance ta a lkcn amma zuciyar sa na tausayin ta, yadda ta saduda shi ya kara bashi tausayi bayaso ya bata mata rai dayawa shiyasa ya gwammace ya samu ko yayane dan relief a jikinta,

dakyar ya iya kyaleta hakan ma yasan dole yasha lemo idonsa duk ya kada yyi jajur,  a hankali ya masu wanka ya dauko ta, tanaji yake komai har lkcn bata bude ido ba, saima duniyar tunani data lula tana tunanin el-bash da yanada lpy kuma zasu kasance irin love birds dinnan tabbas da tafi kowa sa'ar miji dan bata taba ganin miji so romantic irinsa ba, tmbyr anan itace idan ya dawo hankalin sa zaiso ta kuwa? Ji tayi ya katse mata tunani da shafa mata mai ashe sun iso bedroom kuma dakinta,

saurin bude ido tayi ta fahimci a dakinta suke be taba shigowa ciki b sai yau, gni tayi idonsa yyi ja kuma yana mata komai cikn sanyin jiki, batasan meya canjashi haka ba dan haka ta tashi tsaye kayanta data aje kan gado tun dazu da niyyar idan tayi wanka ta saka ta dauko, doguwar rigace ta saka, juyowa wajensa tayi taga ya jinginar da kansa ya dafe goshi dama kan kujera yake, matsawa tayi da sauri ta dafa shi, jijjiga shi tahau yi tana fadin what's wrong? Duk ta gigice sbd yadda taga ya canja ga towel daure a qugun sa, dan bude idonsa yyi ya kalleta ya kuma lumshe ido bece komai ba,

jawo mai tayi tahau shafa masa da sauri, dakinsa taje ta dauko kayansa irin wanda taga yafi sasu kananan kaya wandon 3qtr, rufe idonta tayi ta yaye masa towel sannan ta fara kokarin sa masa, dan murmushin karfin hali yyi danshi lkcn ya bude ido, saida ta gama sa masa kayan ta bude ido taga idonsa a bude yana kallon ta, jansa tayi da nufin ya kwanta tunda taga baida kuzari yaja hannunta suka fito waje,

zaton ta daki zaije sai taga suna sauka kasa, da dan sauri suke tafiyar ummi na biye dashi kamar jela tana mmkin ina zasu? Gani tayi sunyi hanyar kitchen, direct inda ake aje lemon tsami ya je, nuna mata yyi da hannu ba tare da yace komai ba, ummi tace,

"oh zaka sha?"

Gani tayi ya zuba mata ido still be amsa ba,

"Okay na gane bani 2mins"

ta fada tana debo guda biyu zata wanke taga ya biyota da daya a hannun sa kato, wara ido tayi tana kallon sa tace,

"kai baka gudun tsami ne?"

Ita ummi duk batasan dalilin shansu ba. Gani tayi ya bata rai ya juya zai fice, da sauri ta kamo hannun sa tana fadin,

"Okay i'm sorry!"

EL-BASHEERWhere stories live. Discover now