EL-BASHEER 61

563 47 2
                                    

EL-BASHEER*

61

"Dakyau Emmata ba haka zakiyi ba" mudi ya fada yana karasowa kusa dasu, "dan jawo bindigar baya ummi ta dawo da ita baya, yauwa danyi sama wajen goshin sa" ummi tayi yadda yace,
            "aha dakyau kansa nakeso ki fasa"
yyi mgnr yana komawa daga bayan El-bash yace,
          "yauwa dan sake daidaitawa"
ummi tayi,
           "aha gud zan kirga uku saiki harbe shi understand?"
Ummi ta girgiza kai,  
           "Weldon"
mudi ya fada yana dariyar mugunta yyinda sauran Sauran jami'an suka zaro guns dinsu zasu harbi mudi, hannu El-bash ya daga musu alamar su bari suraj a fusace yace,
         "baka ganin abinda yake shirin sata?"
Hannu El-bash yasa a bakinsa alamar yyi shiru kafin ya rufe idonsa. Mudi yana ci gaba da dariya yace,
            "aha 'yammata 3...2....1 Go......" Darammmm..... Ummi ta saki harbi, Shiru dakin ya dauka sbd dayawa wasu idonsu a kulle yake kowa na cikin firgicin abinda ya faru,
         "Wasssshhhh....."
sukaji sound wani dabam na fitowa da sauri kowa ya bude ido wanda idonsu ke bude kuwa daskarewa sukai a wajen, mamaki ne ya kama mutane ganin mudi durkushe a kasa yana ihun azaba ga hannun sa na fitar da jini inda bullet ya huda
            "Wayyyo Hannu na"
mudi ya sake fada cikin radadin azaba.

"Yeeessss Suraj ya furta cikin farin ciki yana fadin Oh ya Rabbi Thank you" Yyinda El-bash ya daskare a wajen sbd mamakin ummi sai kallonta yake ya kasa furta wani words ko kiftawa bayayi.

"Hhhhhhhhhhhh..."
sukaji Ummi ta kwashe da dariya har tana kwarewa, Matsawa tayi gaban Mudi tace,
         "Gsky duk inda akai da jaki sai yaci kara hhhhhhhhh Kaiii wlh am trying da harna iya rike dariyana zuwa yanzu" tayi mgnr tana nunashi kafin taci gaba,
             "Kai gaka Arnen kafiri ko? An gaya maka Addu'ah tana faduwa kasa banza ne? No kayi kuskure"
tayi mgnr tana buga katon tumbinsa da gun tace,
            Tumbin haramun kenan so ya kaga acting din? Tsakanin ni da ku waye winner? Yanzu ka tabbatar da tsafin ku karyane ko? Mtwss lusari."
Tayi mgnr tana  juyawa  gaban haj suwaiba data sake tsurewa tace,
             "Suwaiba ko?"
            "Hhhh..."
ummi ta saki dariya,
            "gsky bansan cewa brain din kifi ne dake ba sai yau keda wancan munafikin"
Ta nuna Alhj rabe daya rude sbd firgici dan tun zuwan El-bash ya daskare,
         "I know kuna mmki ko?  Hmm kadan daga cikin aikin *SS* jami'an sirri masu farin kaya, Mutum ya zauna long time cikin *HAUKA* a zaton ko aikin ku ne koh?"
Ummi tayi mgnr tana me harbin Alhj Rabe a cinya,
              "Ahhh....."
Ya saki ihun azaba,
             "Oh da zafi?"
Tayi mgnr tana zaro ido,
            "Ah lalle this is just the beginning" tayi mgnr tana murmushi, ta koma da kallonta kan suwaiba tayi wani guntun murmushin gefen baki,
           "A zaton ki dabarar ki tasa har kika dakko ni? Kin dauka bcci nake? Oh kinyi zaton shakamin hoda yyi aiki? Mtwsss Gsky ban taba gnin mekan dusa ba irinki, koda yake kinyi kokari da kika karasa cika mana aiki tunda kika kawo ni inda zamu sameku cikin sauki batare da munsha wahalar ina kuka boye ba, kinsan dalili?"
Ummi taci gaba,
             "kalli nan"
ummi ta zaro karamin abu a kanta cikin kitson ta tace,
            "duk inda kuka cusani Abokan aiki na kallon ku sbd camera dake cikin kitso na."

Gaba1 idan ka cire sauran jami'ai da suraj babu wanda be fada cikin tafkin mamaki ba hardai El-bash daya kasa fahimtar ina zancen ummin ya dosa.
           "Karbi wannan" ummi ta fada tana me harbin suwaiba a kafa,
            "wayyyo na shiga uku na lalace"
Suwaiba ta fada tana me kama kafarta shi kansa mudi be daina gurnani ba,
            "Baki lalace ba tukun saikin fahimci idon mutum uku ne a kanki cikin gida daya

*"EL-BASHEER, MALAM SABO AND LASTLY HUSNAH"*

Cikin tsananin tashin hankali da mmki haj suwaiba da Alhj Rabe ke binsu da kallo,
            "wacece Husnah?" Haj suwaiba ta tmby dakyar,

Dadai lkcn El-bash ya  kamo hannun suraj  yana fadin,
            "kai kun sani a duhu kodai ta zauce dayawa ne haka? Me take cewa kam????"
Suraj na murmushi yace,

" *ASMA'U AHMAD Wasu suce UMMI/HUSNAH* amman dai anfi kiranta da ummi, yarinya me hazaqa da juriya kenan itace ta taimaki UMMAH bisa umarnin mlm sabo Gateman nasan baka sani ba amma kam ummi tana cikin aikin da mukeyi."

         "Whattt....."
El-bash ya fada cikin tsananin mamaki inda mgnr ummi ta katse shi yaji tana bada command

           "Sir Bala pls take them to the hospital"
tayi mgnr tana nuna su mudi data harba,
           "and Sir Abdul, Emanuale, muktar, Pls a kwashe sauran members" 
             "okay Ma"
sukayi mgnr suna sara mata. Nan jami'ai suka fara aikin da ummi ta sasu, sai lkcn Ummi ta juyo wajensu El-bash, Suraj ta sarawa shima ya sara mata yana fadin,
          "Good job but kin razana mu daga yadda muka shirya"
           "don't worry I will explain abinda yasa nayi hakan later"
          "No problem"
Suraj ya fada yana barin wajen. Kallonta ta koma kan El-bash daya ke tsaye yana ganin abin kamar a film  ta sake matsawa dab dashi cikin girmamawa ta sara mai 👩🏻‍✈ a hankali El-bash shima ya maida mata martani 👨🏻‍✈, Kallo suka kafe junansu dashi can ummi ta katse shirun da fadin,
            "I'm sorr......,"
bata karasa ba ya jawota jikinsa ya hade bakinsu waje daya dan abinda yakeji game da ummi ya zarta tunanin sa.

"Oga easyyy"
suraj ya fada yana dariya  yyi saurin karasa fita su kansu sauran jami'an fecewa sukai da wuri dama sun gama titsa keyarsu babu kowa ya rage daga ummi sai El-bash.
Cikin shauki suke kissing junansu harma suka kusa zubewa a wajen, dakyar suka saki junan su ummi na dafa kai,
             "What?"
El-bash Ya tmby,
             "my head"
ummi ta fada tana rikewa, a rikice El-bash ya dauketa da sauri ya fito waje, motar data rage yahau suraj ya bar musu dan har sunyi gaba, ganin yadda ya tada hankalin sa ummi ta kalleshi tace,
            "karka damu fa stress ne kawai komai zai zama nrml kasan ban samu bcci ba throughout yesterday i think abinda ya haddasa kenan"   
            "no Baby banson abinda zai sameki"
yyi mgnr yana me bawa motar wuta.
    "Murmushi ummi tayi tana maimata sunan daya kirata dashi oh ya Rabbi finally hasashe na ya zama gsky ta fada a ranta tana lumshe ido.

     Direct hospital yakai ummi. A yadda yaje musu a birkice sbd ummi har lumshe ido take, gado suka bata kafin aka daura mata drip bayan tasha Allurar bcci.



*Aha masu kuka suna dariya a musu gwalo wooo😝😝😝, Ina masu tunanin Ummi itace HUSNAH🗣🗣🗣toh ku matso mu cashe💃🏻💃🏻  dan HASASHEN KU ya zama GASKIYA*🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀

EL-BASHEERWhere stories live. Discover now