EL-BASHEER 53

624 46 0
                                    

EL-BASHEER*


*godiya ta musamman ga en group din EL-BASHEER FANS, naji dadin kulawar ku gareni kuma Alhamdulillah naji sauki, sauran fans wasu sun sani banji dadi ba 2days kuma sunmin Addu'ah suma na gode a lot*

*Yau da gobe sai Allah, jiki da jini dan adam ajizi, a dinga ma juna uzuri plss👏🏻* ( _ga masu cewa muna wulakanci bama typing_ 😊😊😊)


*SONSO FISABILILLAH, ALL EL-BASHEER FANS*



Na
Nuceeyluv😘



53

"Hmmm.....!"  El-bash yaja ajiyar zuciya yana shafa sumar kansa gani yyi dgske ummin rufe ido tayi, a fili yace,
            "lalle yarinyar nan so kike ki kasheni da raina"
yyi mgnr kasa2 yana me juyawa ya kalli madubi, karewa halittar sa kallo yyi yana wani tunanin daban,
         "hmm....!"
Yasake sauke ajiyar zuciya hade da murmushin gefen baki, dan cije lips dinsa yyi yana me jawo cream dinsa me kamshi yana mulke jikinsa a jima kadan sai yyi murmushi ya cije lips a haka ya gama shafe-shafen sa ya samu turare me dadin kamshi ya feshe jikinsa, wando kawai ya dauka ya sanya jikin ya dauki towels din yakai toilet ya shanya,

dake bcci ne a idon ummi harya fara fisgar ta shiyasa ma batasan lkcn daya gama shiri ba, matsowa yyi gaban gadon ya sake karewa pillows din kallo data jera ta musu tsakani, dan murmushi yyi a ransa da alama dai yasamu tsuntsu daga sama gasasshe, jerin pillows din ya fara jefarwa kasa yana mgn a fili kasa2,
            "dan banza haka kurum zaka shiga tsakanin ma'aurata ni da ko duminta banji ba daidai da 20mins"
ya karasa mgnr yana jifa da pillow na karshe,

hayewa gadon yyi ya juyo da fuskar sa gefen da take, gani yyi tana bccin ta hankali kwance ga dan bakin ta nan dake bashi sha'awa yyi shape kamar zero, haka na fulanin ta dake birkitar dashi yana kallon su ta transparent rigar data saka babu bra a ciki sbd bata cika son bcci da bra ba, zanin data daura yadan zame dama rigar iya cinya ce so data kwanta sai ta sake yin sama hakan ya bashi damar karewa santala-santalan fararen cinyoyin ta kallo, hannu yakai zai shafo su ya fasa, bedside lamp ya kashe kafin ya matsa kusa da ummi sosai, jawota yyi ta shige jikinsa,

ummi sama2 taji hakan saidai dake tana da son jiki sai ta sake manne masa a kirji bcci yana idonta,
          "Huuuu...!"
El-bash yaja wata boyayyar ajiyar zuciya sbd yadda yaji ummi gaba1 a jikinsa, take tsuminsa ya fara harbawa tsikar jikinsa ta tashi ssai, damko gashin kanta yyi yana shafawa a hankali yyinda yake hura iskar bakinsa, ummi a firgice ta bude ido tana kokarin kwace kanta jikinta na rawa tace,
          "na shiga uku Nayi gudun barewa na tadda zago"
Tayi mgnr tana kokarin kwace kanta, wannan mutsiniyar da take shi ya sake birkita El-bash, kokarin cire mata riga yyi ummi ta tsorata jikinta na rawa tace,
            "dan Allah ka kyaleni zan barma dakin ka ma...."
bata karasa zancen ba taji ya hade bakinsu waje daya, duk yadda ummi taso kwace kanta kasawa tayi saima jinsa da tayi yana fitar da numfashi sosai yana sake damkar ta kamar wanda zai tsaga kirjinsa ya shigar ta ciki, ji tayi ko'ina na jikinsa yana rawa sai kissn dinta yake kota ina yana juyata duk inda yaso, gaba1 ya birkita mata nata lissafin itama, ada kwacewa taso yi amma daga baya irin abubuwan da yake mata saiya zarta tunanin ta, irin abunda yake mata duk wata mace me lafiya ta hadu da el-bash dole ta mika wuya,

hakan ta kasance da ummi, ita kanta takai makurar da bazata iya jurewa ba, dan haka ta fara taba duk inda tasan ya taba mata, hakan da ummi tayi sai ya canja salon wasan nasu har takai ga El-bash ya nemi hakkin sa, ummi gaba1 ya gama jikata da salon kaunar sa, dan haka ba bata lkci ta amince batasan dawar garin ba saida taji ya shigeta, wata gigitacciyar kara ta saki tana kokarin ture shi.

El-bash yyi nisan da bayajin kira dan haka ko sauraran koken ummi beyi ba, saida Al'amura suka wakana El-bash ya dawo saiti yyinda ummi ta jigata har tana sauke ajiyar zuciyar wahala, Gefe ya koma ya kwanta ya jawota saman kirjinsa ya rungumeta tsam kamar ance za'a kwace masa ita, duk wani saukar numfashin ta jinsa yake har cikin ransa,

      ita kuwa sai ajiyar zuciyar  take azaba ta isheta, tana tunanin baida hankalin dazai kula da ita taji ya rungume ta, taji dadi kwarai daya nuna mata kulawa dukda yana halin hauka, badan azabar da takeji a kasan ta ba zataso su kasance a hakan batasan meyasa ba taji wani bahagon sonsa na fisgar ta, ada tafi maida hakan tausayin sa take ashe abin ba haka yake ba, yanda takeji a ransa ya wuce a kirashi d tausayi kawai saidai ace SO,

A bangaren El-bash ma kusan tunani daya suke da ummi, ada yana mata kallon wacce ta cancanci ya mutunta sbd kulawar ta gareshi sai kuma yaji yanda yake jinta a ransa ya wuce a kirashi da iya hakan saidai ace wacce kke KAUNA, shin dame zai sakawa ummi? Ta bashi farincikin dabe taba samu ba a rayuwa, ta zauna dashi a daidai lkcin da ya kamata ta kyamace shi, ta amince masa batare data san meye makomar ta a gareshi ba, itakam wacce irin sassanyar zuciya Allah ya bata? Gsky ta cancanci fiye da komai a wajen sa, yana kammla aikin gabansa zai shayar da ita zumar kaunar sa zai riritata zai bata dukkan rayuwar sa wannan Alkawari ne yyi mata ya karasa tunanin yna me sake kissing din kan lips dinta,

ummi tanaji tayi shiru dan ji take kamar sonsa na fisgar ta, a hankali ya zameta daga jikinsa lkcn 12am na dare, dakyar ya mike ya wuce bathroom yana zuwa ya hadama kansa ruwa yyi wanka, sake hada ruwan dumi yyi ya dawo daki, ummi na kwance taji anyi sama da ita, yana sata ruwan zafi ta bude ido da sauri tana matsar hawaye sbd radadin da taji data shiga ruwan zafi,

fitowa El-bash yyi ya dawo daki, dukda ba wani baci bedsheet din yyi sosai ba, amma saida ya yaye ya sake shimfida me taushi, dayan ya nufi toilet dashi, lkcn ummi tayi luf cikin ruwan dumi tanajin dadin yadda yake shigar ta, cikin washing machine ya saka, sannan ya jawo mata kofar ya dawo daki ya tada sallar nafila, yana me godiya ga Allah daya bashi wannan babbar kyauta me tsoka,

harya idar ummi na toilet sai canja ruwa take daya huce ta canja wani, lkcn daya shiga yaga tana kokarin jawo towel alamar ta gama, tana ganin ya shigo ta rufe ido da tafikan hannun ta, dan kauda kansa yyi yana murmushi, kafin ya juyo a ransa yace nan din kunyata takeji? Ah lalle kunyar bata gama tafiya ba yyi mgnr yana nadota a towel, har kan gado ya direta sannan ya dauko cream dinsa ya shafa mata sbd yaji yanayin garin dadan sanyi, wani gajeran wandon sa da singlet dinsa ya miko mata, karba ummi tayi ta saka tana kokarin kama gashinta daya hargitse,

binta da kallo El-bash yyi yana karewa halittar kirjinta kallo, dukda babu bra haka suke tsaye nipples dinta na masa wlcm, ganin zata kama kanta da ribbon ya rike hannun ta, ummi ta tsaya kallon ikon Allah, kan mirror taga ya aje shi sannan ya dawo kan gadon, jawota yyi ta fada jikinsa, yaja musu duvet ya rufe su, hannu yasa ya kashe bedside lamp, sannan ya sake rungume ta tsam a jikin sa, ba tare da bata lkci ba kuwa bcci yyi gaba dasu.

ASUBA TA GARI Umm-El-bash.

EL-BASHEERWhere stories live. Discover now