EL-BASHEER 62

622 51 0
                                    

EL-BASHEER*


Na
Nuceeyluv😘

62

Ganin tana bcci ya nemi wata nurse ta kular masa da ita zaije gida sharp2 ya dawo. Yana zuwa gidan direct part din haj suwaiba yyi, nan ya samu sakina na kakarin amai harta galabaita da alama ta dade tanayi. Mtss yaja tsaki a ransa yana fitowa a part din, waya yyi aka turo wata mace ta kwasheta itama aka kaita hsptl din da su haj suwaiba suke.

***
Sai around 9am ummi ta fara motsi har ta bude idonta fes reras ta gansu cikin dakin da alama zaman jiranta suke,

         "sannu Husnah"
taji wata murya daban tai mata mgn, juya kanta tayi taga umma ce tana mata murmushi, da murna ta yunkura zata tashi daidai lkcn El-bash ya turo kofar dan yaje gurin likita ne yana musu complain ta kwana tana bcci shi gsky so yake yaga ta farka,
          "Oh No baby"
Ya fada da sauri yana karasowa gaban gadon yana fadin,
        "wannan ai aikina ne dakin bari nazo saina daga ki"
yyi mgnr yana kokarin dagotan ita kuma ummi na nokewa sbd kunyar su Umma ga suraj da Mlm sabo a wajen,
           "to marar kunya ku samemu a gida"
Umma tayi  mgnr tana murmushi itama ta fice ashe tuni su Abba sun fece, Dan shafo kansa yyi yana murmushi shi ya manta ma da mutane a wajen idonsa ya rufe, memakon su tashi saima zama yyi gefen gadon yana dan rankwafawa gaban ummi sukayi dab da juna,
           "To yadai kike cuno baki?"
Yyi mgnr yana daga mata gira, dan hararar sa tayi kafin tace,
           "ba kaine ba"
            "da nayi me?"
             "Kasa naji kunya mana"
tayi mgnr tana murguda baki,
             "You koh"
yyi mgnr yana wara mata ido kamo bakin yyi zai mata kiss aka turo kofa.

Fasawa yyi ya maida hankalin sa kan kofar, likita ne ya shigo yana fadin,
            "Yanzu kam komai nrml kuna iya tafiya ku karasa acan"
yyi mgnr yana murmushi, murmushi El-bash yyi yana mika masa hannu yace,
            "Thanks"
           "your are welcom" Dr. Ya fada yana barin wajen. Suma wajen suka bari yana rike da ummi kamar za'a kwace masa ita.

Driving yake dayan hannun sa yana kan hannun ummi yana murzawa a hankali yyinda yake juyowa time to time ya kalli ummi,
           "mutum ya maida hankalin sa kan driving dai"
ummi tayi mgnr tana kallon window kamar ba ita tayi mgnr ba,
             "I can't believe cewar kema SS ce" Juyowa tayi tana kallon sa tace,
             "Why?"
Dan daga kafadar sa yyi yace
             "just imaging how, When, and why all this happened Batare dana fahimta ba tuntuni"
dariya ummi tayi tana fadin,
           "to mene abin mmki tunda kasan yanayin aikin"
tayi mgnr tana murmushi, Shima murmushin yyi yace,
            "so all this abubuwan da kike u known everything"
yyi mgnr yana karya kan motar gidan, gyada kai tayi tana murmushi,
            "Wonderful" El-bash ya fada yana me budema ummi kofa. 

A haka suna zance suka isa parlon nasu, umma suka tarar kawai sauran sun tafi akan zasu dawo later,
            "oyoyo my daughter"
Ummah ta fada tana warama ummi hannu, cike da kunya taje ta rungume umma tana dariya nan suka zube kan kujera, ummi tace,
             "Ummah kamar a mafarki wlh yaushe kukazo?"
Umma na murmushi tace,
             "ai na fada miki when the game is over zamu diro kasar so 8am muka iso"
dariya ummi tayi tace,
          "gsky I'm happy so much happy to see you wlh."
           "Toh ni kuma sai ace na koma inda na fito" El-bash ya jefo tasa mgnr hannun sa rungume a kirji shinan yyi fushi ba'ayi welcoming dinshi ba. Dariya sukai masa ummah tace,
            "are you jealous?"   
             "No ummah but...." Gwalo ummi tayi masa,     
               "you see ummah gwalo takemin"
dariya umman tayi tace,
             "bari naje part dina ummi kiyi wanka dan kiji dadin jikin ki sai kuzo muci food a part dina."
             "Thank you Ummah"
ummi ta fadi tana rakata har bakin kofa, tana rufe kofar juyowar da zatayi taji ta buge mutum,
             "oh sorry"
ummi ta fada zata kauce,
             "Wlh yarinyar nan kinma rainani sai wani hademin kai kuke irin kunsan junan nan tuntuni." Ummi tana dariya tace,
           "jealousy"
              "who?"
Yyi mgnr yana kamo kunnen ta,
            "Pls bada kai nake ba ka sakar min kunne" Sakar mata kunne yyi yace,
              "matsoraciya" aiko yana sakin kunnen tayi hanyar stairs da gudu tana fadin,
            "yauwa ehe dakai nake jealousy"
Binta yyi kafin ya iso ta shige daki da gudu ta datse. Kwafa yyi ya wuce nasa dakin shima dan yin wanka.

EL-BASHEERWhere stories live. Discover now