EL-BASHEER*
48
Na
Nuceeyluv😘Tsayawa yyi be juyo ba, hakan yasa ummi tayi saurin wanke lemon ta samu wuqa ta yanka, debo su tayi ta kamo hannun sa suka fito dan ruwan tea data dafa yana kan dining data kai dazu, kan dining suka yada zango taja masa kujera suka zauna, hada masa tea tayi ta matse lemon ta mika masa, da saurin sa kuwa ya dinga sha da zafi2 ummi dai sai zuba masa ido tayi tana kallon sa yadda yake sha ko zafin ma da alama bayaji bare uwa uba tsamin,
yana lura da ita yyi fuska kawai kamar be gani ba, tass ya shanye saidai me? Kamar besha komai ba haka yakeji, sam beji ya samu releif din komai ba saima marar sa data kulle tana ciwo, dan dafe kasan cikinsa yyi kansa a kasa idonsa yyi jaaa shi yasan tashin hankalin da yake ciki ya rasa ina zai tsoma kansa yaji dadi, dan matsowa ummi tayi ganin ya duqar da kai ta dafa shi tana fadin oya saura aci abu me nauyi, tayi mgnr tana dan matsa kafadar sa dan ya dago,
hakan da tayi batasan sake tsomashi tayi cikin wutar abinda ke cinsa ba, dayan hannun sa yasa ya janye nata hannun, zatayi mgn kenan taji ana knocking, da sauri ummi ta dauki hijab dinta dake kan kujera wanda ta aje ta tafi bude kofar, duk abinda tayi el-bash na kallon ta kasa2 nutsuwar ta ita ke sake birgeshi.
Tana bude kofar taga suraj, da dan murmushi fuskar ta tace, "ashe babban bako ne a gidan" suraj shima yana er dariya yace, "amaryarmu dafatan na sameku lpy"
ya fada yana zama, ummi tace, "lpy lao ya mutanen gida" suraj yace, "Alhamdulillah ina mutumin?" Ummi ta nuna masa hanyar dining area tace, "gashi can" suraj ya mike tsaye yace, "lpy kuwa ya dukar da kansa?" Ummi tace, "ehto lpy b kalau ba,"
"Subhanallah"
suraj ya furta yana nufar wajen, ummi tace, "zan shiga cikin gida mu gaisa kafin ka ganshi" suraj yace, "okay ba matsala a dawo lpy," ummi tace, "toh" sannan ta fita.
Tana fita suraj ya zuba masa ido na wasu seconds tuni ya gano matsalar abokin nasa, sai yaji ya bashi tausayi hannu yasa ya buga table yana fadin,
"itace matsalar ka?"
El-bash ya dago kai yana hararar sa yace,
"ban sani ba dan sa ido"
dariya suraj yyi yace,
"kaga shawara zan baka yanzu, yarinyar nan halal dinkace frnd so why not kayi abinda Allah ya halatta maka? Naga bata da matsala tanada hankali nayi maka bincike sosai a kanta, kanada zabi kaje mata a yadda kake yanzu ko ka gaya mata gsky i know zata rufa mana asiri har mu kammala aikin mu."
Hmmmmm....! El-bash yaja dogon numfashi dakyar ya fara mgn yace,
"Frnd bazaka gane bane wlh a yadda nakejin kaina banajin yarinyar nan zata iya dauka na coz she's still little baby i don't want to hurt her tausayi take bani ya karasa mgnr dakyar yana cije lips."
Wata er bazawarar dariya ce ta kwacewa suraj batare daya shirya ba,
"uhummm like seriously?"
Suraj ya fada yana er dariya, bata rai el-bash yyi yana fadin,
"kaifa iskancin kane banaso wannan dariyar shikiyancin ta meye?"
Dan daidata dariyar suraj yyi yace,
"kaine dalilin dariyar ai, kazo kana wasu maganganu wanda basuda tushe"
cike dajin haushi el-bash yce,
"me kke nufi?"
Suraj yace,
YOU ARE READING
EL-BASHEER
General FictionEL-BASHEER, Yana kaunar ta dukda baida halin ya nuna mata Hakan a dalilin halin data same shi a ciki saidai kullum Addu'ar sa Allah ya kawo Masa karshen Wannan aikin da yake domin ya bayyana mata dunbin soyayyar da yake Yi mata, Wutar soyayyar ta na...