*_My Bestie's Husband_*
*_Ummuh Hairan_*
*_Wattpad-realfauzahtasiu_*
*_29-30_*
*_Assalamu alaikum_*
_My Luvly Fan's am Oum Hairan, wata yar sanarwa ke gareni zuwa ga ku don Allah duk meyin telegram yayi join Ina post da kaina sama da 30 groups so abubuwa sunamin yawa shiyasa domin samun_ _sauqina da ku baki daya na bude Mana group a telegram please Mata kawai kada namiji yayi joining idan akwai buqata zamu bude na mazan mu bawa namiji Dan'uwansu wakilci na gde taku a kullum_
*_ Oum Hairan_*https://t.me/joinchat/Gdtmu0TgTHu66CF7
_____________________________
_____________________________Kallon kallo Hajiya Barebari da Hajiya Sahura suka shigayi Jinjina Kai Hajiya Sahura tayi tace “eh kayi danna gada ashe rashin mutuncin ba iya kan yata ya tsayaba itama uwar ba qima ke gareta ba mace tafita mutunci a gurinka" shidai ko juyowa baiyi ba ya shige motarsa ya fice a sukwane suna tafe yanata sauke murmushi itakam wayarta kawai take dannawa bataji tsayawarsa ba saida ya fizge wayar ta dago tare da sauke numfashi ya zuba Mata ido ta sauke nata yaja fasali yace.
“Saboda kin rainani kinmai dani drivernki ina tuqi kina chat ko?" “shiru tayi ta fara murza yatsunta batare data tsammata ba taji ya dakanta tsawa yace “ni abokin wasanki ne ne RAPI'AH da kika rainani inayi Miki mgn kinyimin Shiru bafa nason wannan banzan halin naki waike miskila ni zaki nunawa miskilanci" kawai saita Kama hawaye saboda sosai tsawar ta firgitata jikinsa ne yayi sanyi ya kamo hannunta yace “kuma bazaki bani hqr ba?" A dan tsorace tace “kak....kayi hqr bazan qara ba...." Hade bakinsu yayi ya jima yana tsotsarta kafin ya saketa yana sauke numfashi yace “kiyi taking care ba kowanne raini nake dauka ba"Jinjina Kai tayi yayi murmushi tare da yago tisue ya fara goge Mata hawayen yace “Calm down please bazan qara ba kinji" dagansa Kai tayi ya bude motar ya fita tabisa da kallo har yayi nisa ya dawo ya leqo yace “kada ki fito yanzun zan dawo" sake dagansa Kai tayi ya nufi cikin gurin ya bata 15 minutes ya fito niqi niqi da kaya leda biyu akasa masa a but ya shigo suka tafi sosai suka zagaya gari Basu koma gdanba sai tara tun tana noqewa salonsa da nacinsa Saida yasa ta ware duk da ba mgn takeyi ba Amma takanyi dariya ko murmushi, suna komawa sukayi sallah sannan ya sake fita ya dauki kayan daya siyo ya shiga bangaren Ni'imah da sallamarsa tana zaune tana shan madara amma bai samu arziqin ta amsa ba takaici ya kamashi shi ya rasa irinta da batasan zuru ba,
Zama yayi ya zuba Mata ido ta dago tace “lfy da kallo Mal" murmushi yayi yace “kawai haukanki nake tunawa tabbas da zakiyi wasan kwaikwayo idan aka baki acting din hauka zaki iya am nace ba zan kira Rafi'ah tazo inason mgn daku" jefar da cup din tayi tace “ina zaka kirata din tab lalla...."Dora Hannunsa yayi a bakinsa yace “shut up dallah malama shawara nace Ina nema a gurinki ne da zakiyimin haukan naki na gado yar mara tarbiyya kifa nutsu kafin na fara dakaki a gidannan wlh bazaku kasheni ba duk wacce ta kawomin hauka ubanta zanci saboda ina aurenku bashi yake nuna na zama dan iska ba jaka kawai wacce batasan zuru ba ko an fada Miki abinda kikayi min jiya kinci bilis ne to ki sani kanki kika cuta sakarya kawai Kuma wlh kika motsa anan sai kinbi gyaduma me dingishi"
Yana fadin haka ya dauki waya kira Rafi'ah ta daga da muryar bacci yace “kizo Ina bangaren Ni'imah Kuma kema kada ki batamin lkc" qit ya kashe wayarsa ta zubawa sensor din ido a ranta tace “wannan wanne irin mutum ne mara dadin zama?" Miqewa tayi ta dauki hijjab dinta tasa ta fito.Ta nufi sashin Ni'imah ta bude ta shiga tare da sallamarta ya amsa tare da dagowa ya dubeta ita Kuma idonta nakan Ni'imah data tura dankwali gaba tare da yatsina fuska zama tayi a qasa gefensa zaman saman ba dadinsa takeji ba tace “Ina yini Best...." Daga Mata hannu tayi cikin wulaganci tace “dalla malama iya bakinki a gidan uwarki na zama Bestie dinki munafuka annamimiya maci amana....."
Qasa tayi da kanta cikin sanyin jiki bazata iya cewa komai ba duk abinda Ni'imah zata fada akanta ta cancanta murmushi yayi yayi gyaran murya yace “ba abinda na taraku kuyimin ba kenan am ke Ni'imah dole abaki girmanki a matsayinki na uwargida Rafi'ah ki bata girmanta a matsayinta na wacce ta rigaki shigowa gidana ke Kuma kija mutuncinki banason wadannan qananun maganganun da cecekuce abinda ya faru ya riga ya faru babu wanda ya Isa sauya qaddararsa banason tashin hankali a gidana duk wacce ta nemi dagamin hankali wlh kotare aka haifemu cin mutuncinta bazaimin wuya ba, bazance ku zauna lfy ba idan kunso ku zauna idan kunso karku zauna duk ruwanku ne ku zai dama ba JM ba yauwa sai Abu na qarshe wajibi ne duk ranar da dayarku takeda kwana to wajibin wacce batada girkine taje bangaren me girki ayi dinner da ita bance break ba saboda zai zama takura amma dinner wajib ce idan kunne yaji mutunci ya tsira Allah yasa kun gane"Numfashi yaja yaci gaba da cewa sannan kwanaki naso yin tafiya Allah bai nufaba saboda tasowar mgnr bikin nan unexpected to yanzu nan da 1 week zan tafi Mexico zan tafi da Rafi'ah idan na dawo zance Indonesia saina tafi dake Ni'imah...." Kallon Rafi'ah yayi ya dubi Ni'imah yace “me mgn tayi inajin bacci" Shiru ce ta ratsa ya dubi Ni'imah yace “kefa nake sauraro" ajiyar zuciya tayi ta harari rafi'ah da gefen ido tace “bazan iya mgn a gaban wannan la'ananniyar matar ba idan mgnr akeso ayi dani aiba sai ankirata anci mutuncina gabanta ba"
Kallon Rafi'ah yayi har yanzu kanta a qasa yake yace “ok duk wacce bazata iya mgn a gaban daya ba to ta hadiye abarta koni da ita bazan saurara ba nasan akwai sirri tsakaninmu da kowacce amma wannan ba abinda zan tattauna daku da daidai bane qin yin mgnrku yana nufin kun amince da duk abinda nace" miqewa yayi ya nufi qofa yace “idan kin gama kukan saiki taso ki fito kibani abinci yunwa nakeji"Miqewa tayi tabi bayansa Ni'imah ta daga murya tace “Snacher kawai andaiyi asara" tsayawa tayi kamar zatayi mgn sai Kuma ta fasa ta fice ta isheshi a bakin qofar ya matsa ta shige ya kulle qofar ta nufi saman yayi saurin riqota yace “yunwa nace Miki inaji" langwabar dakai tayi tace “masa Amma kuma naga ga abincin nan" tana fadin haka ta sake juyawa zata tafi ya sake kamota ya hadata da jikinsa yace “kina min ganin damarki kizo ki bani abinci" dole ganin ya dage yasata shiga kitchen ta hado masa abincin da suka siyo ta haura saman takai masa yana zaune yana danne dannensa da system ta ajiye masa ta miqe zata fita ya cafko ta ta fado jikinsa baice Mata komai ba yaci gaba da aikinsa Saida ya gama ya janyo abincin ya gyara Mata zamanta ya fara bata tana zuzzuqewa harta hqr ta rinqa karba ganin babu fuska suna gamawa ya shiga bathroom ya hada ruwa yazo ya sake dagota ya fara rage mata kayanta so takeyi tayi gardama da yake wargima guri yake samu hakanan ta qyaleshi yajata har bathroom din sukayi wankan tare suka fito ya rinqa janta da Hira suka kwanta, yana hilatarta da hikima da komai ya hade bakinsa da nata duk ta tsorace ta fara yimasa kuka shiko yayi biris da ita yana shafa fuskarta yana hura Mata iska a kunnenta tare da wasa da dukiyar qirjinta ta riqe Hannunsa tana jan zuciya tace “don Allah ka rabu dani zafi nakeji..." Bakinsa ya dora bisa nipples dinta ta rintse ido tanajinsa ya rinqa sarrafata cikin salo da qwarewa tanajinsa yana wasa da cute dinta sanda taji yayi mata rumfa yana karanto addu'ar saduwa da iyali ta dauke numfashinta ta gama sallama kanta wahala ce takeshanta bata wasa ba gashi duk wata kalma da zata fada masa ta fada baijitaba dole tayi shiru ta qyaleshi ya moreta kamar babu anjima lkcn daya samu nutsuwa ya dagata ya janyota jikinsa yanayi Mata sannu tana kukanta tace “bakajin tausayin mutum kai kawai kanka ka sani ni dama zaka kasheni dana huta banaso ni banason abinnan Ja'afar ni don Allah ka tafi da Matarka kabarni kada ka tafi dani makarantata exam zamu fara....."
Dora Hannunsa yayi a bakinta yana janyo numfashi yace “meyesa tun lkcn dana yanke hukuncin meyesa bakiyi mgn ba hakan zaayi dole ba shawara ba" ......._More comments_
_More typing_*_Ummuh Hairan_*
YOU ARE READING
MY BESTIE'S HUSBAND
RomanceMIJIN AMIÑIYATA Lbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya rinqa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qa...