Hamsin da takwas

106 5 0
                                    

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

     *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝🏼‍♀️*

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

'''( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)'''

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

                  *P.W.A✍️*



*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  280
2gb.  560
3gb.   840
4gb.    1120
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days

Airtel
500MB 160
1gb.   310
2gb.    620
3gb.    950
4gb.    1250
5gb.    1550
Verlid for 30 days

9mobile
1gb.  500
2gb.  1000
3gb.   1450
4gb.   1900
5gb.   2200
Verlid for 30 days

Glo
1gb.     500
1.3gb.   500
2.9gb.   1000
4.1gb.    1400
7.7gb.     2300
10.0gb.   2650
Verlid for 30 days

Cheap in safety.👌🏼








_________________________

*BABI NA HAMSIN DA TAKWAS*
_______________Aliyu na cikin mota har a lokacin; ya ɗan kwantar da kansa a jikin motan kansa a sama sai dai idanuwansa suna a buɗe, fuskar nan a haɗe take babu ko ɗigon fara'a a tare da ita

While Sultan kuma yana waje daga jikin motan ya tsaya, tunda Yaron ya zo ya sanar mishi fitowar ta; sai ya jingina jikinsa da motan yana ɗan duba wayan sa. Ƙaran buɗe ƙofan bai ɗago ba bare ya kalli wurin; while hankalin sa na a kan wayan sa

Ita kuma Arab; ganin Sultan a wurin sai ta tsaya kuma bata ƙariso ba, a tunanin ta ko ba Aliyun da tayi zato bane. Duk da ba ta ganin fuskarsa; sai kuma ta dumfare shi kanta tsaye zuwa wurin sa

Sultan ɗago kai yayi karaf suka haɗa ido da ita. Kallon kallo suke wa juna while ita tana tunanin inda ta san fuskar. Shi kuwa bai san sanda ya tsaya da ƙafafunsa ba yana kallon ta tamkar a mafarki. Yarinyar da yake nema ce, tabbas ita ce a gaban sa wacce yake kwana da tunanin ta yake tashi dashi, don ya tabbatar sai ya kira sunan ta batare da ya san laɓɓan sa sun furta ba

Ita kuwa a sa'ilin itama ta gano inda ta san shi, Sojan da aka taɓa kaita wurin sa ne a Kano, tabbas shi ne duk da sau ɗaya ta taɓa ganin shi. Sai ta bi shi da kallo kawai tana mai mamakin kiran sunan ta da yayi

Wanda shima Aliyu daga cikin motan; sunan Arab ɗin da Sultan ya kira shine har ya samu ɗago kansa ya dawo da hankalin sa gare sa. Tozali da Arab ɗin da yayi a take a nan yanayin sa ya sake sauya wa zuciyarsa tayi mugun baƙi sabida arba da yayi da ita a haka. Tabbas yarinyar nan sheɗanantan ta ya wuce Misali, already babu ɗigon wani kunya ko tarbiyya a tattare da ita, duk wanda ya ganta dole ne ya fahimci hakan... Sabida takaici bai san sanda ya ɗauke idanunsa da sauri ganin ta waro ido a kansa

Ita kuma ganin Aliyun sai itama ta ɗaure fuska tare da kama ƙugu tana kaɗa jiki. While ta furta, "lafiya ake nema na? Mene ne?"

Sultan ya kasa magana ma saboda tsananin tashin hankali da firgici da ya riske shi a nan take, zuciyarsa har buga wa take yi yana ƙoƙarin yasar da wayan hannun sa sabida hautsine wa da zuciyarsa da gangan jikinsa suka yi. Da sauri ya tamke wayan idanunsa ƙyam a kanta yana fatan ace ba ita bace wacce Aliyu zai aura, duk da kuwa komai a fili yake amma hakan bai sa ya kasa furta, "Ke ce Humaira?"

RUƊIN DUNIYA!Where stories live. Discover now