🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝🏼♀️*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
'''( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)'''
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
*DATA SHARE*
Call, message or whatsap 07065334256
*MTN*
500MB 150
1gb 280
2gb. 560
3gb. 840
4gb. 1120
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 daysAirtel
500MB 160
1gb. 310
2gb. 620
3gb. 950
4gb. 1250
5gb. 1550
Verlid for 30 days9mobile
500mb. 500
1gb. 530
2gb. 1000
3gb. 1450
4gb. 1900
5gb. 2200
Verlid for 30 daysGlo
1.35gb. 550
2.9gb. 1000
4.1gb. 1400
7.7gb. 2300
10.0gb. 2650
Verlid for 30 daysCheap in safety.👌🏼
_________________________
*BABI NA SABA'IN DA UKU*
_______________She was very scared yanda ta ganshi, she was completely confused because she thought he was dead, har da kukan ta, sai daga baya dabaran zuba masa ruwa ya faɗo mata, ta tashi da gudu ta ɗauko ta antaya mishiSai ya kawo numfashi yana tari, sai motsa idanunsa yake yi but ya gaza buɗe su
Ita kuma washe baki tayi sabida farin cikin ganin ya motsa, domin ta tsorata matuƙa, sai ta soma kiran sunan sa after ta kama hannunsa
Idon ya buɗe a hankali, sai kuma ya mayar ya rufe da sauri saboda yanayin da yake ciki. Da sauri ya kai ɗaya hannun yana kama kansa yana tamke baki, alamun kan yana mishi ciwo ne sai faman juya wa yake yi nan da nan jijiyoyi suka fito masa. Daƙyar maganar nasa ma ya fito yana furta, "kaina..."
Arab duk ta rikice ta rasa me zata yi, sai faɗi take yi, "kanka ne ke ma ciwo? What can I do?" Sai ta tashi kuma ta fita da gudu. Maƙotan su ta shiga ta tarar da Matar gidan zaune a Falo ita da Mijinta
Yanayin da suka ga ta faɗo musu gida sun san babu lafiya, shiyasa suka hau tambayarta Matar ta riƙe mata hannu
Arab na hawaye take ce musu, "Her husband is sick, he is going to die."
Da sauri suka tashi su dukka biyun. Matar ita ta ja hannunta suka fita gaba ɗaya zuwa gidan. Yanda suka ga Aliyun matuƙa sun tausaya mishi sabida yanda yake yi
Mijin ne ya taimaka ya tayar dashi, yace, "they should help him and take him outside, then he should be taken to the hospital. It seems that the body is very hot."
After sun fita dashi aka saka shi a Motan mutumin, shi da Arab suka shiga ciki Matar kuma ta koma gida, sai suka wuce asibiti
Dayake mutumin yana da hanya a asibitin da ya kai Aliyun, nan aka amshe shi aka soma duba sa
Ita kanta Arab tana mamakin yanda ta ruɗe ta damu da ciwon Aliyun, duk da taso jurewa ta ɓoye halin da take ciki but ta gaza, tears sun ƙi tsayawa a idanunta, sai ci je ƙumba take yi ta kasa zama
Mutumin ne yake kwantar mata da hankali har sanda Likitan ya fito ya buƙaci ganin su. Nan yayi musu bayanin, "shaye-shayen da yake yi yana yin yawa, kuma da alamun yana son ya fi ƙarfin ƙwaƙwalwan sa ne, if he continues to drink fiye da ƙima, zai iya samun matsala, saboda yana cutar dashi gaskiya yana sha ya fi ƙa'ida, It will give him a lot of headaches if he doesn't stop." Sai ya rubuta iya kuɗin da suke buƙata a wurin su
YOU ARE READING
RUƊIN DUNIYA!
RomanceThe lives of some sisters. Haƙiƙa Ina matuƙar son kuɗi, ji nake yi idan babu su kamar bazan iya rayuwa ba, ɗaukar da nayi musu su ne suke kare mutunci, sannan kuma su ne suke sa wa a yi maka soyayya, ashe ba haka ba... Tabbas kuskure. nayi su da dam...