Hamsin da tara

98 12 0
                                    

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

     *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝🏼‍♀️*

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

'''( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)'''

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

                  *P.W.A✍️*



*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  280
2gb.  560
3gb.   840
4gb.    1120
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days

Airtel
500MB 160
1gb.   310
2gb.    620
3gb.    950
4gb.    1250
5gb.    1550
Verlid for 30 days

9mobile
500mb.  500
1gb.  530
2gb.  1000
3gb.   1450
4gb.   1900
5gb.   2200
Verlid for 30 days

Glo
1.35gb.  550
2.9gb.   1000
4.1gb.    1400
7.7gb.     2300
10.0gb.   2650
Verlid for 30 days

Cheap in safety.👌🏼








_________________________

*BABI NA HAMSIN DA TARA*
_______________ *ABUJA STATE*
              Malik ba shi da masaniyar an saka wa Arab rana, duk da suna waya sosai da ita, kuma a kullum ranan duniya sai ya tura mata 50k a account; domin burin sa kawai ta yarda dashi ta amince zata aure shi. Don haka ko kaɗan ta kasa sanar mishi da cewan zata auri wani bayan shi, so hakan bai ma dame ta ba tunda a ganin ta ai a garin da yake zata yi aure; zasu iya ci gaba da harka since ta saka a ranta babu mai raba ta da sana'ar ta, already ta saba kuma wannan hanyar ce kaɗai zai sa ta samu kuɗi musamman yanzu da take samu a wurin Malik, idan babu kuɗi a rayuwarta ba ta jin zata iya ci gaba da wata rayuwa, kuɗi shi ne jin daɗin ta. shi kuma Aliyu dama auren sa da wata manufa ce, domin ta ɗauki fansa ta ƙuntata mishi a rayuwa, yanda yake ƙyamatar ta ƙarara shiyasa zata shiga jikinsa don ta ga iyakan sa, a ganin ta ko me zai yi mata zata iya shanye wa in har zata gan shi cikin baƙin ciki, inyaso daga baya ta kama gaban ta

Yanzu haka ma wayan suke yi da Malik yana sanar mata, "gobe zai zo. Kuma yana saka ran kwana zai yi a wurin ta, and kuma yana son a wannan lokacin komai ya ƙare tunda yana son turo iyayen sa su nema mishi auren ta."

Bai san da cewa Nawwara ta dawo daga aiki ba. Tunda shi ya riga ta dawowa yana ɗakin sa daga shi sai towel suna wayan da Arab. Ganin tana kawo mishi ƙorafin ƙin amincewar ta ne shi ne yake mata shagwaɓar, "shi dai wlh sai ya turo a wannan lokacin, ta amince dashi kawai, ko gobe ma ya zo zata bi shi Hotel tare zasu kwana, yana matuƙar missing daddaɗan zuman ta, ai yayi haƙuri da ya iya jure wa bai yi hauka ba."

Kafin Arab ta ba shi amsa; sai jin ihu tayi daga cikin wayan

Wanda hakan ne ya tsorata Malik da sauri ya ɗago ido ya sauke su a kan Nawwara; da ta zube a wurin a nan take saboda jin kalaman Malik ɗin da lokaci ɗaya suka zauta ta. Da gudu ya tashi ya nufo ta yana kiran sunan ta

Arab da ke sauraron muryan Malik yana kiran sunan Nawwara cikin tashin hankali. Sai can kuma ta ji ɗib alamun an kashe wayan. Dariya kawai tayi a fili tace, "shegiya; wannan Matar wata rana zata haukace wlh, Allah yasa ba mutuwa tayi ba don da sauran aiki a gabanta."

RUƊIN DUNIYA!Where stories live. Discover now