🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝🏼♀️*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
'''( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)'''
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
*DATA SHARE*
Call, message or whatsap 07065334256
*MTN*
500MB 150
1gb 280
2gb. 560
3gb. 840
4gb. 1120
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 daysAirtel
500MB 160
1gb. 310
2gb. 620
3gb. 950
4gb. 1250
5gb. 1550
Verlid for 30 days9mobile
500mb. 500
1gb. 530
2gb. 1000
3gb. 1450
4gb. 1900
5gb. 2200
Verlid for 30 daysGlo
1.35gb. 550
2.9gb. 1000
4.1gb. 1400
7.7gb. 2300
10.0gb. 2650
Verlid for 30 daysCheap in safety.👌🏼
_________________________
*BABI NA SABA'IN DA SHIDA*
_______________Shiru tayi ta kasa yin magana sabida wani dad'i da ya ratsa mata zuciya, har wani ɓashe baki take yi tsaban farin cikin yayi mata yawa, tana jin yana ta "Hello... Hello..." But ta gaza amsa wa. Sai da ta ji kamar zai kashe wayan sai tayi saurin cewa, "wait... Kar ka kashe mana. Arab ce."Tabbas ya gane muryan nata ko bata furta sunan ta ba, don haka take ya zare wayan daga kunnen sa ya kashe
Arab kamar zata kurma ihu, da sauri jiki na rawa ta sake kiran sa, but ya ƙi ɗagawa, sai da ta jera masa three missed calls before y ɗauka
"Don Allah ka yi haƙuri mana, meyasa zaka kashe mun waya? Baka ji me na kira na faɗa maka ba but ka kashe?" Tayi maganar kamar zata yi kuka. Bata yi zaton zai yi magana ba, amma sai ta ji yace
"Who's speaking?"
Ci je leɓe tayi, cikin dauriya tace dashi, "Arab ce, a mean Humaira, na san ka gane ni but kake tambaya."
"Me ya faru?" Ya furta a hankali cikin sanyin murya
Jin hakan ne yasa ta gyara zamanta, cike da muryan tausayi tace, "haƙuri zan baka a kan abubuwan da nayi maka a baya Aliyu, na san ban kyauta maka ba, but na baka haƙuri a baya; yanzu ma sake kiran ka nayi in baka haƙuri, kayi haƙuri don Allah, now bani da wata manufa a kanka face alkhairi, har a raina ina son kasancewa da kai har zuwa mutuwata, Please ka bani wannan damar, ina ƙaunarka sosai, ba na jin zan iya ci gaba da farin ciki in har ban koma gare ka ba, in my heart I want to be with you until my death, give me this chance, I love you so much, I don't think I can continue to be happy if I don't go back to you. Please give me this opportunity." She ended the speech with tears coming out of her eyes
Ko kaɗan babu tausayinta a cikin ran Aliyu, because this call she made to him was a sadness and anger that he felt again in his heart, da ta san ma yanda yake ji a game da ita, da bata yi gigin sake haɗa alaƙa dashi ba, haƙiƙa ya yarda ko kaɗan bata da kamun kai, shiyasa ransa a ɓace yace, "muddin kika sake bibiyata a cikin rayuwata bazan taɓa saurara miki ba, ki kama kanki ki san da wa kike magana, domin Ni ba kalan ƴan iskan Karuwanki bane, sabida ke ƙaramar ƙwaƙwalwa ke gare ki har kike tunanin zan iya ƙaunar ki? Har abada. Idan ma mafarki kike yi tun wuri ki farka, Ni Aliyu bazan taɓa son daƙiƙiya, Jahila mara tarbiyya irin ki ba, wawiya shashasha kawai." Ya ja tsaki a ƙarshen maganar nasa yana yanke wayan
YOU ARE READING
RUƊIN DUNIYA!
RomanceThe lives of some sisters. Haƙiƙa Ina matuƙar son kuɗi, ji nake yi idan babu su kamar bazan iya rayuwa ba, ɗaukar da nayi musu su ne suke kare mutunci, sannan kuma su ne suke sa wa a yi maka soyayya, ashe ba haka ba... Tabbas kuskure. nayi su da dam...