1

1.5K 40 4
                                    

❣❣ ❣❣
❣ ❣

👩🏻 *MAYA* 👩🏻

❣❣


1⃣

Via O.H.W📚

_*Bissimillahir Rahmanir Raheem*_

_*Maiduguri borno state*_

*7:00pm*

Saurayine Dan kimanin shekara talatin da uku 33yrs, yaja parking A cikin harabar _pinnacle hotel_ ya fito daga wata arnin mota Baka kirar _Mercedes Benz_ kana ganinsa kasan Dan hutune na karshe, Kama daga fatan jikinsa, rigan dake sanye a jikinsa da dressing dinsa sun isa nunamaka shidin Dan gatane kuma mai ji da kudi..
Farine shi kamar Ba Indian yanada idanu masu daukan hankali _sexy eyes kenan_ idanun sun kasance Ba masu girma sosai bane, fuskansa dogone wato _V face_ kasancewar shidin dogon mutum ne, fuskansa na dauke da dogon hancinsa kamar carrot, sai Dan karamin bakinsa a tsoke kamar bai son budasa, colourn bakin ya kasance _pink_ fuskansa fal da saje sun sha gyra ancire style irin na larabawa, suman kansa wanda suka kasance masu tsansi da taushi ya gyra shi sai yalki yake kamar na _LARABAWA_ har style irin nasu yayi, kirjinsa mai fadi irin na cikakkun maza, yana yawan motsa jiki shiyasa yakeda parks (Sparks), gayen ya hadu ne na karshe, yahada komai duk da ance mutum tara yake baicika gomaba amma shi wannan zamu iyacewa yakusa cikawa..
Yana daya daga jerin mazajenda kowacce Mace da takai Mace keda burin mallakar irinsa..

_WAYE WANNAN_

*NAWAZ* _KENAN_

NAWAZ yakasance baida halin kirki Sam mashayine kuma manemin Matane duk irin kyau da baiwar da Allah yamasa hakan bai hanasa kawcewa hanyan Allah Ba, ya kyamaci talaka Sam bai son talakawa, yana bushasha da kudi iya son ransa...
Yana abin ransa yakeso, duk yadda yake harka da Mata kuma bai barin su rainasa, basa ganin fuskan yin haka danshi mutum ne da baison raini kuma miskiline sosai bai cika maganaba da wuya kaga yana dariya saidai yayi murmushi inkayi abin dariyan..
NAWAZ !! Kuma burinsa a rayuwa ya auri Mace fara wayayyi 'yar boko, kyakyyawa mai aji Wanda duk inda aka ganta ansan takai Mace...

_wannan kenan kadan daga cikin halayyen NAWAZ toh yadai zata kasance kubiyo Mr Smile da Neeratlurv donjin ko burinsa nacika_

*BACK TO STORY*

Yana fita cikin motan Kai tsaye ya wuce cikin _pinnacle hotel_ dage garin Maiduguri, yana shiga cikin hotel din yawuce idan aka ware Dan club da partying, yana shiga wajen ya gwairaye da ihu suna kiran sunan NAWAZ, shi ko kulasu baiyi illah murmushi da daga hannusa da yake musu kamar wani basariki har ya karasa wajen wasu Mata biyu Dana miji daya...
Kujeran da yake gefen dayan budurwan yaja ya zauna, bai ko kulasuba yacire lighter da cigari ya kyasta a taban yasoma zuka...
Saurayin da yake zaunen ne yace "lafiya NAWAZ kaxo baka ko kula mutaneba baka ganmu bane?"
Nawaz ya furzar da iskan cigarin dake bakinsa yace "Look *Makinta* Ka kyaleni am not in the mood just let me be kawai"
Wanda aka Kira da Makinta yace "but amma kasan yau birthday party na malika ne can't u celebrate with her? Haba oh! c'mon bros kar ka bada nimana" makinta yakarasa maganar yana masa wani shu'umin murmushi,
Nawaz yayi ajiyar zuciya sannan yace "Okay naji fine let celebrate"
*Malika (maly)* da ke gefe tana zukar giya aikuwa ba shiri takaimasa wani warm hug cikin muryar maye tace "thank you My NAWAZ, baka San yadda xuciyata ta bugaba daka ce you are not in the mood"
Nawaz yakara kakkameta a jikinsa, suna musayar nunfashi, kiss tafara kaimasa ta ko ina ko kunya babu"
Dasauri nawaz yace "Enough maly" sannan yafara magana cikin husky voice Wanda da naji muryan yanxu saiya fi dadi fiye da wanda yayi magana dashi dazu yace "malika stop all this please, ki kyaleni" yana kokarin janyeta a jikinsa
Hade rai malika tayi alamun bata ji dadin abinda NAWAZ yamata, ido Makinta yake Mata alamar tasaki rai if not tabata show din, Ba yadda ta iya dolenta tasakesa akafara gudanar da birthday party,
Party aka soma gudanarwa sunyi komai yadda yakamata malika ta yanka cake dinta wanda ajiki aka rubuta _happy birthday Maly_ anci ansha tukun aka soma gudanar da bad'alansu..
NAWAZ ya war ware kamar bashiba sai kwasan rawa da Maly yake Ba inda baya tab'awa ajikinta, itakuma dadi take ji yadda NAWAZ yakemata, abinda Mata dayawa ke son ya musu amma bai yi sai ita da ta samu shiyasa take ganin Ba wacce ta kaita dacen saurayi"

_waiyazubillahi Allah ya shirya_

Basu tashi a party Ba sai 1:00pm na dare"
NAWAZ ya bugu sosai dan giya yasha sosai, baya ma ganin Abu da kyau "
Makinta ne yace "Maly yanxu abinda za'ayi Zan wuce da NAWAZ gida ke kuma kuje kawai ma hade gobe"
Maly bata soba amma haka ta daure ta amince da bukatarsa, dan ita in so samun tane ta kwana da NAWAZ"
Makinta yaja nawaz suka fita yasakashi cikin mota yayi driving dinsu zuwa gidansu NAWAZ dake GRA a Maiduguri, Ba abinda yake inba surutu irin na bugagguba har suka isa gidan"
Yafito dashi suka nufi part dinsa, Basu hadu da kowaba har suka Kai part din NAWAZ nan Makinta ya kwantar dashi kan lallausan gadonsa bayan yataimaka ya cire masa takalmansa yafita dan nufan nasu gidan..
Dayake a unguwa daya suke gidajensu ba nisa tsakanin yasa ya isa akafa"
Maly Kam da haushi ta isa gidan su dake Damboa road"

Nan kowanesu ya kwanta bacci,
Asuba ta gari...

MAYAWhere stories live. Discover now