3

1.2K 14 0
                                    

❣❣ ❣❣
❣ ❣

👩🏻 *MAYA* 👩🏻

❣❣

0⃣5⃣

Via O.H.W📚

Neeratlurv.blogspot.co.ke

Wattpad
@ Neerat _lurv

_*After 18 years*_

Cikin shekara takwas dasuka gaba abubuwa da dama sunfaru ciki harda samin changing matsayi dasu Aliyu sukayi daga commissioners zuwa perm sect gadadan gadan yanxu Ana dama siyasa dasu dan a halin yanxu har Aliyu na teman takarar senate na southan part of borno shikuma mustapha norethan part of borno."

"A garin biu kuma Aliyu yasake innovating gidansu yakoma wata mansion dan ginin zamani aka musu yanxu Ba sauran wuya sai jin dadi amma dake Umar na noma yasa sa tsufa da wuri, Umman su kam tana nan tsohowa mai ran karfe Dan bata mutuba."
"Sai dai ba'a rasa daya biyu Ba Dan daga Aliyu har Umar haihuwa ta tsaya musu har yanxu shiru duk dai basu damuba tunda sunsan yin Allah ne."

"Yanxu NAWAZ na SS2 third term a school shida Makinta amma Sam basa aje hankali wajen karatu more especially shi NAWAZ yafiya wasa da karatu dayawa dan wataran ma baya attending na class gashi kuma yana da sharp brain saidai shi karatu bai damesaba a ganinsa tunda Daddy'nsa Nada kudi toh kudin zai gama masa komai na rayuwa shiyasa Sam baya damuwa da karatu."
"Duk da NAWAZ bai wani girma sosaiba yana 18-19yrs amma yan Mata na kawo Kansu garesa, a makaranta wani sa'in har fada Mata keyi a kansa, shi kuma basa gabansa sam."
"Iskanci kam sai abinda ya karu ga Daddy yasake kudi, bushasha yake da kudi son ransa dan daga mummy har Daddy bamai tsawatar masa dan idan sukayi gigin haka fa toh ranar fushi xaiyi dasu intakama ya bar gidan gashi sukuma basa so yayi nesa da su shiyasa basa mishi fad'an bare yabar gidan "
'Haka bangaren Makinta shima the same thing yake aikatawa sai shi Makinta yana d'an son makaranta da karatu amma shima yan Mata na rububinsa."

"Rayuwa dai taci gaba da gudana anyi zabe inda Daddy zuka lashe zaben takarar senators dashi da mustapha."
"Ranar kam family's din su sunyi murna dan har party suka had'a aka ci aka sha aka watse bayan anyi ma mutane kyauttutuka da dama."

"NAWAZ da Makinta sun had'a nasu partyn dan taya iyayensu murna sunyi a barwee hotel dake ngomari, sun gayyaci abokansu da dama har da yan school d'insu both males and females anci an asha an chashe kamar Ba gobe iskanci kam da bad'ala Ba irin wacce Ba'ayiba."
"Wata gwaskar yarinya ce a girma ma ta girmi NAWAZ d'in tantiriyar Yar bariki da tunda taxo wajen idonta ke akan NAWAZ nan hankalinta ya tashi taji ba Wanda take so sama da NAWAZ sai da tayi duk yadda zatayi akayi connecting dinta da NAWAZ."
"Ko da farko da ta Kai kanta wajen NAWAZ ya batsar amma wannan yarinyar saida tayi duk wani kissa da hikimar karuwai taja ra'ayin NAWAZ har ya amincemata."
"Rawa suka Fara tika da NAWAZ a fili sai romancing d'insa take tun baya mayarmata martani har yasoma mayar Mata."
"Dama NAWAZ Ba gwani bane baya Neman Mata bare har ya kaiga romancing dinta Kai ko shaye shaye bayayi a barsa da rashin kunya da sauransu amma Mata basa gabansa, abokansa da dama sun so yafara shaye shaye da Neman Mata amma yajajirce yanuna musu bayida ra'ayi sudai basu bar k'wadaitamasa shan abuba da. Dadin Mata amma yaki sai yau da Allah yahad'asa da Yar barikin nan ."
"Kowa na wajen yayi mamakin yadda suka ga NAWAZ ya zake sai rawa da romancing din babe yake abinda bayayi amma haka suka boye mamakinsu aka ci gaba da sha'ani."
"Basu farga da surprise Ba saida suka ga wannan yarinyar tana shayar da NAWAZ kayan maye, shikuma NAWAZ Sam baya hayyacinsa dan romancing dasukayi duk sai yaji yatafi wani duniya na daban sai biyemata yake itakuma sai kissa da nuna bariki take har taci galaba akansa."
"Koda aka tasshi a party saida yarinyar nan tasan yadda tayi taja NAWAZ yabita zuwa gidanan da take aikata bad'alanta "
"Sun isa gidan tabude musu daki suka shige nan tayi Sindirrr haihuwar uwarta da ubanta shima NAWAZ sai da tasan yadda tacire masa nasa kayan. Kisses masu zafi tashiga kaimasa tana romancing dinsa duk ta tafi da Imninsa nan shima yarinka maida Mata martani sai musanyar numfashi da sakonni suke aikawa junansu bata barsa Ba sai da tayi yadda zatayi ya aikata Zina da ita."
"A gidan NAWAZ ya kwana basu suka bar aikata aikin haramun Ba sai asuba, NAWAZ tunaninsa yayi nisa bai taba tunanin haka Mace keda dadiba sai yau yace cikin zuciyarsa Ashe yana cutuwa tunda da Mata ke kawo Kansu garesa yake kinsu toh lalle inko hakane yaci alwashin daga yau yafara huld'a dasu."
"Da gari ya waye bayan yayi wanka da kyar ta barsa ya tafi bayan saida suka sake d'aukan tsawon lokaci suna romancing junansu tanata zubamasa shagwa6a wai ita a dole zatayi missing dinsa da kyar yasamu ya tafi gida bayan ya Mata alkawarin dawowa tare da Mata kyautan 5000 thousand ya tafi."
"Koda yaje gida cikin farinciki ya Kira Makinta ya sanar dashi duk abinda ya faru nan yake gayamasa gobe ma zai koma ko zasuje tare, eh kawai Makinta."

MAYAWhere stories live. Discover now