❣❣
❣MAYA!🙍🏻♀
❣❣
❣2⃣2⃣
Via O.H.W📚
neeratlurv.blogspot.co.me
Wattpad@
neerat_lurv***
Sun isa Makkah lpy qlau a wani haddaden hotel suka sauka duk wani Abu dayakamata suyi sun yisa saboda gajiya ko leka masallaci basuyi yiba suka kwanta bacci...
Sanda gari ya waye Maya CE tafara tashi daga nannauyan baccin da ya kwashesu bayan sallah'n asuba, ido ta kurawa agogon da ke jikin bangon dakin yayi nuni da daidai karfe 9 na safe bayan ana nan gida Nigeria kuma shadaya na safe ne tana tsaka da sauka Momi ta farka ganina Maya na shirin sauka kan gado yasa Momi cewa...
"Sannun daughter harkin tashi kenan "
"Ae Momi natashi tabata amsa bayan ta sauka gadon baki daya"
Toilet ta nufa tayo wanka hade da brush tafito dogon towel daure ta rufe jikinta, Momi na kan gado har zuwa lokacin ganin Maya ta fito yasanya Momi sauka itama Dan shigewa toilet kafin tashiga tace...
"Na sa akawoma abinci kafin na fito idan anyi knocking sai
ki bude kinji koh""Toh naji Momi"
Bayan shigar Momi toilet aka kawo abincin ta karba ta ajiye bayan ta shirya cikin shigar doguwar Riga irinta larabawan, Momi na fito itama ta shirya a gurguje,abincin sukaci bayan sun gama Momi ta kira Daddy a waya suka gaisa nan aka bawa Maya itama suka gaisa sosai sukayi hira da Daddy sai bayan sungamane Momi ta kira Nawaz suka gaisa shima Already yana wajen aikinsa dama na company dinsa wato Nawaz Motors nan aka Dan taba yar hira kadan Momi tacemasa ga Maya yace ta gaidata kawai...
Saida suka kammala komai sa'annan suka fita suka soma sauke farali..
***
NigeriaYana tsaka da aiki a laptop dinsa ya hakikance kan kujerar da ke mallakinsa a office dinsa sanye yake cikin wata dakkakiyar gezna blue yasha kula gawata irin annuri da kawarjini kwance kan fuska sajensa kwance luff fuskarsa bakinsa Dan pink dashi sai tsosa yake kadan kadan kamar minti wayarsa kirar iPhone X ce tayi ringing ko kallon inda wayar yake bai yiba akaro na biyu aka sake kira tsaki yaja mtssww who d hell is disturbing me while I was very busy, har wayar yakusa tsinkewa yakai hannu yadaga ganin wacce ke kiransa yasasa sake Jan tsaki akaro na biyu hade dakara wayan a kunnensa yace..
"What now?"
Daga dayan bangaren kuma jin an dauki wayan yasata dakin sansanyar ajiyar xuciya bata damu da abinda yafata tasoma magana cike da shagawaba da Jan hankali tace...
"Haba cweery yau kwana nawa baka kiranba kuma idan nakiraka ba'a picking am very disturb nazata wani abinne yasameka amma for now naji kana qalau."
Dan bata fuska yayi kamar tana kallonsa yace "you're disturbing me zainab ina tsaka da aiki yanxu we will talk la....batare da ta bari ya karasaba tace "No I want to talk to you now and I wanted to see you bcoz I missed you."
"Okay I heard you I will see you by 5 O'Clock is that OK yace cikin kosawa."
"Naji is okay toh saina ganka amma Nawaz Dan Allah kacika alkawari fa"
"Okay insha Allah batare da yaji abinda zata fada yayi hanging call din"
Dafe goshi yayi yace gosh wannan da jarabarta yatashi sai ta takura mutum mtswww.
Aikinsa yacigaba dayi yanayi yana Jan tsaki jifa jifa har ya kammala ya tashi, yana fita daga office din yakali sakatariyarsa yacemata "gobe a sauke dukka files dake kan tebur dinnan a gogesa da kyau bana son kazanta"
"Okay sir za'ayi yadda kace cikin ranta Kuma cewa take saikace ba'a goge kullum mutum sai shegen tsiya"
Yace " maye kike cewa ne? Babu tabasa amsa yasake cewa "Okay you can leave after you finish what you're doing am now off saikuma gobe make sure kin kullemin office dina da kyau.
" Okay sir kawai tafada tana sunne kai kasa."
Yana fita ma'aikatansa suka soma gaidasa yana amsasu ba laifi yayi shigewarsa motansa yayi gaba abinsa, direct resto ya nufa Saida yaci abinci ya koshi ya nufi gida, wanka yayi yasake shiryawa cikin kananan kaya masu kyau yafeshe jikinsa da designers din turare sai kamshi yake badawa ya fita..motarsa Mercedes Benz baka ya hau yaja ya fice daga gidan, hanyar gidansu zainab ya nufa Saida ya isa kofan gidan ya fidda wayarsa yayi dialing number dinta..
Tana zaune taci uban gayu cikin shigar doguwar Riga fitted gown silk ya kamta sosai hakan yayi nasarar fidda Surar jikinta tafeshe da turaruka masu kamshin gaske tana tsaka da buga game a wayarta kiran Nawaz yashigo wayarta da Sauri ta daga abinda taji yace shine "ina kofan gidanku ki fito kisameni kuma karki batamin lokaci Dan zaki iya riskar ba nanan yafada cikin gadara" da saurinta ta ja gyalenta tayafa a kanta alamar rolling dinsa tayi tafito mamarta ta gani cikin falo tacemata mum na tafi I don't know ko zan dawo a yau din, da kallon Allah ya shiryeki mum din nata ta bita dashi..
Tana fita ta hangosa nan tasoma takunta mai Jan hankali cat walk takeyi Nawaz dake mota na ankare da ita take yasoma loosing control this girl she's going kill me hakan da yafada yayi daidai da isowarta ta bude motar ta shiga tana shiga ta rufe kofan hade da fadawa jikin Nawaz tabasa hug mai kyau shinshinasa tasoma nan da nan tasoma kissing dinsa shima maidamata kiss din yake he's in need of that yau kusan 2weeks rabuwansa da mace ai dole yayi missing komai da komai
Saida suka dauki tsawon lokaci a haka daga baya bayan yasami nutsuwa yace "Zee pls muje gida"Ba gardama tace "OK lets leave toh"
Da isan su gida suka soma sheka ayarsu ba kakkkauta .....
****
Maya tace "Momi wlh duk nagaji amma garin akoi ni'ima ga dadi""Ae Saudi din kenan garin mahaifan annabi "
"Gaskiya Momi har hakori saina sa"
"Sha kurumin ki yarinya kamar kinsa"
"Da gudu tayi kan Momi tace tnx Momi you're d best ta kaimata Peck gefen kumatu.
Murmushi kawai Momi tayi nan sukayita hira har bacci ya dauke Maya,Momi kuma Saida tayi wasu abubuwan before ta kwanta....
Nan gida Nigeria kuma su Nawaz sun manta da komai illa cin karensu ba babbaka suke har dare ya tsala suna Abu daya......
Daga Alkalamin✍
NEERATLURV😍
Da
ABDUL MR SMILE😊
Vote
Share
Comments.....