6

337 10 0
                                    

❣❣

*MAYA*.....
❣❣


1⃣0⃣

Via O. H. W📚
neeratlurv.blogspot.co.ke
Wattpad
@neerat_lurv

****
2days later

"Yau kwana biyu da dawowarsu Nawaz bai fita ko inaba Yana gida Yana hutawa abinsa Yama manta dawani alkawari daya daukawa Malika kan zuwansa"
"kwance yake kan 3seater ya lumshe ido kamar Mai bacci azahiri amma ba baccin yake ba
kwatsam wayarsa ce kirar iPhone X Tafara ruri alamar kira ake ido yadan Kai Ya duba Mai kiran yaga Maly a rubuce dan karamin tsuka ya ja hade da yamutse fuska ya kauda Kai gefe. "

"Wayar tayi ringing wajajen sau uku ana na hudun yakai hannu ya dauka fuskar sa a hade "

"Daga bangaren Malika jin andauka yasa tasaki ajiyar xuciya yana jiyo wa ta wayar tace. "

" Hello baby "

"kamar baxai amsata yace Uhmm ina jinki "

"tace baby tun shekaran jiya kace Zaka xo but i didn't see you "

"Look Malika dama dan wannan kika kirani ok to hell with zuwan dana nace zanyi din am not coming "

Ko bin ta kan abinda zata fada bai yiba ya tsinke wayar hade dajan tsaki yace oh gosh problem

Malika najin ankashe wayar dama tasan za'a yi haka so just ta calming kanta hade da ajen wayanta gefe guda tace what can I do Gashi wani feelings ne ke furzgarta dan karamin tsaki taja hade da tashi taja mayafinta tayi ficewarta gaba daya

Shi Kuwa Sarkin iyayi yi mood dinsace ta sauya gabadaya yaji zaman gidan ya fitamai a rai.

Mikewa yayi ya shige daki hade da cire kayansa yaja towel Ya daura yayi shigewarsa toilet dan yin wanka.

Mintuna da basu wuce 10mins ba ya fito yana tsane ruwan da ke kansa da jikinsa cikin dan kankanin lokaci ya shirya cikin kananan Kaya dasuka yi matukar karban sa sai kamshi dayake tashi ajikin sa Haka ya fice part dinsa ya wuce na mum dinsa "

Kai tsaye ya shige dakin ya Tarar da mummy hakimce kan kujera mai aikinta Mary na mata tausa "

"Tana hangosa tafad'ad'a murmushinta tace oh son so you are coming as i expected ai na dauka kamanta nine yau kwata-kwata baka shigoba "

"Dan murmusawa yayi yace "

" No mummy not again complain ai gani nazo yana fadan haka yana zama kusa da ita "

"Shafa kansa tayi hade da jan pointed nose dinsa tace how will i not be able to complain bayan you didn't miss me ta karasa maganar tana murmushi."

"Ok fine I admit it but gani nazo and I miss so much today ya Bata light peck a hannu "

" lol na yarda tace and by the way ya Kake "

" Lpy qalau mummy "

"yadan Mike yace am in hurry mum zan fita dama na biyane in dubaki kuma tunda you're fine i will be going."

" ok a dawo lpy tafada cike da nuna kulawa. "

"Thank-you mummy I love you "

" love you too son."

" Kai yasa yafice yana murmushinsu irin na yan hutu direct parking space yanufa hade da zura key cikin black Benx nasa aka hangame masa gate ya fice a gidan "

" Yana tafiya a hankali kamar Wanda bai son jan motan music ne Ke tashi a motar wakan Lil kesh ta water bottle kansa kawai yake kadawa yana bin wakar can ya zaro wayan yayi dialing number din makinta bugu daya aka dau wayar. "

" hello makinson kana ina fadar Nawaz kenan "

"Ina nan Gaba wajen circular road "

"okay you should wait there gani tahowa yanxu bai jira mai makinta zaiceba yayi hanging call din cike da isa. "

" Figar motan yayi ya kama hanyan circular road cikin Mintuna da basufi biyar ya isa can ya hango motan Makinta "

"Kai dan iska na hangoka ka Karaso cewar Nawaz daya Kira makinta"

" Makinta na karasowa yabude gaban motan ya shige hade da kaiwa Nawaz punch cikin wasa yace.

" Kai Wai wa ka raina Hakane dazakana yiwa magana cikin command. "

"Mtssw! Nawaz yaja tsaki yace ban son iskanci yanxu dinma dan na nemekane shiyasa"

" Toh sarkin miskilai mai ke tafe dakai. "

" Nothing just zaman gidan ne was boring and wannan mayar tadameni dakira that's all"

"ko ba'a fadamasa ba yasan Malika yake referring so ya share zancen kawai hade da cewa let's go have fun dude"

MAYAWhere stories live. Discover now