4

600 19 4
                                    

❣❣ ❣❣
❣ ❣

👩🏻 *MAYA* 👩🏻

❣❣

0⃣7⃣

Via O.H.W📚

Neeratlurv.blogspot.co.ke

Wattpad
@ Neerat _lurv

_*CIGABAN LABARI*_

'Yana fita Unguwar GRA s bakin Sidis plaza ya tsaya, fita yayi cikin motarsa ya wuce cikin restaurant nacikin plaza'n , coffee yasaya ya fito yana sipping yana tfy cikin motarsa ya wuce yatadata ya hau kan kwalta gudu yake kamar Ba wasu kan hanya dama aikinsa kenan gudu da mota."

"Kidi ke tashi a motar wakar _Justin bieber As long as you love me_ shikuma yana sipping din coffee yana bin wakar yana kad'a kai alamar wakan na masa dadi."
"Wayarsa ne ya soma ringing yana Kai ido yaga Maly ce ke kira dan Gajeren tsaki yaja mtsssww yaki daga wayar, yama ci gaba da bin wakarsa.
"Sai da takira ya Kai sau 5 kan yadaga bai ce Mata komaiba yana jiran tayi magana."
"Sanin halin NAWAZ yasa Maly cewa hello Baby."
"Uhmm yafad'a yana yatsine fuska kamar yaga kashi."
"Amsar dai baimata dadin jiba amma sabida tana sonsa yasa ta daure tace"how was ur night? Hope kana lpy, kasan jin lpyrka shine kwanciyar hankalina."
"Ina lpy, is that all u want to say Coz am hanging the phone."
"Sauri tayi jin yace zai kashe wayar yasata cewa em..em..emmm.tana kame kame tace I want to see Baby if u r free."
"Am not coz am going somewhere having an important things to do yana Kai nan ya kashe wayar diiifff ya ajiye."

"Pent house dinsa ya wuce can unguwar polo, gida mai kyau ga kayan more rayuwa, Hon yayi mai gadi ya wangalemasa get ya kunsa motar sa cikin gidan, a parking lot yayi parking bayan ya fito ya nufi kofar da zata sadasa da falon gidan."
"Key ya zura ya bude kofan direct wajen fridge yanufa ya budo ya dau kwalb'a daya na beer mai tsada dan shi baya shan mai arhan sa."
"Zama yayi bayan ya budo bottle din yakafa a bakinsa saida yasha half bottle ya ajiye, nan ya cigaba da kurba har ya shanye, take ya bugu gawani irin feeling(sha'awa) dake fusgarsa yana bukatar Mace a halinda yake ciki."
"Idonsa a lumshe ya dau waya ya danna lambar Maly."
'Yana soma ringing , dama wayar na hannunta ganin sweet love ke Kira yasata saurin dagawa duk da ya bakanta Mata rai dazu amma yazatayi da son datakemasa."
"Muryansa can kasakasa yace Maly ki zo pent house Dina yanxu kisameni ,dress sexies Coz I need u now, bai jira mai zataceba ya kashe wayar, danshi kadai yasan meye yakeji"

"Maly kam dan murna rawa ta soma tace finally Ashe bazaiyi rejecting dinaba, dama kamar yashiga zuciyata yagani coz nayi missing dinsa 2days ,oh ni Maly bazi inje na shirya he just said u shud dress sexies, da gudu ta wuce toilet tana mai farinciki da kiranta da NAWAZ yayi."

"In less than 30mins ta shirya cikin wata doguwar Riga Wanda gabansa duk ya kasance a bude, daga waje kana hango komai na jikinta. After dressing ta aza kan kayan, ta yafa wata karamar gyale a kanta, fita tayi ta figi motar ta sai gidan NAWAZ."

"Cikin 20mins ta isa gidan dake get man ya Santa ya wangalomata get ta shige, Kai tsaye ta wuce kofan falon ta tura dan dama tasan zata tarar a bude."

"Cikin dakin ta wuce a bedroom ta gansa kwance kan tabkeken royal bed idon sa lumshe kamar mai bacci."
"After dressing din ta yaye, take ta fada kansa tasoma basa hot kisses tana kaimasa wasu unsaying romances, abunka da mai nema shima tuni ya cafkota yana aikamata danasa sakon, ba'a binda ke tashi a dakin sai numfashinsu da surutai."

_Ganin abin nasu ya soma wuce gona da iri yasa Mr smile janyeni zuwa waje yace mutsaya nan zuwa amjima sai mushiga kar muje mugano abinda ya fi karfin mu, toh nace dashi kawai_

MAYAWhere stories live. Discover now