❣❣
❣*_MAYA!🙍🏻♀_*
❣❣
❣1⃣6⃣
Via O.H.W📚
neeratlurv.blogspot.co.ke
Wattpad
@neerat_lur**"Sosai Maya ta fahimci abubuwanda aka koyamata kuma Allah ya haɗa jininta da na sadiya nan da nan suka kulla kawance."
"12:00 na rana Nawaz na hango kan ɗaya daga cikin lallausan couches na falon sa hannu rike da glass cup inda cikin cup ɗin wine ne a ciki saidai bamai bugarwa bane, a hankali yake sipping can na ga yaɗan lumshe idonsa."
"Yana buɗewa na hango idon yayi ja jir shikuma yana wani yamitse fuska cikin ransa yace"Oh my god! ya zanyi da abinda yake damuna ina tsananin bukatar mace a yanxu tattare dani damn it!."
"Wayan sa yaja daniyan kiran Malika can kuma yace no zata raina ni bcoz mun sami mis understading yanxu sai ta ɗauka sulhu nake nema and am not up to that bana bawa mace hakuri i will not never! ya faɗa da ɗan karfi."
"Daɓarace ta faɗomasa tunowa da yayi da yarinƴar da suka haɗu a mall perfect! yace har da ɗan saurinsa ya laluɓo digit ɗinta Allah yasa ta ɗauka da yaji ta fara ringing yace."
" Bugu ɗaya zuwa biyu Zee dake kusa da kawarta ta kaiwa kawarta duka tace"Ɗan halak babe kiga yanxu muke hiransa kuma ya kira."
"Oya hurry up wlh samune i know it faɗar kawarta pick d call."
"No" i wont inji Zee ai sai yace am despret yakira shiyasa."
"You gonna loose it i swear a yadda kika ban labari haɗuwan guy ɗin i knw ba irin cheap ɗinnan bane so d early d better."
"Suna cikin hiran wayan ta tsinke.
"ɓangaren Nawaz kuma sake kira yayi."
"wannan karon bata wani yi jinkirin ɗagawa ba."
"Jin anɗaga yasa sa sauke wata ajiyar zuciya wanda hatta Zee saida taji yadda ya sauke ajiyar zuciyan amma dan girman kai irin na Nawaz saida yagama yanga da jan aji kamar baxai yi magana ba kusan 2mins kan yace.
"Hello Zeee kai tsaye cikin husky voice ɗinsa."
"Uhmm yes ya akayi zee tace."
"Lpy ya amsata a taikaice before yace"are you kinda busy ne i want to see you."
"Tayi saurin cewa" no am less busy infact ba abinda nake yi am just at my friend house."
" Ok right zaki iya zuwa ki sameni?"
"Sure just tell me where to catch you up."
"Hooo! Yanxu ina pent house ɗina ne nan gaba wajen circular road kaɗan wajen gidajen da suke filin polo nan da nan yamata kwatance."
"Ok na gane just expect me in d next 15mins."
"Uhmm yace haɗe da datse kiran yace" oh thank godness tana xuwa wani killer smile yayi haɗe da lashe lips ɗinsa yana kashe iɗo ɗaya."
"15mins later door bell take dannawa yana bada kara ta kusan minti biyu kan ya isa bakin kofan ya buɗe kallonta ya tsaya yi sanye take da doguwar riga daga ta sama a buɗe while ta kasan an ɗamesa sosai shi ya bada damar fitowa da shape ɗinta."
"Shafff! Ya manta sai binta da ido da yake ita kuma murmushi take sakar masa sai yanxu ya tuna a bakin kofa suke yace "come in babe na barki tsaye".
"Cike da rangwaɗa ɗa kwarkwasa ta soma tafiya tana jijjiga jiki shikuma duk ya susuce , ɗaya daga cikin kujerun ta samu ta zauna tana faɗan washh! Cikin kissa da jan hankali."