26

636 27 8
                                    

Maya

40_41

Daga Alkalamin:-

Neeratlurv

Tare da-

Abdul Mr Smile

Abubuwa suna tafiya daidai tin randa nawaz yaga Maya da dressing dincan yasoma rikicewa itakuma kaman tasan yana rikecewa ta dauki sa kana nan kaya a gida, yanxu yakan dawo gida da wuri ya rage fita ba kamar da ba.

Maya nason rikitamasa brain yanxu aurensu na 3months  kuma a wata biyun da suka gabata ba karamar wahala nawaz yakesha ba wani irin feelings yakeji game da ita idan yana gida yarinka sata jeka kadawo yana karemata kallon, domin yanxu jikinta yayi kyau tana glowing hankalinta kwance har Dan kiba tayi ga cikan halittan ta ya bayyana.

Yanxu suna rubuta waec ne a skul sadiya bata barinta kullum kan daurata a network take dakuma sake cusa mata ta cire tsoron nawaz a ranta let her feel free she's his wife, ita daikam amsawa take amma tana jarrabawa kadan saidai duk lokacinda take kusa dashi bugun zuciyarta karuwa yake ga wani irin Abu datake gani a kwayan idonsa duk lokacinda idanunsu suka sarke da juna.

Ta gefen nawaz ma haka abin yake yakan tsinci Kansa da  fadiwar gaba idan suna tare haka cikin kwayan idonta yana hango wasu irin Abu dasuke saukemasa kasala duk lokacinda yayi arba da idonta, watarana saidai yasha lemon tsami inbahakaba kwanan wahala yake.

Yau tura takai bango yarasa mafita shiyasa ya yanke shawaran kiran Abdul su hadu a office dinsa Dan yafada masa damuwansa ko zai sami mafita .

  "Am talking to you Mahn Abdul yafada cikin kuluwa."

" Sorry Mahn wlh natafine gabadaya tunani zai zautar dani gaskiya, nawaz yayi maganan yana Dan shafa gefen fuskansa."

  " Ok shiyasa ka shareni inata magana? What's up with you? Ka kirani tundazu nazo and ka ajiyeni kamar photo sai kallona lake.

  Em..emm. Well Abdul look wlh ina cikin wani hali I don't know what to do shiyasa .

OK then spill it out musan abin yi.
 
Eh daman that's why I have call you here I know duk cikinmu Kaine maidan hankali da nutsuwa you will have the best solution for me I know, not like the other bastards sukam saidai susake batawa. By the way akan Maya ne nan yadan tsagaita yana kallon Abdul.

"Ehen what's with the Maya? Yayi tambayan sounding cool.

Nawaz yace nothing is just that I have not been myself  kasan banason auren nan and the girl is not my test you know how I hate her, all the torture Dana tanadarmata ban cikasuba bansan meye yake faruwa but ina loosing kaina akan yarinyar am not in love with her but akoi abinda nakeji akanta like tausayinta dakuma bond na yan'uwa nan ya tsaya da maganan yana kallon Abdul.

Abdul yadan gyra zama yasake karkata hankalinsa ga nawaz yace idan na fahimceka abinda kake mata bakajin dadinsa koh?

Yep that's it ya amsa a takaice.

OK but maiyasa hakan? Abdul yajehomasa tambaya.

Mahn yarinyar was beyond my expectation nadauka zatamun taurin Kaine a first but I found it not thesame tanada saukin kai, kaga akoi abubuwa da dama danayi observing akanta she's kind a good cook, tanada tsafta and the bad thing dressing dinsa was killing me a da bana mata kallon kurilla but yanxu naga abubuwa da dama am feeling like sha'awarta nake.

Then she's your wife akoi hakan but kaida kace bata burgeka a da yanxu kuma Abdul yafada yana Dan murmushi.

Damn! Be serious Abdul bawai nafara sonta bane but I like her just find a solution to me ta yadda zata daina jin tsorona sabida tana tsorona.

  Well that's simple just be nice to her. Ka aje batun aure a gefe yanxu kafara treating dinta as a sister at the same time kuma as a wife bance kayi hanzari kabi komai daki-daki you understand yafada yana kanne masa ido.

I got you Mahn yafada suna tafawa a tare, nan suka koma wani hira na daban.

******
4:30 na gamma ya isa gida , as usual gidan a share tsaf sai kamshin bakhoor(turaren wuta) yake lumshe ido yayi yanajin wani Abu na tsargar masa a jiki baiji motsinta ba hakan ya tabbatar masa tana daki, hayewa steps yayi har falon sama nan ma bai tarar da itaba sai ya wuce daki, kayan jikinsa yarage yashiga toilet ya watsa ruwa nan yasake shiryawa cikin kana nan kaya yafeshe jikinsa da turensa na guilty absolute.
 
Saukowa yake yana danne danne a cikin wayansa har yasada kansa da falon kasa Dan lekawa yayi corridor da zai sadaka da kitchen nan ya hangota tsaye da sassafarsa yakaras kitchen din a bayanta yatsaya, tana cikin  wanke cup data gama shan conflex ta ji kamshinsa  dab da ita da Sauri ta juyo saidai tana juyowa taci karo da faffadan kirjinsa kafin tadago yayi saurin janyota ya rungemeta, gefen kunnenta ya matso yasoma cewa don't be silly nine nawaz yayanki  ne hun!.

Jikinta rawa yake sabida rungumeta dayayi this is the first time da namiji yasoma tabata bayan iyayenta, shima tanasa bangaren yaji wani irin electrical shock yasaba runguman mata but this is beyond his expectation wani iri yakeji, Mutsu mutsun da take yasasa Dan sake nan yazubamata ido itama shi take kallo Ehen meye kikeyi anan? Yayi tambayan ba tare da ya shirya hakan ba, kame kame tasoma cike da tsoro tace daman kofine nake daurayewa. Meye akayi da cup din? Yasake jehomata tambaya, god wannan meye yake nufine tafada can kasa kasa tayadda bazaijiba kamin tace conflex nasha, mhmhmm nima aban conflex din zan sha yafada, ki kaimin falo inajiranki yana kaiwa nan yafita a kitchen din.

Dafe kanta tayi tace yau kuma wani sabon salone yazo dashi ne uhmm baridai na hada masa nan tadau moc taxuba komai da komai banda sugar sabida bata San quantity dayakeso ba nan tadaura kan karamin tray tafita.

A falo tasamesa yana kan canza channel kasa kasa yake kallonta sanye da dogon Riga yar kanti kanta sanye da scarf fuskanta ba kwalliya but she look cute a hakan saida taxo dab shi ya dauke kansa a gabansa ta daura kan karamin stool tace ga sugar'n bansan nawa zan saba, yace saka uku and bazan sake fadamiki ba daga yau kamar bashi yayi maganan ba data daga kai tana kallonsa, guda uku'n tasa kamar yadda yafada tadan juyasa tace na gama tana mikewa zata wuce hannunta Yakama yace ina zakije haka bakibani na sha bafa yafada da karamin murya, anxo wajen ba yadda ta iya tadan juyo tace yaya nawaaaz cikin karamar murayanta gashinan fa na ajiye ni..ni....ni.. Girki zanje nayifa na yamm takara cikin shagwaba. Sakeke yake kallonta Dan wani kyau datamasa ga yadda taja sunan sa data kira saida yayi da gaske ya aro  jarumta ya iya magana yace kibar girkin zamuje waje muci yau, koma nan kizauna ya nunamta gefensa bataga fuskan wasa ba haka tadawo ta zauna shikam conflex din yasoma sha yana satan kallonta ta gefe, suna zaune har ya gama saida aka kira sallah'n magriba yamike yace zanje sallah idan kin idar da sallah ki shirya kijirani, toh kawai ta ita cewa Dan a takure take yana fita kamar wacce ke kan kaya harda gudu tahada tashige daki tana dafe satin zuciyanta tana maida numfashi tace what's wrong with him? Why the sudden changes? Duk tambayan tanayine ba tare da tasamu amsaba Dan hka tace koma meye zamugani..

Mukuwa kallonta juna mukai nida Mr smile muke ce muje zuwa dai zamugani a gaba..nan muma mukadan dakata Dan Hutu......

Don't forget to vote,comments and sure .

#oneluv

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 29, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MAYAWhere stories live. Discover now