24

549 22 13
                                    

❣❣
  ❣

MAYA!👩🏻‍💼

❣❣
  ❣

Via OHW📚
Neeratlurv.blogspot.com
Wattpad@neerat_lurv

36_37

  ***Sati daya da auren Ba abinda ya canza kullum cikin wani sabon salon yake bayatashi sata aiki sai tsakar dare ko da safe kuma aiki Masu wahala yake sata.

  Cikin 1week dinnan Maya tacanza Ba kadan Ba anakai amare gidajensu suji Dadi amma Maya tasami sabanin haka cikin ranta kuma Allah ya isa take jawa Nawaz, cikin frnds dinta kuma Ba wacce tazomata shiyasa idan bakowa a gida saitayita danne danne a waya ko Dan kallo haka take rayuwa dare kuma bata fasa nafilfilu da karatun Qur'an tanayawan yin azkar kuma tasawa ranta watarana hakan zaizama tarihi a rayuwarta.

  Yau Sunday tana girki da yamma cikin kitchen dinta kamshine yabade koina na gidan tana ahaka wayanta yadau ruri nan Tamika hannu tadau wayar Daddy taganin yana kiranta nan tayi picking tareda dacewa.

  “Assalamu alaikum”

  “Wa'alaiki salam”

  “barka da yamma Daddy ”

   “Yauwa barkanki daughter ”

  Ta tambayesa ya aiki da mutan gida yace duk suna lpy daga nan yace.

  “Dama nayi Magana da Nawaz kan komawarki skul tuntuni akan gobe zakifara fita sabida exams dayakusa nakiraki ne insake jaddamiki I know you're a good girl so be it inzakifita as I tell you Early kitambayesa inbai baki inziniba karkije kinji amma nasan zaima barki zan tura driver gobe da safe yakaiki kafin asamomiki naki driver din I hope bawani problem a gidan.”

  “kwallanda yacikamata idone yadan xubo nan ta share tace Daddy nagode kuma bawani damuwa a gidan komai lpy qlau.”

  Yace “hakan yanada kyau idan driver zaizo zanbasa kudi yakawomiki kinji daughter.”

  “Nagode Daddy”

  “Allah yamiki albarka”

     “Ameen”

Daga nan wayan ta yankar tanamai share hawaye dake zuba idonta tace wannan ahali they are worth more than a million to her basuda abinda sukeso fiye danawa farincikin they will do anything to make me Happy insha Allah zankasance mai farantamusu mai boye musu halin dansu shikuma Nawaz zan zama mai masa biyayya sai inda karfina yakare daga haka tacigaba da aikinta.

  Da dare kusan 9 Nawaz yashigo dasu Makinta nan suka kwashi girki sukayi hira sai 10 suka fita nan ya kulle ko ina na gidan yadawo ya haye sama har yawuce dakinta yasake komawa nan ya bude kofan dakinta kai tsaye akan prayer mat yasameta tana karatun Qur'an tsayawa yayi yana sauraronta karatunta mai Dadi muryanta mai zaki harwani lumshe ido yake, ya jingina da bango kuma can cikin zuciyarsa har sanyi2 yasoma ji yana nan a tsaye har takai aya inda zata tsaya, nan yayi gyran murya dayasata juyowa da sauri shi tagani tsaye dakinta nan ta sadda kanta kasa tagaidasa cikin ladabi, samun Kansa yayi da amsamata duk wani rashin mutuncinda yaxo dashi sai yanema yarasa saima kallon Maya dayake kanta nakasa wasu irin abubuwa na dabaibaye zuciyarsa yana jin yarinyar can kasan ransa duk yadda yaso kusheta zuciyarsa takasa haka Dan haka ya sausauta murya cikin lion and husky voice dinsa yace.
 
  “Gobe zaki koma makaranta Dan haka ki shirya kije nabaki izinin zuwa.”

  Banbarakau taji maganar she never expect such a sweet talk from him Magana cikin sanyi wow amma ya burgeta nan itama zuciyarsa yasoma nasa dawainiya da wani irin Abu da kyar tayi gaining courage tace.

  “Nagode yaya”

  “ki godewa Allah yace yanasakai yafita dakin.”

   Ranar tayi kwanan farinciki badan komaiba sai yadda suka dauki dan lokaci suna Magana da Nawaz gakuma yadda yamata Magana cikin sanyi this is d first and she will alwayz remember d moment in her whole life..

  Da safe tayi komai yadda tasaba takammala ta shiryamasa breakfast akan dinning ta shirya cikin uniform dinta mai matukar yimata kyau, driver dinda Daddy yaturamata shi ya kaita.

  A makaranta tunda taga frnds dinta ta warware nan akashiga hira tuni tamanta dawata danuwa har akatashi.

  Maya tayi kusan wata biyu tana zuwa makaranta batareda tasami wani prblm da gogon nakuba kuma lokacin sunada wata uku da aure hardai yanxu zaman nasu baza ace wani Abu Ba komai yana nan yadda yake Nawaz bai daina kiranta Kwaila Ba haka kuma aiyuka dayakesata bai dainaba.

  Yau Saturday tun safe da Nawaz yaje Jim yadawo bai hangota a kitchen Ba kamar yadda tasaba kasancewa a kitchen a daidai irin wannan time din, har kusan 11 na rana yana falo baiga fitowarta Ba tunani yafara Kodai bata gidanne kokuma wani abinne yasameta nan yaga baida amsa sai kawai yamike yanufi dakinta, a kan Gado yasameta ta kudundume duk tabi ta rufe jikinta da bargo nan zuciyarsa tasoma ingizasa ya dubata ko bata da lpy kai a'a, wata zuciyar tacemasa idan ta mutu fa ai kanada hakki akan hakan nan kawai yayi jarumta yasoma takawa a hankali har yakai bakin gadon, yaye Bargon nan hucin zazzabi yabugosa take ya yaye dukkan bargo rawan sanyi take sosai wata rigar baccine a jikinta Wanda baigama rufemata guiwaba ya manne ajikinta kalan madara ne gashin kanta kuma yazubo tabayanta yarufemata fuska kugunta adan cike yake daidai misali hannu yakai yataba wuyanta nan wani zafi ya xiyarci hannunsa dayasasa daukewa da sauri, dagota yayi gaba daya daga gadon ya zauna, manneta yayi da jikinsa yana yaye gashin kanta daya rufe fuskan, a hankali yasoma mata Magana yace " Maya are you sick?" Kai kawai ta iya dagamasa nan yasake cewa "ina
Ke miki ciwo?" Da kyar ta iyacewa "my stomach it's arching" hannu yasa yadan matsa cikin nata nan tace "Aaagghh" yana zafifa, okay I had you yanxu kitashi lemme help you ki gyra jikinki saina kira doctor yaturamana Nurse, nan ma kai kawai ta iya dagawa, ahaka yamikar da ita tsaye nan tasoma tare kirjinta duk da bawasu cika sukayi nacan Ba amma tanada dukiyar Fulani iya shekarunta, "mtsww! Nifa zan kyaleki kinawani tare kirjinki harwani abin kallone acan you should stop it am going to help you hun! Ya Kare
Maganarsa yana dagata sama looking in a Bride style yanufi toilet da ita nan yataramata ruwa bayan yace tayi wanka yana zuwa.

  Koda yafita yakira asibiti yace aturomasa da Nurse  yanxu, cikin mintuna dabasufi 40 nurse ta iso bayan tayi nocking yabudemata direct dakin Maya suka nufa a Gado yasameta yanxun ma amma wannan time din tasauya kaya zuwa doguwar Riga mai dan laushi .

  Nurse tayimata tambayoyi ta amsa mata nan tagane time na period dinta ne yazo sai kawai tabata taimakon da yakamata bayan tarubutawa Nawaz allurai dakuma magungunan da zai siyomata, Ba musu yatafi  yasiyo yakawo nan akamata injection din bayan tasha hot tea tasha maganin takoma bacci.

  Kusan tunda tafara period nurse din kezuwa mata allura har na 2days, har sanda ciwon cikin yadaina tadaina mata alluran.

Nawaz yakasa gane kansa yana kula Maya sosai har yakai ga time dinda zaifita zaije yamata yajiki hakan nan idan yadawo ita Maya har kunya take ji amma shi ko ajikinsa wasu lokutama yanasata gaba yace taci abinci yana kallonta. Maya was very Happy da irin changes na Nawaz hartadan daina tsoronsa tasoma sabawa dashi dukda Ba Magana suke sosaiba takan gaisa mtanen gida lokaci zuwa lokaci hakama Momi kusan bayan 2-2 days sai sunyi waya, Abu dayane yake Bawa Maya haushi game da Nawaz Kalmar *KWAILA* dayake fadamata shi yafi komai bakanta Mata..

Daga alqalamin✍

NEERATLURV😍

       DA

ABDUL MR SMILE😊

MAYAWhere stories live. Discover now