❣❣
❣*MAYA! 🙍🏻♀*
❣❣
❣1⃣1⃣
Via O. H. W📚
Neeratlurv.blogspot.co.ke
Wattpad
@neerat_lurv***
Tafiya suke kan hanya Makinta na danne2 a waya while shikuma Nawaz na agefe sai tsuka yake ta ja a hankali fuskarnan tasa a dan murtuke juyawa Makinta yayi idanunsa suka Kai fuskan Nawaz dariya ne yazomasa ba shiri dan haka yasha dariyarsa abin ya baiwa Nawaz haushi shifa he hate someone laughing or smiling without reason infact shi ko da akoi reason he usually don't do it balle a yananyin da yake dun haka ya sake yatsine fuskansa hade da dauke kansa daga kallon Makinta can.
Can makinson yadan dubesa yace ."
"Guy Wai Meye Kake Hakane you don't even look at your face and look how it turn please relax and calm down. "
I will not huh! Kai ni wai ina ruwanka danine A'a. "
Yace "akoi and let me tell you something tafiyan ne munriga da munkama hanya so is better Kayi calming kanka and enjoy the journey. "
'Mtssw! dan karamin tsaki Nawaz yaja tare da ciro earpiece ya maka kunnensa bcoz he's tired of hearing all that bulshitt of Makinta.'
'Tafiya tayi nisa almost 2hours kan suka isa iya kod'uwa Nawaz yayi dan jin gargada duk inda suka fada gargada sai dai kaji yayi tsaki amma da suka shiga garin biu tuni yadan fara sakin ransa dan wani irin ni'ima daya ke ji. "
"Anguwa mai Suna tashan dan Fulani suka nufa bakin wani gida gini zamani dai-dai misalin suka faka gidan nada dan girma da babban gate. "
'sarai yasan sun isa dayaji mota ta tsaya amma dan isa da takama ya lumshe ido kamar bai sani ba Makinta dayasan halinsa yayi tapping dinsa kadan nan ya bude ido hade da zare earpiece din yace."what happen?"
Cewa yayi "Mun iso sai kafita. "Sai da yabata almost 2mins kafin ya fita ya rufamusu baya. "
'cikin gida ne babba part yakai uku a gida cike yake da dangi da abokan arxiki sai diban gaisuwa ake amma banda Nawaz.
'Wani babban Palo suka nufa nan nahango wata tsohuwa Zaune kan darduma sun hira da wani dattijo da wata mata sai dan saurayi dake gefe Suna hango su Daddy Tafara fadin .
"Lale Lale yan Maiduguri sannunku da zuwa cikin fara'a take maganan ."
'karasowa sukayi dukka nan Daddy ya matsa kusa da ita ya zauna yasoma kwasan gaisuwa an gaggaisa can ta hango Nawaz gefen Mummy yana dan tabe baki tace Kai ja'iri xonan.
Bonsewa yayi kan yace "nifa ba inda zani kin wani tsufa amma sai fitina soyayyace nace bana yi dake sai da yar budurwa.
Lalala nicema akayi ina sonka ina zan kai Mijinda bai son xiyara.
Shagwa6e fuska yayi kan yace "yo ai dan kina kauye yasa ban son zuwa."
"Ai kuwa ya tabo ta tace "inaji ji a kauyen a ka haifi uban ka ja'iri kawai."'Tabe baki yayi alamar I don't care dinnan.
Nan kowa ya fashe da dariya yana kallon jika da kaka na matsifa.
Girki Kala2 aka shigar musu hade da jibge wa gabansu kowa na serving kansa amma Nawaz ko kallon inda abincin yake bai yiba.
Mummy ce tadan zunguresa kasa2 tace "kadiba abincin mana."
Kamar mai rada yace "no am not hungry ."
Jin abinda yafada tadan kauda kanta
Mikewa su granny sukayi dan subasu waje su ci abinci