❣❣
❣MAYA!👩🏻💼
❣❣
❣Via O.H.W📚
Neeratlurv.blogspot.com
Wattpad@neerat_lurv31_33
Cikin kwanakin da suka rage a daura Auren Maya takasance shiru2 bata Magana daga eh,uhmm,a'a iyaka abinda take fada kenan sadiya na iya kokarinta wajen ganin ta sake haka yan class dinsu, Farida,Hafsat,Teema, haucy suna debemata kewa,su Momi na iya kokarinsu..
Mai gyra kuwa tazage damtse sai gyra Maya take taciki da waje, anyi kamu da kauya day da bridal shower event din yamatukar kayatar,mamza beauty akakira dan chabamata ado da kwalliya dukkanin event din nawaz bai hallataba kuma tun randa suka rabu a falon Daddy basu sake haduba Ba duk wani hidima sadiya yace keji dashi.
Ta bangaren ango Nawaz kuma su makinta su sukeji da nasa bangaren shi ko ajikinsa kamar bashi xaiyi aurenba sai harkan gabansa yake Ba ruwansa..
Gobene ake shirin daura Auren wato bayan juma'a.
A zaune suke a pent House dinsa su hudu kayana jibge a gabansu Makinta sai fiddasu yake yadaga wani farin yadi da akamasa aikin sosai yace"bros ga Wanda zakasa ran daura aure wannan kuma yasake daga wani sky blue gezner yace na event da dare bayan andaura."
Mtsww! Kaifa Dan isakan karshene waya cemaka zanje wani event har kake fidda wani kaya wai zansa oops!amma ka cucei yanxu harwani so kake a ganni gefen wancan kwailan a stage wajen dinner a gaskiya da sake kunya ai saita kamani nakasa kallon jama'a nan gaba yagama maganar yana yamutsa face kamar yaga kashi."
Kaidai kasani Dan wlh inbaso kake su momi sugane baka amsa wannan auren Ba toh you better leave all dat your bullshit a gefe kazama angon kwarai kuma kaga momi hartafara kwarafin cewa bakayi attending event ko dayaba ehen.
Okay! Ni karkacikani dawani mita naji zanje amma wlh bawai Dan nasoba saida. Karsu momi su zargi bankarbi Auren ba kamar yadda ka fada.Yauwa good kuma kasaki ranka kayi komai as a happy groom if not sauran kai zaka karasa wlh Ba ruwanmu, ko ya kukace guys Makinta ya tambayi su Abdul.
Wannan gaskiyane haka komai xai wakana fadar Abdul, nan Makinta yamika wa kowa shaddodinsa, suna cikin Nike kayan aka banko kofar da karfin gaske.
Idanu suka zubamata tana huci kamar wata xakanya tayi kicin2 da ranta tana wani hura hanci kamar zai fado kasa tafiya tasoma cikin isa har ta karaso Kansu tace.
"Lalle kuwa hasashena yaxama gaskiya Ashe ashnur Ba karya tamin Ba gaskiyane aure zakayi Nawaz amma wlh kacuceni kuma kacika maci amana bazan taba yafemaka ba."
Nawaz da tunda tashiga bai dago ya kalletaba saikuma su Makinta dasu kabita da ido tana surfa ruwan bala'i,
Dan dagowa yayi yakaremata kallon bakida hankali kamin yasoma magana cikin Lion voice dinsa mai matukar tafiya da imaninta yace."Muntaba alkawarin aure da ke?."
Kai takada tace" bamu tabayiba amma mai ribar soyayyar namu idan Ba aure ba? Tayi tambayar cike da rashin kunya."
Bai kulataba illa mikewa da yayi duk sukabisa da ido takowa yayi har yakaraso inda take hannu yasa ya turata har zuwa jikin kofan yamata rumfa tana iya jiyo numfashin sa na sauka bisa fuskanta zuciyarta bugowa yaake da Dan sauri sauri ido cikin ido yakaremata kallo yace"Zee I don't wanna do something stupid so ki gaggauta barin gidannan before nayi loosing temper na kibarni for God sake naji da abinda yake damuna."
Tana numfashi tace "zantafi but you have to promise me zaka aure ni tafada in a serious tongue."
Gosh! Yafada Yana dafe goshinsa yace"you're driving me crazy babe just leave Idan nayi niyan aurenki you're not d one to mention ni zan aiwatar I have said enough so leave inbahaka Ba idan naje na dawo na ganni yace you see does dogs outside wlh su zan kuncosu nahadaki dasu Yana kaiwa nan yasoma tafiya saidai yakai steps uku ya juyo yace Guy's see you later zandan kwanta ne daga aka baisake maganaba ya haye upstairs.
Leaving her staying still like a statue yayi takasa tabuka komai she's speechless and out of words sanin halinsa da tayi Adan zamansu yasata ficewa kamar guguwa bata ko kalli Inda su Abdul sukeba..
Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya a yau dubbanin mutane manyan manyan gommoni,senatatoci, sarakuna da masufada aji suka sheda daurin Auren YUSUF ALIYU YUSUF(Nawaz) da FATIMA UMAR YUSUF(Maya) akan mafi kankantan sadaki naira dubu Dari auren da amsa sunansa..
Maya na zaune a dakinta da frnds dinta tasoma jiyo kalangu Maroka na kirari ga Ango mijin amarya yusufa angon Fatima farar diya matar manya haka tarinka jiyowa nan da nan jikinta yabata andaura Auren kenan Sadiya na lura da ita nan da an tasoma bata baki tanasake janta da hira wajen ganin Mayan batayi kuka Dan kiris takejira tayi kukan.
Suna ahaka Fatima mamza tashigo tace amarya bari na gyramiki kwalliyanki angonki najiranki Ku gaisa, Dan bata fuska tayi tamike nan aka soma shiryata cikin wani less mai laushi mamza ta shiryata tasake mata make-up mai sauki tafesheta da turaruka Masu kamshi da kwantar da zuciyan mai sauraro, nan Momi ta shigo tace Masha Allah daughter kinyi kyau maza kuje toh yayanki na jiranki a side dinsa daga nan tamikar da ita su Sadiya suka rufamusu baya.
A bakin part dinsa sukayi sallama nan aka basu ixinin shiga,tana tafe Sadiya narike da ita har suka karasa ciki tasami gefen Nawaz ta zaunar da ita nan zuciyarsu tasoma bugawa da sauri2.
Cikin barkwanci Abdul yace ga ango Mijin amarya, Aboki gaka ga matarka lalle kuwa kayi dace kazabo mai kyau kun dace sosai, dagowa Nawaz yayi ya hararesa dariyane yaso kwashewa su makinta ganin yadda Nawaz ya harari Abdul gawani bata rai dayake kamar an aikomasa sakon mutuwa..
Photographer aka kira yazo yawatsamusu pics nan suka fita aka bar Maya da Nawaz, shiru falon yayi kusan 10mins yakaremata kallo zuciyarsa na bugawa gani yake kamar ba Mayan da yasaniba it's look kamar ancanzata Dan basarwa yayi yamike yawuce cikin daki yafito yasake zama, gyran murya yayi ya wurgomata wani Leda yasoma magana kamar Ba yaso yace "here you go kayan da zakisa a event na anjima akoi jewelry da takalmi dasauran tarkacenku you can leave now sabida bana son ganin dirty face dinki gashi wannan warin scent dinki yadameni yana gama fadan haka ya dauke kansa.
Ledan da ya wurgamata yadan bugemata fuska kuma taji zafi har guntun hawaye tayi tamike ta tattara abunda suka xubo tadau ledan tafita..
Can daki tanufa ta Tatar dasu Sadiya ta jibgemata ledan kan laps dinta tawuce kan Gado, what's inside babe sadiya ta tambaya, open it for your self zaki gani, nan da nan suka bude kwalaye suka gani na jewelry suka bude wow they can't talk set na diamond ne aciki sai wani ubansh shoe na company victoriasecret gawani gown na company Versace kalan sky blue da ratsin pink they couldn't talk this is amazing irin gown dasuke gani film na Indian ko Americans ya hadu karshe ko mamza ma saida kyasa..
Karfe bakwai daidai za'a kai amarya gidan ta nan tasha kwalliya cikin wata lufaye irin na mutan borno tafito asalin shuwa Arab irin black Arabians tazama sai kamshi takebadawa takowani lungu najikinta duk inda tagifta kamshinta ketashi kanta na kasa Momi na rike da ita suka karasa part na Daddy nan ta tarar da iyayenta da Inna nasiha sosai su Daddy sukamata da nunamata muhimmacin aure dakuma bin miji ba'a bar Nawaz a bayaba shima sosai akamsa nasa nasihan hade da nunamasa muhimmacin alkawarin da ya dauka na rike Maya da hakkokinta a kansa, tana kuka tarinka amasawa duka kowa saida yasamata albarka Daddy yace za'a iya tafiya da ita nan inna tariketa har cikin mota tasata da kyar tabar jikin inna nan ma saida mamarta ta bambareta, daga nan motoci suka Jere na diban amarya kamar wani zuwan gomna sunkai 20 suka dibi mutanne dukda Ba duka akacikaba...
A jerin gidajen dake new G.R.A a kaita gidane babba da ya amsa sunansa upstairs ne mai hawa biyu, da kafar dama tasoma fita bayan takaranto addu'an Neman tsari nan suka shiga cikin gidan.
Wow tsayawa in fayyacemuku yadda gidan yake bata lokacine amma tsaruwa kam gidan ya tsaru Ba karya a second floor aka wuce da Ita nan cikin wani bedroom dayayi mugun haduwa komai set na purples ne adakin akan lallausan gadonta aka ajeyita nan aka soma tofa albarkacin baki nafadin ydd gidan yahadu Masu xagawa suka soma kafin lokacin dinner yayi Dan 8:30 za'a soma tafiya 9 za'afara event....
Daga alkalamin✍
NEERATLURV😍
Da
ABDUL MR SMILE😊