5

308 12 0
                                    


❣❣ ❣❣
❣ ❣
🙎🏻 *MAYA*🙎🏻
❣❣

0⃣9⃣
Via O.H W📚
Neeratlurv.blogspot.co.ke
Wattpad
@ Neerat _lurv
_*Florida 10:30Pm*_
Lokacine da kowa ke fita shakatawa duk garin zakaga mutane na yawo kamar Rana."
NAWAZ ne ya fito cikin shirinsa na kananan kaya ya fito sak bature, kayakin jikinsa sun kasance Riga T-shirt da jeans sai kuma denim jacket dayasa a Kai kasancewar garin akoi sanyi, haka su Makinta kusan shiga iri daya sukayi."
" mota suka shige kirar KIA Makinta ke jansu NAWAZ na a gefensa, su Abdul Na'a baya, kidi suke ji kunnuwansu wane zai fashe Dan Kara sukuma sai kad'a Kai suke suna jin dadin wakar dake tashi."
" a bakin wata babbar gidan rawa (club) dake Florida suka packer motar."
" daya bayan daya suka fita nan suka wuce inda ake clubbing din, da shigar su wajen ido yadawo Kansu duk kowa na wajen hankalinsa yadawo garesu, yan Mata duk kowa burinta Allah yasa daya daga cikinsu yasota ko rawa ne suyi, sukuma sai wani cin magani suke ga uban man's pride dinsu dake rura yan Mata more esp na NAWAZ."
"Cike da isa da takama suka sami waje na mussaman suka zauna nan da nan waiters suka so suka soma tambayarsu mai za'a kawomusu."
" saida suka gama Jan aji da cin magani kan da kyar Abdul yace wine kawai za'ayi serving d'insu."
" wine din aka kawomusu, suka sha sukayi ta til nan fa ya soma aiki, clubbing suka soma duk da a Dan buge NAWAZ yake amma saida ya karewa yan matan kallo ya nemo mai class wata Jennifer sunanta tukun suka soma harka."
"Hall ya cak'ub'e da rawa ga wasu uban kid's dake tashi, yan Mata da samari sai rawa suke da romancing na juna."
Ranar a club su NAWAZ suka k'wana, sai asuba suka wuce gida a gajiye ga giyan da suka Dura jiya har yanxu yana aiki, koda sukaje masaukinsu bacci suka yi bayan sunyi wanka."
•••°°
_live moved on_ su NAWAZ a Florida Ba aikinsu kullum clubbing da iskanci."
Daga yau suje wannan club gobe wancan, ko Ka gansu kwance kan Wood chair dake bakin swimming pool yan Mata zagaye dasu suna romancing d'insu."
" NAWAZ ya samu Jennifer suna kwasan iskancin su kamar Ba gobe, Dan Jennifer goggegiyace a harka tasan kan maxa, Yana jin dadinta itama haka kusan kullum suna tare Dan tare suke ma kwana"
" yau sun sami almost 1week 2days a Florida kuma yau zasu bar Florida around 11:00pm na dare acan."
" sunje shopping kowa yawa family's dinsa shopping Ba karya."
" kowannensu ya hada logged dinsa an fitar musu waje su kadai driver ke jira, fita sukayi dukkansu suna shirye cikin kananan kaya as usual ."
" NAWAZ manne da Jennifer sai shagwa6a take zubamasa tana gayamasa how she's gonna miss him and his warmest love, shima biyemata yake yana kasheta da sweetest word of love dinsa, da kyar yasamu suka rabu after yayi promising dinta zai dawo nan vada jimawaba itama tace in baidawoba zata biyosa nan nijeriya, da haka suka rabu harda Dan kukanta."
" _Airport 11:00pm_ a daidai wannan time din jirginsu NAWAZ ya daga zuwa nijeriya, tafiya suka almost na kusan 5hrs suka isa nijeriya."
" a Abuja suka sauka already Daddy ya turo driver ya daukosu duk da shi Daddy baya Abuja'n ya dawo Maiduguri."
" cikin mintuna kadan driver ya daukosu ya dawo dasu gida."
" hutawa sukayi, sun yi wanka sun ci abinci suka dan yi bacci Dan hutawa."
" a ranar da yamma sukaje sukayi booking flight na Maiduguri a gobe zasu koma Maiduguri, sun sami na 1:00, tukun suka dawo gida."
" _*Washegari*_ exactly at 1:00pm na Rana suka daga zuwa Maiduguri."
" Daddy da kansa yaje daukosa a airport suka dawo gida, tun a hanya yake zuvawa Daddy shagwa6a kamar mace yana gayamasa how he miss him, murmushi Daddy keyi kawai yana shafa kansa har suka isa gida."
" motoccinsu na tsayawa harabar gidan Mummy na tsaye tayi folding hands dinta tana smiling."
Yana fita daga motar ya hango Mummy da gudo ya iso gareta yayi hugging dinta hade da kaimata peck a cheek, I miss u my Mum."
" I miss u too son."
"Muje daga ciki so that u will had your lunch nasan u are starving and u miss your mummy's delicious food."
" u guess it right mummy I miss it so much."
Hannunsa taja zuwa cikin falon a dinning table ta diresa nan ta bude warmers abinci kala2, soma zuzzuba masa abincin tayi favorite dinsa tasa wato miyan vegetables (ganye ) da pounded yam (sakwara) ya soma ci."
" sosai yaci abincin tukun ya Kora da coconut juice mai sanyi yayi hamdalla."
" Zama sukayi nan ya cicciro tsaraban su ya su, gdy suka masa hade da samasa albarka."
" su Abdul,Makinta duk suma kowa ya isa gida lpy anyi welcoming dinsa yadda ya kamata."
" Ranar curr NAWAZ a gida ya yini da Daddy da Mummy sunata hira abin burgewa."
" ko Dan fita club baiyiba ranar har dare......"
Sunyi waya da Maly ya sanar da ita dawowarsa tayi welcoming dinsa takuma gayamasa how she Misses every single things About him."
Shima yace he miss her insha Allah ko gobe if he's free zai nemeta."
"Sosai taji dadi dayace Mata haka farinciki fal ranta."
NAWAZ kam bacci ya kwanta yayi Ba ruwansa......
Daga alkalamin:-
_*NEERATLURV*_😍
&
_*ABDUL MR SMILE*_😃

MAYAWhere stories live. Discover now