Duk maganar da suke batace komai ba, illa ma kara kukanta da tacigaba dayi, yana zaune a kujera a saitin tagar ajinnasu duk abinda ake yanaji saiyanzu yayi danasanin dama bai doketa ba, tabashi hak'uri.
To yariga yayi ba yadda ya Iya, to ko hak'uri zaibata no aizata gane shine amma yasan yadda zai mata haka yayita saqawa yana warwarewa gashi yau tai kyau batasaka komai ba.
Ko da aka fito Sallah bata tashi daga inda take ba, qawarta Kwaiseh itace ta zauna a wajanta tanata bata haquri akan ta taso, amma taqi. Zama tai akusa da ita tanacigaba da rarrashin ta
Har akaje aka dawo bata dago ba, Kuma yana hankalce hankalinsa duk yabi ya tashi saiya tuno lokacin datace zata makara muryarta mai sanyi tana d'an dariya amma yanzu ya sa taji rashin dad'i.
Gidan gaisuwa za'a shiyasa aka tashi da wuri, gida ta tafi ahanya tanaji wayarta na ringing amma bata d'aga ba, niqab tasaka a fuskarta haka ta qarasa gida.
Bai daddaraba yayita kiranta amma ko alamar d'aga wa ba'ayi, hankalinsa duk ya tashi a gida ko abinci baici ba harwajan isha'i baisamu ta d'aga ba.
Ita kuma tsabar haushi ko qasa bata sakko ba, tana d'akin ta Mama ma dakanta ta shigo tace yammata na yakai naga ko qasa bakije ba Abban ki yana cewa ina Deedoh d'ina take?
Mama Wallahi bazan kara zuwa wata Islamiyya ba, dama zaman banza yasaka nake zuwa, ace kamar ni wai Yau aka doka, kuma wai MALAMIN Islamiyya mara class tab Wallahi ban qara zuwa.
Haba dai kefa kikace aure shine zai rabaki da ita yanzu kuma kice haka?, eh mama Wallahi banzuwa ko inane gara na zauna a gida abina, to Allah ya kyauta halinki sai ke ko yanzu ma wataqil kice gobe zaki.
Niban zuwa tana magana tana diddira k'afafu, murmushi Maman tai ta ce oya azo aci abinci kinji.
Allah sarki Ahmad yanacan yacika waya da massage akan yajita shiru tayi hak'uri ko anduketa amakarantar? Ba amsa tunda tana off. A daddafe yai Sallah yaci abinci ya kara bugawa Ita jin andameta da kira yasa ya janyo wayar takara a kunne
"Hello " wata ajiyar zuciya ya sauke yace My Deedoh meyasa kinsan tashin hankalin da kika samun?, inata kira shiru Allah yasa lafiya?.
Maimakon tabashi amsa sai kuka tace kaga fa ya dokeni Kuma nace masa kace kada adaken, Wallahi bani baqara zuwa yaje yayita dukan wasu amma bani ba, mugu kawai yana bayanin iskanci nama ganesa dan kawai yayi hiran iskanci yasa yace a bashi class d'in mu.
Habadai ai karatune wataran kuma zaki gane, kidena cewa haka kinji?, naji amma dai banqara zuwa. Rarrashin tai da kalamai masu dad'i saigata ta ware anan ya furta yana sonta gaskiya Wallahi pics nata kawai yagani yaji yana k'aunarta.
Ance ka auri mace dan kyau nata, dan nasabarta dan addinin ta dan kud'inta amma ka auri mafi addini dayafi.
Kyau yana gushewa, dukiya tana k'arewa, nasaba wataran zata qare tunda akwai mutuwa addini kuma baya qarewa yana zaune cikin kwanyarka.
Halayenki da maganar ki tason zuwa makaranta duk da ayanzu budurwa kamar Ki maiji da kanta Wallahi bazata b'ata lokacin ta ba wajan zuwa Islamiyya boko shine a gabanta.
Kiyiwa magana kyakyawan gani Wallahi inason ki da aure Kuma bada wasa ba, plx accept my request Deedoh mai kyau na.
Kasa magana tai, jikin ta duk yayi sanyi, maizata cemasa?. Naji kinyi shiru ko nabaki lokaci?
Eh kaban,tom bara nabarki haka, saboda nasan bakicin yanayi mai dad'i Malam ya tab'amun ke, danasanshi ai fad'a zamuyi
Nan sukasha hira tama manta da wani Malam Ahmad mai FIQH, tanajin son Ahmad Insta yanabin jikinta muryarsa kad'ai abar so ce komai dalla dalla yake fad'a bashida hayaniya kamar Malam Ahmad na Islamiyyan su saidai shi mugu ne
Sannu sannu kwanaki sukaja, soyayya bakama hannun Yaro Feedoh yar gari an had'u da dan gari irin type nata. Makaranta kuwa ta rufeta tace Bata qara zuwa saiyau dai tace bara taje, tunda kowa yazo akan ta koma.
Koda sukai waya tagayawa Ahmad zata je Makaranta Yau, yayimata addu'a Allah yasa baza'a doketa ba
Huum babu mai tab'amun ke, ko KALLON banza, Wallahi wanda ya taban ke fad'a zamuyi, kada kiyi kwalliya ina kishi Kuma Idan kikai zanji ajikina
Tom tace daga nan ta tashi tai abinda ba'arasaba tafara shirin zuwa makarantar@ut@r h@jiy@
YOU ARE READING
KALLON KITSE.
Historical FictionStory ne akan Feedoh da Malamin ta wanda aganin ta tunda yana koyarwa a Islamiyya bayada wani class ba shida kud'i...saboda shid'in Malamin islamiyya ne. uwa uba daya kasance mai d'aukan karatun FIQH wanda dashi mutum zaisan kansa sai suke d'aukan...