Ahmad ya koma kano dan shirye shiryen bikin su, lokaci saidai kajirashi badai ya jiraka ba, shiyasa yake shirin sa tun yanzu.
Gidan sa da Mahaifin sa ya gina masa a unguwar Gidado road, gida ne mai kyau, da benen sa, ga gate har biyu baya da gaba, wajan wasan yara ashirye yake, pink da milk shine paint na gidan, ciki ma yayi kyau POP ne a gidan.
Duk inda ake expecting gida mai kyau, to gidan Ahmad yakai, gyaran kad'an ne shima dada kawatawa ne, komai sai sanbarka da fatan mutu ka raba Idan anshigo gidan.
Dangin sa ko'ina suka zauna yaba halin dattako na gidan su Deedoh suke, yadda suka amshe su hannu bibbiyu da fara'a da kayan motsa baki, lokacin da sukaje kai lefe, akwatu set biyu aka kai, kaya ko shugaban mahassada na k'asa baki d'aya ya jinjina bare muda basu bane
Anyi bajin ta, Maman sa baki yak'i rufuwa itama zatayi sirika mai kirki, suna gaisawa a waya dagaji yarinyar zatayi hankali da tarbiyya
Deedoh itama ba zama goma da Ashirin ta had'e mata, ga sauka ga biki, shiyasa bata zama qawayenta sun mata kara, ZAHRA Anee, Meemi itama ba'avarta abaya ba, tunda kawayen su na Kano, ta gaya musu
Gidan Aunty Lubie nan aka tare, anawa amarya gyaran jiki ciki da waje, su ZAHRA ana d'an korawa itama Idan taji bashida karfi abinda akabawa Deedoh
Kullum cikin waya suke, da tsara yadda abin zai tafi. A katsina zatayi bikin ta, sai suma suyi Kano, dinner guda ce zatayi a Kano a Appicent shima Mamansa ta had'a tace yakamata tazo shiyasa amma komai a Katsina gidan kara za'ayi.
Lokaci mai wucewa, gashi yau Deedoh akasata a lalle, a NAGARTA Hole, inda Adamu gwanja ya baje kayan kid'an sa akasha rawa.
Yammatan amarya sunyi Ashobe na wata orange nd blue Atamfa sai roses da suka d'aura, matuqa sunyi kyau Fatima ta annabi itace tazo tai musu make up qawayen amarya kawai.
MK takanas ta taso daga Kano dan kawatawa amarya fuska, k'unshi yar Maiduguri ce tai mata, duk inda ta gifta k'amshi kamar rabon sa akeyi awajen
Ango baizo ba, tunda kamu ne, iyaye duk ana wajan, anyi taro na ranar antashi lafiya sai na gobe kuma, ZAHRA ana mak'ale da KITO Ita tana tsoran yammata shima yana tsoran samari
Washe gari akayi lunch, waih taron writers babu wadda bataje ba, bare Auta ana gaba itada ZAHRA gakuma STYLICH agefe Anee Anker, ana can filin rawa, Aunty Lubie itace kusa da amarya kai anyimata kara dan writers badai kirki ba
Taro yai taro, sautin kid'a ya mik'a amarya harda Ita a rawa, Ango da qyar ya shiga, saida yaga za'a masa taron dangi sannan yafara d'an takawa, liki dai anyi shi, writers ansaki bakin aljihu, ba'ayi mako ba
Rana ta uku, itace akayi dinner, wadda akayi ankon material see green da milk head, kai masha Allah komai yatafi cikin tsari, babu makusa, anci ansha ankuma tafi da na tafiya
A ranar asabar ne aka tafi Kano, dan zuwa wadda uwar Ango ta had'a. Kano ta dabo tumbin giwa koda mai kazo anfika mai Malamai da Attajirai da waliyyai da sufaye, mai Dala da Goran Dutse mai kyawawan mata da maza
Wato duk irin kara da akewa Katsina kirari da Ita, yau Kano ta doke wannan kirarin, dan babu wanda baiga karamci ba, baiga kirki na mutan Kano b
Family na Ahmad sunyi masa kara, sun nuna shi d'in d'an dangi ne, dan yadda sukaita d'awainiya da jama'ar amarya abin sai San barka, Uwar Ango inatakasa saka Ita taka ajiye, amarya mai kunya a haka dinner ta tashi lfy ba kace nace saima kowa daya tafi da murnar abinda akai musu.
Flight suka bi, dan bazata kwana ba, gobe ne d'aurin aure shiyasa itama kanta Maman sa bata rok'i ta tsaya ba. Ango ansha kyau shida abokan sa yaran manya, kowacce shiga Idan yayi amsarsa take yana cike da murna Allah ya cika masa burin sa@ut@r h@jiy@

ESTÁS LEYENDO
KALLON KITSE.
Ficción históricaStory ne akan Feedoh da Malamin ta wanda aganin ta tunda yana koyarwa a Islamiyya bayada wani class ba shida kud'i...saboda shid'in Malamin islamiyya ne. uwa uba daya kasance mai d'aukan karatun FIQH wanda dashi mutum zaisan kansa sai suke d'aukan...