Wanka kawai tai sai lotion data shafa na company'n oriflame, dan yanzu batada mayukan shafawa sai na wannan company'n badon komai ba saidon ingancin su da kuma saukin su.
Pawder ta janyo Tara itama mai kyau ce, ta shafa sai kwalli da white lip da tasaka, humrah tasa sannan ta janyo jaka sai Islamiyyar su.
Lokacin data qarasa ba kowa a k'ofar makarantar haka ta shige, ajinsu itace ta uku a zuwa, tana shiga suka saka sowa oyoyo Deedoh anyi missing juna, Wallahi ajin so silent dabaki nan, hira suka fara yi har ajin yafara cika.
Malamai ne sukaita shigowa ana karatu, yau basuda Malam Ahmad sai andawo Sallah shine ma last, Deedoh jikinta duk yai sanyi tasan dole ya daketa tunda tai kwana biyu ba tazo ba, gashi yayi test haka ta zauna.
ZAHRA ce tace ke dallah kisaki jikin ki, babu abinda zai miki, ai ran nan akace da ba kizo ba, yayita raba idanu, Huum bamafa ya wani dad'e wa a aji tunda kikadena zuwa.
Kanbu, to mezaimun?, yama raina ni, ni idanma baiyiwasaba wallahi saina dena zuwa gaba d'aya, dama Only ne yace nazo.
Hhhh su only manya, shima yace kizo to da saiki zauna yar rainin sence, hira ta jata harta ware akafara zancen Autar Hajiya da abokinta jumping, dariya suke lokacin da sukazo kan labarin Auta afagen soyayya, Ita Deedoh tace tafi Auta Iya love ke zahra kikace Lallai su ai manyane Auta da ake kukan love ai kinga abin ya yi girma.
Dariya suke kwasa sosai baran Deedoh dama akwaita da dariya.
Sallama yai ya shigo babu wanda yaji dalilin hargitsewar ajin da yayi da surutu, wata ya qarayi amma shiru, ya fusata sosai harya juya zai d'auko bulala, saiya tuno da Only batason duka haka ya maze ya shiga daga ciki.
Da ita yafara had'a Ido wani asirtaccen kallo yamata wanda Ita kanta saidataji a jikin ta, shiru kowa yai, nan ya zauna karatun su yau akan rabon gado akai, tunda sun shiga Izziyya, baiyiwa kowa magana ba, saidaya gama sannan yayi fad'an surutun da suke, hak'uri aka bashi.
Phirdauce me yahanaki zuwa Makaranta kwana biyu bayan lafiyarki lou?, shiru tamasa, saidaya qara maimaitawa sannan ta d'ago tace Malam banda lafiya fa. Lailah k'arya haram bakida lafiya amma kina Iya rik'e waya kuma kina fita bakin ki yana Iya magana, wannan cuta ta gayu ce kenan?
Itadai shiru tai, saboda yanda yake magana saitaji kamar only, suna kamanceceniya akan wasu abubuwa, amma Ahmad d'inta yafi wannan tunda shi handsome ne, bayan haka only has all d qualities that any gal wanted to became good husband for her, ga Iya kalami da tarairaiya yasan kan ta sosai, ko fushi tai yasan yadda zai shawo kanta.
A chat yanamata magana masu dad'i, Huum bazance Malam baiyi ba, ya had'u daidai auren yar Malam.
Shima ya d'an Iya speak, amma ina Iya love ko tarairaiya awajan MALAMIN Islamiyya, barsu dai da janyo aya, ana magana amma maganar wani, love, kiss, hug...suck duk basuje part d'in ba.
A wajan hadith dai sune gaba, gaye har gaye amma kalli ya b'ige da koyarwa, nikam sai Ahmad kana mun wani kallo to kwalelenka.
Duk maganar nan tanayin tane a zuciyarya cikin yan sakanni.
Feedoh yammata adaure aringa zuwa Islamiyya kinji?, Tom tace kana yafara kiran suna aka tashi, komai na Deedoh abin so ne, tafiyarta ma abar kallo ce, a fakaice yake kallon ta yanajin sonta na ambaliya a zuciyarsa da ko'ina ma na jikin sa.
Da Ido ya bita, dan harsaidata kamashi yana kallon ta saiya wayence, tana fita taji karan wayar ta.D'an halak Ahmad ne aifa earpiece tasaka tafara waya tana bashi labarin abinda akayi, harda satar Kallon ta da malamin yayi.
Dariya yayi yace, Deedoh is mine, ba wanda zai rabamu, kiyimun alqawari duk rintsi kina tare dani?, kuma bayan haka kimun alqawari Idan kika ganni face to face bazaki gujeni ba?
Insha Allah inason ka fa, maizasa nak'ika Indai ba halinka ne bashida kyau ba, Kuma inamaka fatan alkhairi bazan so asami matsala a wajanka ba.
Yauwa matar albarka, nasan kinzo gida bara na barki, nima nafara shirin tawowa wajan sanyin Idaniya ta, hannun sa ya irga kamar tana kallon sa yace nan da 3 days zaiz Kuma insha Allah yana zuwa Indai sin aminta da juna iyayensa zasu zo ko da a washe gari ne.
Tom kawai take cewa, har saukai sallama tashiga gida, batasan ma lokacin da Zahra ta tafi ba, tasan zatasha tsiya wajan ta@ut@r h@jiy@

YOU ARE READING
KALLON KITSE.
Historical FictionStory ne akan Feedoh da Malamin ta wanda aganin ta tunda yana koyarwa a Islamiyya bayada wani class ba shida kud'i...saboda shid'in Malamin islamiyya ne. uwa uba daya kasance mai d'aukan karatun FIQH wanda dashi mutum zaisan kansa sai suke d'aukan...