K'ara kissing nata yayi yace "Bye" Itama ta masa bye-bye. Bud'e k'ofan tayi tafita ta shige cikin gida, a sand'a take tafiya har takai bakin k'ofan d'akin ta, ji tayi an damk'e ta da k'arfi kan ta juya taji wani lafiyayyan mari a fuskan ta, wani irin stars tagani tsaban zafin marin, kan ta iya bud'e idanuwan ta taji duka ta ko ina a jikin ta da belt, bata san lokacin da ta sake wani irin k'ara ba, ji tayi wani k'arfi yaxo mata take ta bud'e d'akin ta da gudu ta shiga ta rufe shi gam. Abba neh yake huci yace
"Wato dan tsaban rashin hankali irin naki kizo da saurayi a cikin mota motar ma bak'i k'irin kamar na 'yan yankan kai har k'ofan gida na sabida rashin hankali da son zubar min da mutunci koh, toh wallahi idan na k'ara kallon ki da wani sai na tattakaki kuma daga yau na hana ki fita a gidan nan". Ammah ce ta fito a d'akin ta taceHaka Jannah ta zauna a d'akin ta tayi kuka tasha kuka har ta gaji, sai can kusan k'arfe goma sha biyu ta fito a d'akinta ta shigar da ledan da ya fad'i a hannun ta tayi alwala tayi sallah'n magrib da Isha'i, tana idar wa tabi lafiyan gado...
Bayan Jay ya koma gida ya tarar da Babs da AMG suna cin abinci, zama yayi tareda cewa "Wash! What a day wallahi nagaji"
Babs yayi dariya yace
"Shege mutumina sauk'o muci abinci"
Guntun tsaki Jay yaja yace
"Kai kuma wa yake ta kan abinci yanzu?"
Babs yayi dariya yace "Ya toh mutumina kace yau ka kashe arna mana"
Gyara zama Jay yayi yace "Ina fa! Kai kuma daga farkon had'uwa so kake tace ni jarababbe ai sai ta raina ni ma"
"Mtsw nikam wallahi ba wani raini koh da yau na had'u da mace idan naga ta mun tofah sai dai a wuce wajen"
"Yarinyan fa sabuwa fil a leda ce, inaso sai next zuwa nah na b'are ta a leda mutumina"
Hannu Babs ya mik'a masa suka tafa yace "Allah shege?"
"Wallahi nake fad'a maka, kaga yarinyan kuwa? Young and beautiful. Kaga lips nata, d'an pinkish pinkish gashi laushi kamar me, ga tongue nata laushi koh taushi zance. Wallahi da nake kissing nata saura kad'an nayi loosing control Allah dai ya rufa min asiri da na bada kaina"
Wani irin dariya suka fashe dashi Babs yace
"Ya sunan ta neh?"
Lashe leb'en sa yayi yace
"JANNAH". Nan take AMG ya ajiye spoon na hannun shi, a take yaji abinci ya fita a ransa, nan take bak'in cikin ya mamaye zuciyar sa ba gaira ba dalili, a zuciyan shi cewa yake yarinya iyayen ta sun mata lakabi da suna mai dad'i take bada kanta haka. Tasowa yayi Babs yace
"Ahh AMG har ka k'oshi?"
Ba tareda ya amsa shi ba ya shige d'akin sa.. Haka nan Jay da Babs suka zauna suna ta hiran 'yan matan su....
SORRY TO SAY ZAN D'AN TSAIDA LABARIN DUE TO SOME REASONS, BUT IN SHAA ALLAH ZAN FARA NEW BOOK *NIDA TAGWAYEN MAZA* WHICH I THINK YOU ALL WILL LIKE IT.. BUT IN SHAA ALLAH IMMEDIATELY NAGAMA NIDA TAGWAYEN MAZA ZAN CIGABA MUKU DA LABARIN BUT YANZU MA BAI B'ACI BA WILL HAVE TIME NAGA NAYI POSTING LABARIN.. INA D'AN RESEARCH NEH AND AKWAI SOME ADULTERY SCENES DA ZAI ZO THAT'S WHY MA NA TSAIDA LABARIN
ENJOY NIDA TAGWAYEN MAZA
DON'T MISS IT SWTHRTS
THANK YOU ALL
VOTE
COMMENT
SHARE
HEART YOU ALL
YOU ARE READING
DUNIYA~Ina Zaki Damu!!!!
Mistero / ThrillerNow every gurl's dream is to marry a rich Man. money! money! money!!!! is what all gurls crave for now... Duniya is a story of a young spoiled girl born in a poor family. All she ever wanted is to marry a billionaire! Find out if she's gonna end up...