💛💙❤🖤💜💚
NA CUCE TA
💛💜💚🖤❤💙®zuwairat( ummu Maryam)
1⃣5⃣
Sannan tasan shisshigi yana kawo matsala tsakanin maaurata, amma she don't want him to have anything important to attend to apart from her, shima mikewa yayi ya dauketa sai bathroom dinshi kasancewan a part dinshi suke.
The following day bayan an kawo masu breakfast sunci ya fara shiryawa cikin wasu native wear, mufida zama tayi bakin gado tana kallon yanda yake shirya kanshi sai perfumes kala2 yake fesawa, Kawai sai ta fara tunanin wurin budurwa zashi, yana kallon yanda take kallon shi ta mirror, saida ya gama yazo inda take zaune
"Baby zanje family house in dawo..." Yafada mata yana shafa kanta da bai gama drying ba, marairace fuska tayi
"Baby ina zuwa..." Da Sauri yazid yace
"No..ki.kwanta ki huta bazan Dade ba..." Yafada mata babu wasa don kar ta jajirce kan zata bishi, da Sauri mufida tace
"Pls baby banason kwantawa...I want to follow you...banason zaman gidan ni. Kadai...it's lonely..." Tafada kaman zatayi kuka, daure fuska yayi
"Wai in banda abinki...kin taba ganin inda amarya taje gidan in-laws dinta just one week after wedding?..." Da Sauri tace
"Ai ba wani abun bane...pls baby kaje dani...I don't want to stay with out you...pls...." Tafada tana kokarin kuka, komawa gaban mirror yayi yana gyara hulan kanshi yana cewa
"You better start learning don in nayi resuming office ai ba dake zan dinga zuwa ba...." Da Sauri ta mike ta kama bashi waist ta baya
"Dan Allah kaje dani..." Tafada tana fashewa da kuka at the same time tana kokarin squeezing kayan jikin shi ya gane manufar ta, she wants to turn him on don ya fasa,
"Stop it!!!..." Ya daka mata tsawa, da Sauri mufida ta firgita ta koma baya tana kara fashewa da kuka,
"Yanzu baby don nace zan bika shine kakeyi min shouting?..." Ta fada cike da mamaki don bata taba jin shi so tensed ba, kara daure fuska yayi
"Kar ki kara ce min ina shouting... Ni mahaukaci ne da zaki ce min am shouting?..." Da Sauri ta girgiza kai tare dacewa
"Am sorry..." Yacigaba dacewa
"Fadawa babba he's shouting is an insult..and I won't tolerate that..." Yafada mata still yana fada , yana hakan ne don ta fasa cewa zata bishi don har cikin ranshi yanason zuwa daita amma ba gidan zai fara zuwa ba.
"Nace am sorry..." Ta sake fada mashi amma deep down tana tunanin why is he shouting at her Sannan tana mamakin shi cos batasan he can be like this in just a minute ba. Rungume ta yayi tare da yimata kiss,
"Am sorry too...ki kwanta kinji...bazan dade ba.. In case an kawo lunch ban dawo ba just eat with out me..." Ya fada mata yana goge tears dinta. Kaman tace har zai kai lokacin lunch waje? Amma sai tayi shuru tayi nodding Kawai. Ko rakashi batayi ba ta koma part dinta cikin ranta baki wulik cos tana tunanin wurin budurwa zashi, in ta tuna how breath taking he was looking before he lives the house sai ta fashe da kuka, bakin window taje ta tsaya tana kallon shi yana waya sai ta koma ta kwanta tana hawaye.
Yazid NA fita ya kira Salem don jin inda zai sameshi Sannan ya shiga motanshi ya fita daga gidan.Abangaren dija kam night mare dinta ya fara raguwa don cikin wannan satin sau uku Kawai tayi inda ammi take tunanin Maganin Malam Baude ne yake aiki not knowing it's a coincidence. Yanzu ta fara manta abinda yayi mata don yanzu sai ta kwana daya bata abun bai fado mata ba sabanin da da take tunawa every now and then
Har lokacin kuma babu Wanda ta fadawa abinda ya faru, at times in age mate dinta sun zo wurin mega business dinsu takan ji kaman ta fada masu abinda ya faru amma sai ta tuna yace kar ta fadawa kowa sai tayi shuru, one thing ammi ta lura daita tunda ta dawo daga birni shine attitude dinta ya chanza don yanzu bata halin yarinta kaman yanda ta saba kuma yanzu tana wanka kullum sabanin da da sai ammi ta dinga maimaitawa kafin tayi. And one more thing about her da babu wanda yasani shine she's a good artist, ta Iya Zane sosai don yanzu in ta tuna abinda yayi mata sai taga face dinshi yana yi mata yawo so sai ta dauki small stick tana zana face dinshi cikin kasa tana gogewa, sai ta zana shi kusan sau goma arana in tana zaune wurin kayan saidawan su. Shi kan danmusa har yanzu yana nan kan zai aureta amma the most funny thing shine in yazo sai ta kurawa gabanshi ido tana kallo ko kadan bata blinking don tanason ta tabbatar shine wannan mutumin ya tura cikin ta, amma sabanin abinda ta ga gaban wancan bata ganshi gaban Dan Musa ba hakan yasa tayi labelling danmusa not as dangerous as yazid her dodo don ita bata San sunan shi ba dukda asabe ta taba fada mata sunan shi.
