Na cuceta 39

9.4K 595 94
                                    

❤️💙💛💜💚
NA CUCE TA
💙💜💛❤️💚


®zuwairat (ummumaryam)


3️⃣9️⃣



Sai karfe 10 mufida ta farka daga bacci da sauri ta mike ta shiva bathroom tayi  easing  knta ta fito tayi dressing kanta cikin skirt and blouse na material ta fita zuwa kitchen don dora masu breakfast, saida ta gama dorawa tayi hanyan dakindija, lokacin dija ta fito daga wanka don yanadaga cikin abinda yazid yayi warning dinta akai,hakan yasa bata jira a fada mata tayi wanka kafin tayi ba, amma tana shiga bathroom ta cire kayanta saitaga wurin da aka yi mata aiki is swollen kuma yana yi mata ciwo, ahankali tayi wanka ta fito har zata saka kaya taji bata iyawa towel data fito dashi ta zauna dashi sai kuka take kaman ranta zaifita, sallaman mufida yasata daga wet face dinta tareda amsawa ahankali, ganin she's crying yasa mufida shiga da sauri ta zauna gefenta tarwda dafa shoulder dinta
"Dear meke damunki?.." Ta tambayeta cikin tashin hankali, cikin kuka dija tace
"Anty...cikina....ke ciwo...." Ta fada mata cikin matsanacin kuka
"Subhanallah...Ina?" Ta tambayeta
"Nan...."ta nuna mata kasan maranta, sai lokacin mufida ta tuna da cs akayi mata
"Wayyo....sorry dear...sannu..."
"Yauwa...." Dija ta amsa mata . Mikewa  mufida tayi
"NIna zuwa..."ta fada mata sannan ta fita daga dakin. Direct kitchen ta shiga ta duba abinda ta dora sannan ta dauki mug ta hada tea ta koma dakin dija. Har lokacin tana zaune bata bar kuka ba.teadin ta mika mata tana cewa
"Amshi kisha da zafinta..." Dija amsa tayi tafara sha ahankali har ta shanye, ajiye mug din tayi tare da cewa
"Anty nagode..."
"Never mind dear...Ina maganinki yake in baki?..." Inji mufida, kokarin mikewa dija tayi don ta dauko maganin daga inda yazid ya ajiyeshi amma sai mufida ta riketa tana cewa
"Nunamin inda suke in dauko maki..." Drawer mirror dija ta nuna mata tana cije lebe, mikewa tayi ta dauko maganin ta duba yanda aka rubuta ta balla mata t mika mata sannan ta mike ta dauko ruwa daga room fridge ta mika mata.sha dija tayi tanakokarin mikewa
"Ina zaki kuma?" Mufida ta tambayeta.
"Kaya zan saka..." Ta amsa mata,
"No....ki kwanta tunda bAbu inda zaki...anjuma inkin samu sauki sai ki saka kaya...." Babu gardama dija ta maida kafanta kan gado mufida ta rufa mata blanket ta fita. Kitchen ta sake shiga ta sauke abinda ta Dora tare da kashe gas ta fita ta shiga bedroom dinta ta dauki wayanta, number yazid tayi dailing. Lokacin yazid na zaune yana aiki with full concentration don baida sauran damuwa, yana cikin duba wata file kiran mufida ya shiga, ajiyeshi yayi ya dauki wayan with a wonderful smile on his face don yasan itace cos tune dinta daban
"The sweetest lady alive how far???.."ya fada sounding very naughty,Daria mufida dariya tayi tare da cewa
"Abun har da zolaya?..." 
"Kema kinsan babu zancenzo zolaya...gaskiya na fada....no one like you..."
"Ok thanks love...ya aikin...."
"Alhamdulillah....kawai just thinking about you....kinsan yesterday was superb...its among the best..."ya fada from the bottom of his heart,
"Thanks....Nima yesterday was wonderful..."
"Kunyi breakfast...."
"Not yet...daman na kirane in fada maka Khadijah is complaining of stomachache...." Da sauri yace
"What happened?" Ya tambayeta cikin tashin hankali
"Inajin inda akayi mata cs ne...."
"Inna lillahi!!!...yanzu tana Ina?"
"In her bedroom ...na bata tea sannan na bata drugs dinta....I think tayi bacci.""ta fada mashi cikin natsuwa,
"Thanks love.... Amma pls check in ta samu bacci...."  Ya fada mata ahankali mufida murmushi tayi dukda it hurts her ta mike tana cewa
"Ok dear...." Ta fada tana fita daga dakin, suna Dan maganahar ta isa dakin dija, da sallama ta shiga dija dakekwace tadan daga Kai tareda amsawa
"She's awake..." Ta shaidwa yazid daman from the other side yazid yaji muryanta sanda take amsa mata sallama Wanda yasashi lumshe Ido tare da biting lower lip dinshi, ahankali yace
"Baby pls give it to her,,," babu musu ta taka ta mikawa dija wayan, amsa dija tayi not knowing inda zata yi dashi saida mufida ta kanga mata shi a kunne, daga chna bangaren yazid yace
"Small baby meke damunki?..." Dija najin muryanshi ta daure fuska tare da cewa
" cikina ke ciwo..." Ta fada sounding formal sannan tana Dan hararan wayan ta wutsiyan Ido, mamaki né kwance kan fuskan mufida don batasan dija can act that way ba
"Hmmmm daman I told him so...sai ma nan gaba...." Mufida ta fada cikin ranta tana zama bakin gadon.
"So sai yake maki ciwo?" Ya tambayeta , Kara tamke face tayi tana cewa
" aa..."
"To sannu...zan Kira Doctor in fada mashi...." Banza tayi dashi ya Kara cewa
"Ki bawa antynki wayan...." Bata Kara cewa Komi ba ta mikawa mufida wayan tana cewa
"Anty gashi..." Amsa mufida tayi tare da cewa
"Ki jira in dauko maki indomie Dana dafa kici kafin kiyi bacci..." Ta fadawa dija, yazid dake sauraron abinda take cewa murmushin Jin dadi yayi at the same time son mufida na Kara multiplying cikin zuciyanshi
"Anty anjuma zanci....bacci nakeji...." Yazid yaji ta amsawa mufida, he was surprised don bai taba Jin such long statement daga gareta ba sai yau, murmushi ya karayi tare d Kara girgiza Kai
"To ki kwanta....sai anjuman...." Inji mufida sannan ta bar dakin, dakin ta ta koma suka danyi hira da yazid sannan ya katse wayan kan zai Kira Doctor dayayi mata aiki and zai fada mata duk abinda yace. Ok kawai mufida ta fada . Kitchen ta shiga ta dauko noddles dake kamshi ta hada tea ta koma falo tare da kunna kallo . Suna gama waya da mufida yakira doc nan ya fada mashi abinda ke faruwa,
"Tana stress out ko movement Mai tsawone?" Shine tambayan da doc yayi mashi, ahankali yazid yace
"Ranar Saturday aka kawota Kano...sai jiya muka zo abuja...." Fada doc ya farayi yana cewa
"Sam hakan bai kamataba....kasan ciwon is still raw...ko kaya bai kamata tana sawaba balls a dinga traveling daita...so you have to avoid duk abinda zai yi stress dinta for sometime..." Godiya kawai mashi sukayi sallama. Kara kiran mufida yayi ya shaidamata exactly yanda sukayi da doc.

Sai wajen 2 dija ta farka already mufida ta gyara koina kaman yanda ta Saba sannan ta hada masu lunch Mai dadin gaske, bata bar dija ta saka kayaba har lokacin daga ita sai wannan towel, har bedroom dinta mufida ta bita da lunch ta zauna nan bakin gado tana ci, mufida kallonta kawai take tana kallon bayan wuyanta dake dauke da gashi sannan wajen kunnenta ma sune kwance ita kanta tasan in few months time she will not be a match for Khadijah don her beauty is natural,
"Ya Allah ka bamu zaman lafiya...ta soni yanda nakesonta...ta iya boye kishinta kaman yanda nake kokarin boye nawa...kasa kar mijinmu ya fifitata kaina...." Ta fada cikin ranta tana kallon dija, ita kanta tasan dija ta ninta kyau over and over again it's just a matter of time hakan ya Ida bayyana. Dija kam bata San wainar da mufida ke toyawa ba don she's carried away by the taste of the food, sai data gama ta amshi cup din ruwa dake hannun mufida Tasha, daga Kai tayi ta kalli mufida,
"Anty nagode...anty..." Murmushi mufida ta sakar mata tare dacewa
"Naam...Khadijah..." Ta amsa mata kiran datayi mata
"Kina da kirki...." Inji dija, dadi mufida taji tana cewa
"Nagode..."
"Anty..." Dija ta sake kirnta
"Yes Dear..."
"Banason zama da wannan mutumin...anty mugune...mu tafi gidanku zan dinga yi maku aiki....banason ganin shi...." Dija tayi releasing abinda ke cikin zuciyanta, kura mata Ido mufida tayi tana tunanin it's good to be nice don gashi har ta fara fada mata abinda ke cikin zuciyanta, ahankali mufida tace
" me yayi maki." Ta tambayeta tamkar batasan abinda ya hadasuba kuma donta Kara tabbatar da yarintanta,  nan dija ta fara bata labarin exactly abinda ya faru tana fadi tana kuka, idanuwan mufida né suka ciko da tears, ahankali dija ta juyabayan ta ta nunawa mufida inda amminta ta doketa da itacen wuta, aikam dija kuka mufida kuka don har wannan lokacin tsawun dukan na nan bayan ta. Tunda abunya faru dija bata taba samun wani ko wata ta fadawa matsalanta ba sai yau, Kuma taji dadin fadawa mufida datayi don it's takes away lots of burden from her heart
"Anty ni ban iya zama dashi....in na ganshi gabana faduwa yake...." ta fada tana kuka, hugging dinta mufida tayi tanacewa
"Ki kwantar da hankalinki...ba zai Kara cutar dakeba....kinji ko?" Ahankali dija tayi nodding tare dacewa
"A To Anty ...Amman anty in ya zo zai Kara zaki hanashi?" Ta fada gwanin ban tausayi, cikin kuka mufida ta daga mata Kai dukda tasan it's impossible ta hana yazid duk yanda ya gandama da dija
"Amma anty ba zaki tafi ki bar ni dashi bako?. Don da asabe bata bar ni dashiba da bazai yimin hakan ba....." Tafada still bata bar kuka ba, mufida goge face dinta tayi sanna ta mike ta shiga bathroom ta hadawa dija ruwan wanka.
"Tashi kiyi wanka..."mufida ta umarceta, ahankali ta mike ta shiga bathroom , mufida gyara wurin  dataci abinci tayi ta kwace plate ta maida kitchen, bakin gado ta dawo ta zauna tana jira fitowan dija, few more minutes later dija ta fito,
"Anty in saka kaya?" Ta tambayeta.
"Zo ki zauna ki Shafa Mai tukunna..." Mufida ta amsa mata, zama dija tayi,
"Ina mayukanki suke?" Mufida ta tambayeta,
"Suna cikin jika...." Ta amsa mata kanta kasa, mikewa mufida tayi ta jawo bag din ta fara jera Kayan shafan kan mirror tare da zuba yan Kayan cikin wardrobe, bayan ta gama ta dauko dija cream ta shafa, power ta shafa mata da kanta fuskan ta yayi kyau sosai har lokacin daga ita sai towel,
"Anty wane kaya zansa ?" Ta sake tambayanta
"Ki kwanta haka...likita yace kar ki saka kaya masu nauyi kuma duka gowns dinki suna da nauyi don haka ki kwanta ki huta..." Inji mufida, 
"Amma anty wannan abun baida girma...nafison Mai girma...." Ta fada referring to the towel, mikewa mufida ta sake yi tana duba wardrobe ta dauko mata Kayan bacci da bata taba sawaba,
"Ki saka wannan...bashi da nauyi..." Babu musu ta amsa ta saka amma kusan duk jikinta waje don it's transparent, kallon kanta tayi from head to toe tace
"Amma anty in bar shawul din ko?"
"Aa...ki cireshi...so ake gurin ya dinga samun iska...kinji ko?.." Kai kawai dija ta gyada mata amma deep down batason hakan. Falo mufida ta koma ita kuma dija na kwance dakin ta.

           Karfe hudu da rabi yazid ya dawo daga office, already his food is on the table as usual, ita kuma mufida tayi wanka Tasha gayu sai kamshi kawai ke tashi gidan saboda perfumes din mufida, hugging juna sukayi ya dauke ta zuwa bedroom din da kayanshi suke, nan ta hada mashi ruwan wanka ya shiga yayi ya fito up ya shirya cikin three quarter baki da white short leeve polo, duk hankali shi na kan dija amma he don't want to upset mufida by his actions, hanyan falo suka Kama yana rike da hannun ta yana cewa
"Dear ya jikinta ?..."
"Da Sauki....na shiga kafin ka dawo she was still sleeping..."
"Ok...Amman Ina gama cin abinci zan ta data cos bacci yamma is not good for health". 
Bayan ya gama cin abincin ya bar mufida tana gyara wurin ya shiga dakin dija, shigarta ya mugu daga mashi hankali don most her breast are out sannan he can see her black nipple, kallon sexy skin dinta dake glowing as a result of cream data Shafa yayi, face dinta looks so beautiful
"Sleeping beauty...." Ya fada under his breath, Dan juyawa dija tayi tare da Dan dafa maranta, kura mata Ido yayi ya sake cewa
"Ya rabbi don't let me do this the second time....not now pls...." Ya fada eyes dinshi kan boobs dinta. Karasawa yayi cikin dakin ya zauna bakin gadon tare da Shafa cikin kafanta, nan take ta bude Ido tare da Jan baya da sauri, murmushi ya  sakara mata, nbata mayar da Martani ba ta sadda kanta kasa tare da gaidashi at the same time ta a akare chest dinta daya kurawa Ido. Mikewa yayi ya dauke ta zata fara kuka kura mata Ido yana cewa
" Kin mance abinda na fada maki kan yimin gardama? " da sauri tace
"Aa..."
"Hadiye wannan kukan" nan take ta rufe bakin ta, suna isa bakin Kofan da zai sadasu da falo tace
"Dan Allah ka ajiyeni..." Ta fada muryanta na rawa, tsayawa yayi yana kallon ta, after  kaman minti biyuyace
" to zan ajiyeki Amman sai kin Dora bakin ki kan nawa..." Da sauri ta fdaga Kai ta klleshi suka hada Ido tayi saurin sadda kanta,
"Kinji baby na...Allah yunwan bakin ki nakeji....duk yau banci komaiba kawai Ina jiran bakinki...."  Kallon yanda ta daure fuska yayi sannan hawaye suna taruwa eyes dinta
"Babyna daga wannan bazance ki karaba...sau Dayan nan kawai...pls..." Ya fada mata yana marairacewa kaman wani karamin yaro, dija jitake kaman ta Shake shi ko taji dadi, har lokacin yana rike daita kaman jaririya,
"Dan Allah nace fah...ko in rufe idona?" Ya tambayeta dan kallon shi tayi face dinta daure kaman bata taba Daria ba ta daga mashi Kai, ahankali ta daga mashi Kai alaman eh, bai bata lokaci ba ya rumtse eyes dinshi, tafi second ashirin tana kallon shi sannan ta Dora bakin ta kan nashi, cikin second daya anyi angama, Kai ya fara girgiza mata kaman zai yi kuka,
"Baby ba haka bane....ni wallahi ba haka akeyiba...nidai ki Bari Inyi maki ki gani..." Ya fada sounding naughty.
"Ni ka ajiyeni...banason hakan...." Tafada tanashirin kuka
"Ai sai kinyi min zan ajiyeki...kawai harshenki zaki tura cikin bakina shikenan..." Ya rada mata, bata fuska tayi cos it sound disgusting to her, ganin bazatayi ba yasa yace
"Ai shikenan tunda baki yimin....tunda so kike yunwan bakinki ya kasheni...Amman bazan ajiyekiba...har kewaye zan dinga rakaki Sannan daki dqyq zamu dinga kwana...."ya fada babu wasa, ahankali tace
"Zan yi....Amman ka....rufe...idonka..." Da sauri ya rumtse eyes, hararan tsana da haushi ta watsa mashi sannan ta fiddo tongue dinta ta Kai bakin shi, kaman magnet ya Kama bakin .


Pls sweethearts kuyi hakuri Dani am very busy ne. You are free to share don bana whatsapp yanzu. Thanks

NA CUCE TAWhere stories live. Discover now