❤💜💛💙💚🧡
NA CUCE TA
💚🧡❤💙💜💛®Zuwairat (ummumaryam)
2⃣8⃣
*Wattpad @ummumaryam29*
_Www.ummumaryam.com_
*Email me @ Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*Don't forget to vote and comments. Thanks*
*This page is for all my wattpad follower, voters and readers, thanks for the love*
Sultan na tuki yazid yayi relaxing with his eyes closed, tunanin rayuwa, kawai adua kawai yake Allah yasa yaga dija wannan Karin don yasan sauran two months dija ta haihu, in har bai gantaba before then baisan yanda zaiyi da ranshi ba. Sunfi hour suna tafiya amma ko uffan baice ba, saidai sultan ya dan jashi da hira kuma he chooses the short word to reply him don kar hiran ya Dau lokaci.
"Wai pls what is wrong with you?....ba haka kake ba...." Inji sultan, cikin kasala yazid ya kalleshi
"Babu komai...kawai dai na gaji ne....amma am OK?..." Sultan kallon shi yayi for just few seconds sannan ya maida hankalinshi kan titi
"Kasan wallahi ina iya sharing problems dina da kai...though we are just co workers amma you have a special place in my heart...amma kai ba haka ba... Ga damuwa karara a face dinka amma baka iya fadamin abinda ke damunka...." Sultan ya fada yana tuki, dan murmushi yazid yayi yana gyara zamanshi
"Kasan ba Komai mutum ke iya fadi ba...wani abun sai hakuri...." Yafada cikin sanyin murya
"Amma ance problem shared is problem solved....taya zaka samu maganin matsalan ka in baka fadi ba?.....ni wallahi ina ganin kana daga cikin mutanen da zan iya sharing komai dashi....you are nice... Religiou...." Bai idaba yazid ya dan daga mashi hannu
"Am not all you have mentioned.... Am a monster... Am bad and dangerous... In short am dangerous than I gave myself credit for...." Yafada muryan shi na cracking kaman zaiyi kuka, ajiyan zuciya sultan ya saki
"Just let it out....zakaji sauki sosai...." Kai yazid ya girgiza Mashi,
"Something are better left unsaid.... Am not proud of abinda nayi....saying it ruins my happiness... Kawai kasani am not who you think I am....." Yafada yana murmushi wanda yafi kuka ciwo,
"OK....amma take it easy on yourself...." Inji sultan.
"I wish...." Inji yazid, haka sultan ya dinga driving har suka isa gidansu, kafin su iso babu abinda yazid keyi sai kalle2 yake har sultan ya gane maybe he's looking for something,
"Kana Neman wani abune?..." Sultan ya tambayeshi, kai ya girgiza
"No...kawai ina kallon garinku ne..." Ya amsa mashi, har cikin ranshi yanason fadawa sultan amma how would it sound ace shi yazid yayi impregnating yarinya. Shuru kawai yayi.Sultan bai gama parking ba lil sis dinshi da bazata wuce 17 ba ta fito a guje, sauran kadan data kadashi kasa sabida yanda ta diro Mashi kaman wata karamar yarinya, yarensu suka farayi daga inda suke, dan kauda kai yazid yayi tare da yin dariya for 0ne to two seconds saboda how funny it sounds
"Baki gaida friend dina ba..." Ya fadawa sis dinshi, da sauri tayi juya ga yazid dake wearing murmushin karfin hali ta gaidashi amsawa yayi yana cewa
"What a remarkable resemblance...." Don daka gansu kasan blood daya ke running through their vain. Sultan na rungume da sis dinshi ya juya ga yazid
"Ustaz...you are welcome to my home...." Murmushi yayi yana tunanin he wish zai ya fada mashi ya bar kiranshi da wannan sunan amma yasan ko ya fadi a banza,
"Gidanku dai...ka wani CE my home kaman naka kai kadai?...kaida baka da mata?..." Yazid ya fada mashi cikin zolaya. Haka suka shiga cikin katafaren falon, da sauri mom dinshi ta taresu cikin murna da jin dadi
"Mom wannan shine yazid isa bala?...wand...." Bai idaba mom dinshi tace
"Ohhh...you mean isa bala dai?..."
"Yes mom...shine mukayi wedding dinshi last few months...." Dariya mom tayi farin ciki karara a face dinta,
"Yanzu kuje kuyi wanka kuyi freshening up sai Ku fito kuci abinci...." Inji mom din sultan, sultan bin wata hanya yayi bayan ya umarci yazid daya biyoshi.
