💜💚💙🖤💛❤
NA CUCE TA
💛💙💙🖤❤💜®zuwairat(ummu Maryam)
1⃣1⃣
Tafada tana kalle2 kar ashe yana nan falon, ganin ba kowa yasa ta Dan saki ajiyan zuciya tare da shesshekan kuka data sha, Ahankali ta bude kofa ta fito compound din gidan, yanda take tafiya says it all don duk kokarin da take wajen daidaita tafiyanta sai ansan something is wrong. Bakin gate tazo mai gadi NA zaune ya kura mata ido yana imagining abinda ke faruwa, yanzu yaga yazid ya fito daga bangaren da red face, sai kuma ga yar yarinya ta fito tana tafiya ba daidai ba, kura mata ido yayi yana tunanin
"Allah yasa ba abinda nake tunani bane...kai haba alhaji yazid bazai yi irin wannan shaidancin ba..." YaYi assuring kanshi dukda deep inside yasan something fishy is happening, bakin gate ta karaso ta bude karamin kofan ta fita, daman basu da ikon hana fita sai dai shiga ne ba a yarda dashi anyhow ba.Yazid NA shiga part dinshi ya hada kai da bango ya dinga kuka yana dukan bangon kaman shi yasa shi aikata abinda yayi, ganin lokacin zuhr ya gabato yasa yayi niyyan wanka sai ya tuna ya kamata ya bata maganin tasha kafin ya dawo ya, pain reliever ya dauko daga cikin first aid box dake bedroom dinshi ya fito yana Sauri ya shiga part din Hajiya karama, still mai gadi NA zaune yana kallon shi, straight dakin daya barta ya shiga direct to the bathroom saiya ga wayam, fitowa yayi ya tsaya kalle2 dakindai ba lungu da sako ke da akwai ba so yasan something is wrong, falo ya fito yana son kwala mata kira amma baisan sunanta ba balle ya kirata amma babu alaman ta koina, da Sauri ya fita ya nufi maigadi dake kallonshi, da Sauri mai gadin ya mike,
"Wata ta fita yanzu?.." Shine tambayan dayayi mashi with rage,
"Eh..." Maigadi bai idaba ba ya saki Maganin kasa yana cewa
"What have I gotten myself into?..." Yafada tare da fita daga gate din da Sauri, shima maigadi da Sauri ya biyo bayanshi, afusace yazid ya juyo
"Go and mind the gate...." Ya daka mashi tsawa, dukda bai gane abinda yake nufi ba yasan he's not welcome komawa ciki yayi, yazid tsayawa yayi bakin gate din ya kalli haggunshi yaga babu kowa, juyawa yayi ya kalli right dinshi ya hangeta daga dan nesa tana tafiya a hankali, da gudu yabi bayanta Allah ya taimakeshi babu kowa wurin, saida yazo daf daita Sannan yayi slowing down, daman dija NA fita daga gidan ta kama kuka tana kiran ammi tana cewa
"Wallahi ammi ban kara yi maki gardama...danasani ban zo ba...." Take ta maimaitawa tana kuka, tana jin kaman kafan mutum bayanta tayi Sauri juyawa ta gan the dodo behind her
Idanuwa ta zaro zata kwalla ihu ya Dora mata yatsa kan bakinta, da Sauri taja numfashi
"Ina zaki?.." Ya tambayeta yana maida numfashi saboda gurin dayayi,
"Gida..." Tafada bakinta na rawa, tsayawa yayi yana kallon yanda hawaye ke bin junansu,
"Kiyi hakuri.. Kar ki tafi...zan maidaki da kaina....kinji ko?..." Da Sauri ta gyada mashi,
"To ki bar kuka..." Da saurinta kara goge face dinta,
"mu tafi gida to..." Ya fada mata in a calming tune, kallonshi tayi da idanuwanta da suka danj chanza kala saboda kuka tace
"Kar ...ka...kara...Dan...Allah...." Tafada cikin tsoro, kai ya gyada mata,
"Bazan Kara ba...even if you are my wife...I won't until you are matured..." Yafada mata cikin sanyin murya, dija tsayawa tayi
"Muje pls..." Yafada mata, da Sauri ta shige mashi gaba tana tafiya tana dingishi,
"Ki Dan gyara tafiyanki..ko kinason asan abinda ya faru tsakanin mu?.." Ya tambayeta cikin nutsuwa, da Sauri ta girgiza mashi kai ta gyara tafiyanta tana Dan cije labe, ahaka suka iso gida mai gadi ya miko mashi Maganin daya yarda ya amsa suka shiga part din Hajiya karama, mai gadi rike baki yayi yana cewa
"Wai meyasa yaran zamani basu da tabbas?... Yanzu yanda wannan yaron ke kama da mutumin arziki Kawai don yaga babu kowa gidan sai ya yage masu ya?...kai Allah wadaran..." Yafadawa kanshi ya kara dacewa
"Allah ya taimaka sauran masu gadin basu nan...da sun samu abun magana...nikam baa jin mutuwan sarki a baki na...".
Suna shiga ciki ya riketa mata hannu har bakin gadonsu Sannan ya fita, kitchen ya shiga ya hada mata tea mai kauri ya kawo mata, ta amsa kanta kasa
" ki.shaye in baki magani..." Da Sauri ta kafa kai ta shanye kasancewan ba mai zafi bane. Magani.ya balla mata ta amsa ta dauko ruwa ta shanye
"To ki kwanta...kar ki sake ki Kara kokarin fita kinji?..." Da Sauri ta gyada kai
"Good..." Yafada ya ja mata blanket Sannan ya fita, part dinshi ya koma ya yayi tagumi yana mamakin shi da yanmata ke kawowa hari yaki shine yau yayi wa yar yarinya fyade, har yanzu adua yake Allah yasa he's dreaming cos he couldn't believe what he did, he's such a decent and gentle amma wai yayi zani barely ten days to his wedding, mikewa yayi ya shiga bathroom ya tsaya gaban mirror yana kallon face dinshi da lips dinshi NA kasa da yayi ja saboda cizonta, har yanzu bai tambayi sunanta, kanshi ya buga da bango yana cewa
"Why...why me....why..." Ya dinga fada yana buga goshinshi da bango ji kake tim, har gaban goshinshi yayi ja amma bai bari ba, sai ihu yake yana Marin kanshi
"Ya Allah take me and give me the punishment I deserve... Ya Allah why me?..." Yafada yana sulalewa kasa, yafi minti talatin a haka Sannan yayi wanka gaban kanshi kumbure, face dinshi yayi ja sosai kaman ba shiba, ga wani azabtaccen ciwon kai dayake, kullum yana alfahari da kanshi da zani ta zama ruwan dare amma bai taba aikatawa ba har ya kai 31 amma sai gashi duk fadan da yakewa su Sharif, shahid and most especially friends dinshi sai nashi yafi nasu worst don he knows basu molesting yara, Ahankali ya fito daure da towel, ya saka jallabiya har zai tafi masjid Kawai sai cewa
"Am not worthy of entering the house of Allah..." Kawai dawowa yayi ya shimfida praying mat yayi salla nan bedroom dinshi ya kwanta nan kasa yana tunanin yanda zsai bullowa wannan alamarin,
Shi baisan Wanda zai fadawa wannan maganar ba don he's so ashame of himself, kullum cikin yiwa friends da co workers dinshi yake baisan mummunar kaddara awaits him ba
"Its really true kaddara ta Riga fata..." Yafada Ahankali yana juya kwanciya shi,
"I need an advice... But who can I confide in...." Ya tambayi kanshi hawaye NA gangaro mashi,
"Who can I tell NA lalatawa yar shekara sha uku rayuwa?... Wa zan fadawa I molest a juvenile?... Inna lillahi waina ilaihi rajuun... Oh Allah why me?..." Ya fada cikin matsanacin kuka, nan take sanyi ya rufeshi Kuma jikinshi zafi rau amma sai rawan sanyi Kawai yake Kuma yaki ya tashi daga kasan inda yake, gani yake yau is the darkest day of his life.
Bayan minti kaman goma da fitanshi bacci yayi gaba da dija, bata minti biyar bata firgita ba saboda irin mafarkin da take Mara dadi da ban tsoro. Before asar fever ya rufe yazid ita Kuma dija data farka bataji komai ba sanadiyan Maganin daya bata tasha.
Sai wajen karfe 4:15 su Hajiya suka dawo da kaya niki2 kaman Kasuwan duka suka dauko, direct part Hajiya babba aka shiga da dukkan kayan, asabe da mai aikin Hajiya babba suka shiga da kayan cikin falon suka ajiye, juyawa tayi zata tafi Hajiya karama ta kirata tare dacewa
"Ki tafi da wannan ledan, ke ki dauki biyu dija ta dauki hudu..." Hajiya ta fada mata, da Sauri ta durkusa
"Mun gode..." Tafada tana daukan ledan da ta nuna mata, da Sauri ta fita daga falon ta nufi part din Hajiya karama, tana bude kofan bedroom dinsu dija dake zaune bakin gadon tayi saurin mikewa, ganin asabe ne yasa ta fashe da matsanacin kuka, da Sauri asabe ta saki ledan kasa ta karaso wajenta da sauri ta rike hannun dija dake komawa zaune tana cewa
"Lafiya?..." Ta tambayeta tana kallon yanda ta susuce kaman baita data barta dazunba, dija baki ta bude zatayi magana sai ta tuna yace mata kar ta fadawa kowa abinda ya faru tsakanin su sai tayi shuru ta cigaba da kuka sosai, nan take hankalin asabe yayi mugun tashi ta rike hannun ta tana kallon jikinta ko zata gano abinda ke damunta, amma bata gano komai ba sai kukan dija ke kara tashi,
"Inna lillahi... Wai me ke damunki?... Meyasameki?... Dan Allah ki fadamin?..." Ta tambayeta kaman itama zatayi kuka, dija kama hannun ta tayi tana cewa
"Gida...gida nake...so...gida zani..." Tafada cikin kuka, kallon mamaki asabe tayi mata don the last time she checked dija NA son gidan sosai
"Bangane ba..wani.abun akayi maki?... " da Sauri dija ta girgiza mata kai
"Inason ganin ammi... Gida nakeso..Dan Allah... Ki...fada masu..." Tafada cikin kuka mai ratsa zuciyan mai sauraro,
"Dan Allah ki fadamin in wani abun akayi maki...nasan haka nan bazaki ce kin fasa zama nan gidan ba...Dan Allah me akayi maki?.." Asabe ta tambayeta hawaye NA turawa idanuwanta saboda yanda dija ke kuka, ara girgiza mata kai dija tayi
"Babu...abinda... Akayi...Mani...gida...nakeso..." Ta fadi.maganar bakinta NA rawa,asabe kuka ta farayi tana girgiza mata kai
"Dan Allah karkiyi haka...kinga har mun fara sabawa..don Allah kiyi hakuri..." Da Sauri dija ta kara fashewa da wani kukan tana girgiza kai
"Ni gida nakeso..." Tafada da karfi, da Sauri asabe ta mike ta dauko ledan dake kasa ta warware kayan dake ciki kasa,
"Kalli... Duk Hajiya ta sayo mana..tace ke ki dauki hudu ni in dauki biyu...." Tafada tana warware mata gowns masu kyau kala2 duk yanda dija keson abu mai kyau bubbuga kafanta tayi da kasa tana cewa
"Ni banaso... Gida nakeso..." Tafada ko kallon kayan batayi ba, afusace asabe ta mike ta goge hawayen face dinta
"Sai kije ki fada mata da kanki..." Ta fada tana barin dakin, da Sauri dija ta biyo bayanta har lokacin bata daina jin zafin gabanta ba,
"Dan Allah ki tsaya...ki fada mata Dan Allah..." Dija ta fada wa asabe dake shiga falon, juyowa tayi ta kalli dija sai taji ta tausaya mata dukda batasan the real reason behind her sudden attitude ba,
"zo kiji..." Asabe ta fada mata cikin sanyin murya, Ahankali dija ta fara takowa tsaya kallon tafiyanta asabe tayi tana mamakin why her step changed,
"Lafiya kike tafiya haka?.." Ta tambayeta sounding very serious, da Sauri dija ta tsaya ta girgiza kanta tana hawaye tace
"Babu komai.. Dan Allah ki.fada masu su maidani gida..Dan Allah NA rokeki...gida..nakeso..." Jin an bude kofa yasa suka kalli kofan