na cuce ta 26

7K 509 61
                                    

❤🧡💜💛💚💙
NA CUCE TA
💜💛💜💚💙❤

®Zuwairat (ummumaryam)




2⃣6⃣




_Sweetheart thanks for the prayers, am getting better_


_Babyna, sweetheart dina, habibtyna, I wish you happy birthday in advance, I wish ina iya kara typing cos of you tomorrow amma I can't, age in grace, may Allah grant you all you desired, you_ *know my love for you is.....🤦🏽‍♀ ban San yanda zanyi describing dinshi ba amma know that you are special to me. Happy birthday sweet* *Sawwama* .🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂

_Dedicated to you, and you alone_



Hajiya karama dake tsaye bakin kofa tsoki taja ta bar dakin saboda takaicin abinda inna ke cewa, cikin matsifa inna ta juyo ta kalli bayan Hajiya karama
"Kinyiwa uwarki tsoki...banza fitsararra..." Inji inna, yazid dai gyara blanket dake jikinshi yayi yana harara inna
"Nace kai baka amfani da kayan zamani?... Kanenka basuyiwa kowa ciki ba sai kai banza soko...gaskiya kaji kunya...."
"Inna dan Allah ki rabu dani inji da abinda ya dameni...." Yafada yana daga mata hannu
"Kaci ubanda ya haifeka....ni kake yiwa matsifar dan uwarka...." Tafda cike  da fada, yazid dai bai kara cewa komai ba, haka ta zazzaga Mashi fada Kuma ba kan meyasa yayi raping poor innocent gal take mashi ba sai kan me baiyi amfani da CD ba, takaici da haushi duk sun cika yazid, daman yasan wannan Karami daga aikinta kenan,  hada kai da gwaiwa yayi yana tuna abinda inna tace game dasu Sharif
"Allah yasa is part of her cork and bull story...ya fadawa kanshi yana daukan  wayanshi domin kiran mufida.


Shahid na tuki Sharif dake zaune kusa dashi sai saukar Mashi ruwan balai kawai yake
" I told you mu rabu dasu since its a secret amma ka nace sai mu gano abinda ke faruwa...gashi garin binciko na wani an binciko namu...." Inji Sharif dake huci, tsoki Shahid yaja
"Wallahi kana kara cewa its my fault zanyi parking motan nan muci uban juna yanzu...." Bai idaba sharif ya katse shi dacewa
"Anje an fada...laifin uban waye in ba naka ba?... Its all your fault... Kasan halin dad...we don't know irin action da zai dauka kanmu ba...." Ya fada cike da tsoro, shahid baice komai ba yayi parking motan gefen street dinsu don daman basuyi nisa ba, Dora kai yayi kan staring yana tunani, shi kuma Sharif relaxing yayi jikin kujeran motan yana breathing kaman Wanda yayi race, ahankali shahid yace
"Just relax...dad ba zai hukunta mu kan maganar wannan lunatic old woman ba..." Yafada in a comforting tune don duk da ac dake cikin motan Sharif sai hada zufa yake saboda fargaba, daga kai yayi ya watsa ma Shahid harara
"You are talking kaman bakasan halin dad ba....yana wasa da maganar wannan tsohuwar ne?....kasan what ever she says is final...ni dai am scared... Allah yasa kar dad yayi cutting allowance dinmu...." Inji sharif, shuru ya dan biyo baya for a moment sannan Sharif ya saki wani dan iskan murmushi tare da cewa
"Wai is it true yaya yayiwa wata ciki?.... I still can believe this...." Yafada with amusement, shima shahid dariya yayi yana cewa
"Amma yaya is a disappointment... Ji yanda ya rame kaman kanshi farau....mtwsss...."     
"Novice ne...don da gani he's regretting it...." Dariya sukayi duka, wayan shahid ne ya fara ringing,
"The boss is calling..." Ya fada yana nunawa sharif screen din wayan,
"Wallahi wannan tsohuwar najadun ta ja mana...." Inji sharif yana kallon screen din wayan da aka rubuta my hero, which means their dad, yana picking yayi saurin saka a loud speaker,
"H...." Bai karasa ba dad dinsu yace
"Ku sameni now!!!..." Yana kaiwa nan ya katse wayan. Kallon juna sukayi sharif ya hadiyi wani abu sabida tsoro, shahid hannu ya Dora bisa kai, few seconds later yace.
"See we have to be bold... We shouldn't look suspicious...." Inji shahid dake juya kan mota zuwa gida.



Dija na nan kwance har karfe 10, wani irin bacci mai nauyi ya kara daukata amma ba mai dadi ba, taba bacci tana firgita,   kudundune kanta tayi sabida sanyin da takeji amma rana da fara dukan jikinta ta fara jin dadi amma fever da takeji kara rising yake don inda zaa aunata da thermometer sai ta bawa 48 baya, abunka da jos babu mai maida hankali kanta, kowa ta kanshi yake amma wasu sukan tsaya su kalleta for just few seconds sai su wuce while wasu ko inda take basu kallo, ahankali ta bude idanuwanta da sukayi mata nauyi, ganin mutane na wucewa da yawa yasa tayi karfin halin mikewa zaune, kokarin mikewa tayi amma she couldn't, da crawling ta koma jikin wani bango dake gefe daya ta Jingina, duk abinda ke faruwa tana rike da bag dinta tare da drugs and sauran bread data saya, she never needs her mother the way she needs her now, she don't want anything, kawai abinda takeso is someone she can hold on to, somebody that will hold her back,
"Ammi...." Tafada ahankali tana nishi, maganin da aka bata ta dauko, ahankali ta daga kai ta yiwa mai saida ruwa alaman yazo da hannunta, da sauri yaron ya kawo ruwa ta mika Mashi goma ya bata ruwa daya batare datace uffanba, maganin ta balla ta saka a baki sannan tasha ruwa, bread tayi kokarin ci saboda yanda cikinta ke crumbling amma ta kasa, kara daga kai tayi tana kallon masu wucewa ko Allah yasa taga abinda zatayi shaawanci Allah so kind sai ta hangi mai saida gurasa, sai taji she can eat it despite her lost of appepite, kiranshi tayi ya zo ta sayi na hamsin, ko rabi bataciba ta ajiye sauran gefe daya, inda ta jingina babu rana so she was so cold, hawaye ne ya kara gangaro mata.
Ahankali ta daga hannunta ta goge, tana gogewa wasu na fitowa, yanzu takejin rashin uwar tattare daita, she's missing her family like crazy, adua take ko Allah yasa taga mutum daya Wanda tasani, she really needs a comforter, she's so lonely, she is wondering how cruel and wicked the world is, gata yar yarinya in pain and agony amma no body cares, gani take inda zata mutu nan babu bai bin ta kan gawanta,
"Mutuwa...kazo...dan Allah....." Ta fada sounding so feed up. Tana nan zaune har karfe sha biyu inda taji wannan fever ya sauka, amma she still feels weak, ganin babu mai damunta kan ta tashi inda take zaune yasa ta kara relaxing, bag dinta ta ajiye kayi tayi pillow dashi, few minutes later bacci ya kara dauketa.

NA CUCE TADonde viven las historias. Descúbrelo ahora