❤🧡💚💙💙💜
NA CUCE TA
💜💙💚💛🧡❤®Zuwairat ( ummumaryam)
*wanda bai karanta abinda ke raina ba na sweetheart d'ina sawwama a barshi a baya in baki karanta ba check her wattpad @sawwama14 dear you are really trying this page is dedicated to you for your hard work heart you😊*
4⃣3⃣
"Hello pretty"
Ido dija ta zaro jin wai ya kirata pretty shiru tayi tana murmushi.
"Hello pretty ya kika yi shiru?"
Rufe ido tayi kaman tana gabanshi tace " uncle kaine ai wai pretty"Yazid dake lab'e a toilet suman tsaye yayi khadijanshi ke waya da wani k'ato har yana ce mata pretty? Murmushi yayi mai sauti yace " yes baki san kina da kyau ba ko?" Murmushi kawai tayi sake cewa yayi"ina kika shiga ina ta kiranki baki d'aga ba" sai a lokacin tayi magana tace "mun fita ne?"
"Oh ok ina kuka je da daren nan haka?"
"Munje siyo abinci auntyna ba ta da lafiya ""Ayya Allah ya bata lafiya k'ofar now tell me kina sona dan ni sonki nake" murmushi tayi tana rufe ido wai kunya tak'i yin magana "khadija talk to me ina sonki"
Sai smiling take tace "uhm...uhmm ni ma..." Banko k'ofar toilet d'in yazid yayi he can't take it anymore khadijan shi on phone da wani, a firgice dija ta mik'e wayar ya fad'i a hannunta wani mugun tsoronshi ne ya dirar mata ganin yanayinshi bai tsaya wata wata ba ya shak'ota jikinta na b'ari sai kakari take yazid kam jin zuciyarsa yake kaman zai fashe idanunsa yayi ja.
Muryansa na rawa yace da uban wa kike waya?" Rik'e hannayenshi tayi da hannu biyu tana kakari idanunta sun fito waje k'ulu k'ulu saketa yayi ganin ba zata iya magana ba in bai sake tan ba
cikin voice dake chocking tace " da uncle sadiq ne ..." Saketa yayi yana huci yace "uban me yace miki?" Cikin tsoro tace " cewa yayi yana sona..... Pap kafin ta rufe baki ya wankawa bakin mari k'ara ta tsala wanda sai da mufeeda dake d'akinta taji daman tana zaune hannu ta d'ora a kai ta fasa kuka shikenan ta faru ta k'are wani k'aran ta kuma ji a lokacin yazid kama kunnen dija yayi had'e da zare mata ido yace "yace da aurena kike waya da wani namijin har yana ce miki yana sonki? Auntynki ta sani?" Girgiza kai tayiMurd'a kunnenta yayi yace "oh wato ni kika raina da komi na miki sai kin kwashe kin fad'a mata,but you can hide your love life ashe kin san me kike yi munafurci ne yasa kike pretending daga yanzu na daina d'aga miki k'afa rayuwan aure zamu fara maybe ki dawo hankalinki nonsense " ya wurgata kan gado ya fita data dakin in rage
D'akin shi ya koma yana huci ya rasa yanda zai yi sai pacing yake he needs to do something about this he have to haka yayi ta sak'e sak'e
Mufeeda kam idonta bai gan bacci ba tunda taji ihun dija ta san yazid nan ya kai buk'atansa "mom is right kishiya bata k'arama she can do it" haka tayi ta sambatu kishi na cinta yanzu yazid d'inta na can na nunawa wata preciousness dinshi ko daman ta rigata sanin sirrinshi tuno hakan ya k'ara dagula mata lissafi
Kuka tayi ta yi bata samu bacci ba sai wajajen asuba
Washegari still ranshi a b'ace ya tashi wanka yayi,yayishirin office yana fitowa dija ma ta fito k'ara had'e rai yayi zai wuce d'akin mufeeda da sauri tace "ina kwana" bai amsa ba ya wuce d'akin mufeeda
Yana shiga d'akin mufeeda ya samu tana kwance tana bacci zama yayi gefen gadon tare da shafa swollen eyes dinta bud'e idonta tayi tana kallonshi yana ta murmushi zafi taji a ranta cikin zuciyarta tace "he is happy because he gets what he wants namiji is all about sex.
Da ky'ar ta k'wak'wulo murmushi tace "goodmorning" shiga cikin bargonta yayi ya jata jikinsa yace 'good morning baby,ya jikin?" Gyara kwanciyanta kan k'irjinshi tayi tace "da sauk'i" ta amsa mishi kiss ya d'an sakar mata a lips yace "baby bari in tafi office take care of yourself ko"
K'ok'arin mik'ewa take tace " muje in rakaka" mayar da ita yayi kan pillow yace " no baby just lie down and relax you need it za a kawo muku breakfast ok?"
Girgiza kai tayi tace" naji sauk'i yanzu ai Ia can do it" shima girgiza kai yayi yana mik'ewa yace "i said no!"
peck yayi mata a goshi yace "let me get going I love you ko" kanta ta nodding hawaye na cika a idonta tace "i love u too" yana fita ta fashe da kuka he changes alot....tun ba aje ko ina ba? Ko dan its her fault why did she send him there? Goge hawayenta tayi tana assuring wa kanta what she did is the right thing su duk matanshi ne no one is reserved.