Na cuce ta 50

13.8K 739 80
                                    

💚💛❤️💙💜
NA CUCE TA
💙💛❤️💜💚


®zuwairat(ummumaryam)

5️⃣0️⃣

Around 8 suka isa Abuja, daman ya saya masu abinci, wanka sukayi sannan sukaci abinci, kallonshi tayi Tana cewa
"Yaushe anty zata dawo?" Ta tambayeshi cikin sanyinmurya, Dan murmushi yayi before saying
"Kina missing dinta né?" Dan turo baki Tana cewa
"Banason zama ni kadai...da Kai...." Tafada kanta kasa, marairacewa yayi yana cewa
"Why ..."
"Haka nan..." Ta fada Tana hararanshi, dariya yayi ya mike ya dauketa suka koma falo, zama yayi ya Dora kanta kan laps dinshi yana Shafa kanta ahankali, har bacci yayi gaba daita amma ful of fargaban abunda zai biyo baya, sai da ya gama kallon news ya dauketa in a bridal way suka kwanta rungume daita jikinshi.  The following day ya shirya ya tafi office kan zaa kawo mata abinci, kuka ta dingayi wai she most follow him wai bata zama ita kadai, rarrashin ta yayi kafin ya tafi, bayan ya tafi ta fito falo Tana kallon gidan kaman she's here for the first time, sai taji gidan very lonely, zama tayi Tana inama antynta is around, she feels so unsafe in the house with out her.
"Anty kiyi hakuri...ban karawa..." Ta fada Tana tsaye bakin Kofan dakin mufida, rufewa tayi ta koma falo, ji tayi is too big for her, ringing wayanta ya maidota mind dinta picking  tayi
"Sugar how far?" Yazid ya rada mata, murya ta na cracking tace
"Dan Allah ku taho da anty ko ka maidani Kano..." Ta fada kaman zatayi kuka, Dan dariya yayi yana gyara tie dinshi tare da relaxing
" baby remember bakison fa ganinta,..." Bai idaba tace
"Aa...inason ganin ta...Dan Allah ban son zama ni kadai...tsoro nake ji...." Ta fada cikin sanyinmurya,
"Naji...amma ba yau zata dawo ba...kawai try to relax..babu abun tsoro gidan...ki kunna Kayan kallo or ki kwanta kinji ko?..." Ahankali tace
"Yaushe zata dawo?"
"Nima ban sani ba...." 
"To ka turomin number dinta...."
"Ki Bari in dawo...anyway na manta...ya wurin yau ban duba ba...kinji sauki ko?" Ya fada yana dariya, bata fuska tayi
"Nidai ban sani ba..Dan Allah kar a Kara...." Ta fada mashi
"Hmmmbaby jiya na daurewa nayi...yau kam I can't...so pls get ready for me tonight..." Nan take ta Kama buga kafanta kasa yazid naji cikin waya yana dariy yana cewa
"Don't worry zaki ji dadi ...I will be nice..."  Ya fada yana dariya Don yanajin yanda take buga two legs dinta kasa
"Wayyo ni ban iyawa...wallahi da akwai zafi sosai..."
"A haka zaki Saba ai...Yanzu don't worry kije ki kwanta kinji kou..." Ya fada mata , dija bata Kara cewa komai ba ta kashe wayanta. Haka it kadai ta yini gida feeling so lonely and missing mufida on the other side of her heart Tana fargaban kar yazid ya dawo yace he will have her da gaske. Around 5 ya dawo, falo ya wuce kasancewan bata falon, bedroom dinta ya shiga ya ganta kwance rufe da blanket, ajiye  briefcase dinshi yayi ahankali Don kar ya tabata ya shiga bathroom ya watsa ruwa ya fito daure da towel, ahankali ya bude blanket din ya shiga ya jawota jikinshi, nan take ta bude Ido, zata bude baki tayi magana ya hada bakinshi da nata. Duk kukan dija bai hanashi samun nutsuwa daita ba,
"Wallahi ka maidani gidan mu..." Ta fada Tana kuka bayan ya gama, Dan dariya yayi yana mikewa, ruwan wanka ya hada mata tayi ta fito, doguwar riga ya dauko mata da Inners ta saka, shima shiryawa yayi cikin simple  wear ya Kama hannunta suka fita, yawo suka sha sosai, amma ko uffan dija bata cewa, kawai she needs to sleep, sai in yayi mata magana take replying dinshi, shima very brief, ganin Tana Neman bacci yasa ya koma gida bayan sunyi dinner a wani elegant restaurant. Suna dawo gidan ya dauketa yana romancing dinta, before she knows again zaiyi connecting kanshi daita for the second time, kuka sosai take amma bai daina ba sai ya samu nutsuwa, ban da tsine mashi babu abinda take shi kuma yana amsa mata da
"Naji...ai ke kika ce kinason mota..." Cikin kuka tace
"Ai Yanzu nace banso...kawai kana yi min mugunta...kuma sai na fadawa anty..." Ta fada cikin kuka, dariya yayi yana kallonta with adoration yace
"Bari in Kara sai ki fada mata..." Ya fada yan jawota jikinshi, ihu ta farayi yayi saurin sakinta,
"Ki kwanta na fasa...gobe da safe nayi..." Ya fada yana kwantawa. Hararan shi tayi ta mike daga kan gado Tana tafiya ahankali,  Bayanta yabi da kallo yana kallon how vey young she is,
"Baby Ina zuwa kuma?.." Ya tambayeta yana mikewa zaune, juyowa tayi ta watsa mashi harara ta fita daga dakinshi, bayan kaman minti talatinda fitanta ya mike Don komawa dakinta amma yana zuwa yaga she's not there. Falo yaje yana Dubata amma still bata nan, dakinta ya bude ya shiga bathroom yana kiranta amma nothing, a karshe dai dakin mufida ya ganta kwance rungume da pillows Tana bacci, ahankali ya hau gadon ya jawota jikinshi. Tana bude Ido sai da ta fashe da kuka Tana cewa yayi hakuri ya tafi, mikewa yayi ya bar mata dakin.  A gurguje in a month saida dija taji she hates her self saboda yazid bai tsallake rana bai Sadu ita ba, since yaso ya dauko mufida amma in ya kirata kan ta shirya he's coming ta get her sai ta Kama yi mashi kukan karya wai ya Kara mata ko one week né, a haka tayi wata daya Wanda lokacin cikinta na 8 months,.  Wannan weekend yaje daukota inda suka tafi da dija, duk hada Ido da zasuyi da yazid sai ta harareshi Don wani irin haushi shi kawai takeji, Yanzu kam bata ki ya karo mata biyu bayan ita da mufida ba, she loves him amma kuma she hates him for what's his doing to her, kuma maimakon ta Saba she's getting more pain everyday saboda batasan irin kulawan daya kyamata ta bawa kanta bayan Wanda yazid ke mata ba, a gidansu ya ajiye dija ya wuce family house dinshi Don gaisawa da parent dinshi, sun tambayi ya dija take ya amsa masu da Tana lafiya,
"Mudai sai Rowar Khadijah kake mana, getting to a year now amma ko sau daya Baka kawo mana itaba ..." Inji small mom, dariya kawai yayi yana boye face kaman yana Jin kunya.
"Zan kawota..." Ya amsa mata kanshi kasa,
"Ya mufida...Tana wurin mom dinta har Yanzu?"
"Yes....amma Yanzu zamu koma daita..."
"Ina?" Ta tambayeshi
"Abuja..." Ya amsa mata,
"Cikinta wata nawa me Yanzu?.."
"8"
"Shine zaka maidata Abuja?.. Ka barta ta haihu tukunna mana..." Shuru yazid yayi baice komai ba, Don Sam baison wannan komawa gida wankan da akeyi,
"Gaskiya kar ka kaita Abuja...ka barta wajen mom dinta or better still ka maidota gidanku na nan in yaso in ta haihu suka gama wanka sai ka maidata Abuja..."
"Ok..." Mommy ya amsa mata ba Don ya so ba Don he's missing her sosai. Small mom mikewa tayi Tana cewa
"Wait Inyi wa mom dinkamaganar duk yanda tace I will tell you now..." Ta fada Tana barin shi nan zaune, after like 30 minutes ta dawo tace
"Anty tace ka barta nan in ta haihu sai a maidata dakinta bayan wanka sai ku wuce Abuja..." T fada mashi Tana zama,
"wayyo mommy ni banso haka...why not ta zauna gidana..." Ya fada Don ya dinga samun zuwa yana hutawa every weekend, hararanshi small mom tayi before saying
"sai ka fadawa Mom Dinka...ni na gama nawa..." Ta fada Tana relaxing kan kujera, ahankali ya mike yayi mat bankwana y tafi gidansu mufida, yana shiga falonsuya hangeta zaune dauke da bowl of fruit salad, Tana ganin shi tayi saurin ajiye bowl din ta ta so, da gudu ya karasa wajenta ya dauketa kaman Wanda ya shekara goma basu hadu ba, kissing dinta yayi sosai forgetting a gidansu yake, kura mashi Ido tayi Tana cewa
"Ango ka sha kamshi...look how fat you have become...wato abun nema ya samu..." Bakinta ya Kama ya ja kadan ta saki Kara
"Kin gudu kin bar ni amma kinzo kina zolaya ta... "
"Ya sister Khadijah..."
"She's fine...tare muka zo..." Marairacewa tayi sannan tace
"Shine ko ka kawota mu gaisa?.."
"Sorry my love..bata Jin dadi né..." Ya fada mata Don baison ya kawota soboda yanda take tafiya duk Wanda ya ganta yasan somethings is wrong
"Ayyako ka cika aiki né?" Ta fada in a funny way, hancin ta ya ja sanna yace
"Ban sani ba ...muje in duba lafiyanki Dana babyna...kinsan doc yace I should be watering the place every day..." Ya fada sounding very naughty, face ta rufe Tana cewa
"Hope you're not serious?"
"I am...tunda su mom sunce ki zauna nan har sai kin haihu kun gama wanka...." Da sauri mufida tayi tsalle kaman she's happy dukda she really needs her husband,
"Wayyo dadi...am so happy..." Harara ta yayi yana cewa
"Wato you're happy ko?.. You don't even care about me....bakisan halin da nake ciki ba...am missing you..." Ya fada mata kaman zaiyi kuka,
"Wane Hali kake ciki bayan gaka kayi adding weight...kuma am so sure my sister is taking extra care of you..."
"Naji...amma kowa da wajenta...kawai am missing you...." Ya fada cikin whisper, shuru tayi Tana kallon glowing face dinshi
"Baby mommy Tana nan?"
"No...taje wedding din yar kawarta..." Da sauri yace
"Yeeeyyy...yau zamu sha party gidan nan..." Ya fada yana daukanta.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 12, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NA CUCE TAWhere stories live. Discover now