❤💚💜🖤💙💛🧡
NA CUCE TA
💚💜💙🖤💛❤🧡®Zuwairat( ummumaryam)
2⃣3⃣
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣ni yanzu kome zai kara daga min hankali a social media🤔🤔🤔 gaskiya babu cos we have seen and heard a lot so no shaking...yanzu we are as thick as the tortoise shell,💁🏽♀💁🏽♀💁🏽♀🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀
_Sweethearts muje zuwa_ 😘😘
Suna zuwa cikin gari Salem yayi parking kusa da wata masjid, kallon yazid dake sauke ajiyan zuciya yayi sannan yace
"Yanzu muyi sallah...sai mu nemi hotel da zamu kwana ...gobe sai mu koma Kano....." Ahankali yazid ya fara girgiza kai yana cewa
"No...pls..muje police stations... Ko morgue... Kilan da akwai yan accidents victims...." Bai idaba Salem ya katse shi dacewa
"Have a positive mind...zamu ganta...kilan bata zo nan ba...or better still kilan tana Kano...." Kai yazid ya kara girgiza Mashi
"I doubt that.... Gaskiya ina jin ajikina something is wrong...."
"Nothing is wrong....kawai let's pray first...." Salem ya fada yana fita daga cikin motan, ahankali shima yazid ya fito yana dafa kanshi saboda yanda yake sarawa, sannan sai double kawai yake gani a daddafe yasamu yayi salla shima Salem yayi sallah,Dija kam same thing yau ma sai da ta samu ta wanke jikinta sannan ta fito tayi breakfast kaman yanda tayi jiya sannan ta koma gefe ta rafka tagumi tana kallon mutane dake kai kawo, sai yanzu take kara jin zafi inda ammi ta bugeta da itacen wuta don wurin yayi bororo kuma bata da daman ta cire kaya ta sha iska, around five tana zaune bakin titi kusa da wani mai saida abinci daka ganta kasan she's lost in thought don ko kadan hankalinta bai jikinta, opposite da inda take zaune ne su yazid suke sallah although da akwai dan distance amma clean clear zaka hangi Wanda ke fitowa daga cikin masjid din. Ta kurawa titi ido tana kallon motocin dake wucewa kaman ance ta daga ido sai ta hangi yazid dake safe da kanshi ya fito dga cikin masjid, kaman bashi ba amma how could she ever forget the person that put her into this predicament, jikinta ne ya fara rawa ta fara komawa da baya tare da kare kanta da wani dake sayan abinci, shi kam bai Sani ba, suna fitowa daga cikin masjid Salem ya bude Mashi mota ya jefa kanshi ciki Salem ya shiga ya ja motan suka bar wurin
Dija kam jikinta rawa ya dingayi dukda mutane wurin basu lura ba, tana ganin motan ya fara tafiya tayi saurin barin wurin saboda tsaro don ita gani take duk duniya bata da abin tsoro kaman shi.Suna cikin tafiya yazid daya kwantar da seat din motan ya kwanta yace
"Pls...mu wuce..Kano..pls..." Ya fadawa Salem,
"Gaskiya we need to rest....kawai mu sami hotel mu samu abinci muci, muyi freshening up mu huta then first thing in the morning sai mu kama hanyan kano.
" pls banson kwanciya kan gadon hotel...." Yazid ya fada idanuwanshi lumshe, murmushi Salem yayi
"Ai sai ka kwanta kasa...amma gaskiya ban Iya tuki for another 3 to four hours...in kuma zaka tuka motan you are welcome... Sai na iso...." Ya amsa Mashi atakaice, yazid dai bai kara cewa komai ba, kawai yana tunani yanda duniya ta chanza Mashi farat daya ya koma bai da kowa sai Salem then Hajiya karama itama tunda ya kashe wayanshi bata kara kiran shi ba yasan fushi take cos he knows how upset she can easily be.
"Khadija.... Where are you?...." Ya fada ahankali. Salem dai bai kalleshi ba har ya hangi wata babba hotel ya juya yayi wurin, parking yayi a parking lot bayan an bude masu gate, fita yayi ya shiga, reception ya nufa yayi booking daki for a night aka nuna Mashi dakin duk yazid na kwance cikin mota. Sai da ya shiga dakin ya watsa ruwa sannan ya fito ya sauka downstairs. Wurin yazid yaje yaga kaman ya fara bacci, tapping dinshi yayi yabude ido ahankali,
"Muje..." Ya fada Mashi, hannu yazid ya mika Mashi Salem ya amshi hannun tare da jawoshi waje, jingina yayi da mota Salem ya kulle mota ya rike Mashi hannu suka koma ciki
"Duk ka maida kanka kaman wani patient... You better be easy on yourself before you die for nothing...." Salem Ya fada yana hada Mashi ruwan wanka.