❤💙💜🖤🧡💚💛
NA CUCE TA
🧡💚💛🖤💙❤💜®Zuwairat ( ummumaryam)
2⃣4⃣
*My dearest barrister Hajiya Hannatu, I love you so much, thanks for the care and the gifts, you are one in a trillion. Love you wujiga wujiga* 💋💋💋💋
Sai da Karin ruwa ya kare sannan ya farka daga bacci, kallon siblings dinshi yayi sai ya tuna in har suka gano abinda yayi they will all be disgust,
"Pls Ku tafi....am OK now...." Yafada yana kirkiran murmushi karfin hali, kallon juna sukayi amma basu da intention din barin wurin,
"Kunji pls kuje...." Bai idaba Hajiya karama ta shiga da plate a hannunta
"Tqshi kaci abinci...." Ta fada Mashi atakaice fuskanta daure don kar yayi mata gardama, amma kauda kai yayi gefe baice komai ba,
"Yaya pls eat...." Inji marzuk dake zaune gefenshi kan gado, shi tunanin mufida yake, ko batasan ya dawo ba,
"Small mom...ina...mufida...." Ya tambayeta,
"Tana nan...." Ta amsa Mashi atakaice sannan ta ajiye abincin kan bedside locker ta fita tana cewa.
"You are on your own..."
Yasan manufarta wato she won't care about him anymore, su Sharif dake jingine da bango sai hissing suke ko me ke damunsu oho,
"Yaya in hada maka tea?..." Maryam ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata kai
"Haba yaya...what's wrong?....are you on hunger strike?... Komai bakaci...." Sharif ya fada kaman hes the boss, yazid murmushi kawai yayi ya kauda kai gefe yana tunanin in har sun San abinda ya aikata they will all hate him, afusace shahid ya bar wajen Sharif yabi bayan shi. Yazid daga wayanshi yayi yakira number mufida amma batayi picking ba, mikewa yayi ya zauna da cannula dake hannun shi,
"Yaya ina zaka?..." Maryam ta tambayeshi,
"Wurin mufida...." Ya amsa mata yana kokarin sauke legs dinshi kasa,
"No yaya relax...let me call her...." Ta fada tana maida Mashi legs dinshi kan gado, lumshe eyes yayi yana tunanin khadija, shi da ya aika mugun abu is here under ac amma the innocent gal is somewhere without parent or loved ones, yasan the street is a dangerous place especially for gals, he knows a gal like khadija will never go scot free for as long as she's out there looking for food and shelter
"She will be molested again.... Even with the pregnancy...." Yafda ahankali sai ya fashe da kuka forgetting the presence of his siblings, jin an rike Mashi hannu yasa yayi saurin hadiye kukan tare da goge hawayenshi.Maryam na shiga part dinsu ta shiga dakin da mufida take, da sallama ta shiga ciki, mufida CE kwance itama yanayinta was bad don idanuwanta sun chanza kala saboda kuka,
"Anty yaya yace kije..." maryam ta fada mata, ahankali ta daga kanta sannan tace
"Banjin dadi ne...." Ta amsa mata sannan ta juya kwanciyanta, Maryam fita tayi taga Sharif da shahid sun fito daga bedroom din mom dinsu,
"Wai ina mom take ne?...." Suka tambayi Maryam,
"Nima ban Sani ba...kilan tana part din dad..nima yaya yace inkira Anty mufida kuma tace she's not feeling too well." Ta amsa masu, kara daure fuska sukayi,
"Wait...." Sharif ya fada sannan ya kama hanyan dakin mufida, yana isa ya dan bugi kofan tare da sallama, amsawa tayi tana mikewa zaune, shiga yayi yana kallon matar wansa da he's older than,
"Sis yaya yace kizo...." Ya fada atakaice not looking so bright, mufida gyara wuyan dan karamin hijjab dake kanta tayi
"To ina zuwa...." Ta amsa Mashi amma kara gyara tsayuwanshi yayi yana cewa
"Ai he's said kafata kafanki...." Yafada yana kara murtuke fuska don yasan in ba don girman yayanshi ba ko kallon banza bata isa tayi Mashi ba, mufida bata kara cewa komai ba ta saka vine flat shoes dake bakin gadon ta mike, kofa ya bude mata ta fita ya bi bayanta tare da maida kofan ya rufe.Maryam bata kara komawa part din yazid ba tayi zamanta falo, su kuma Sharif da shahid sukayi hanyan part din dad sai huce suke kaman wasu yan tasha.
Itadai mufida har ga Allah batason gani yazid for any reason in the world don yanzu tasan yana da someone that he loves and adores more than her
Bedroom da yazid ke kwance tayi sallama, da sauri ya kalli kofan, ganinta makes him happy amma how she looks Scare's him, siblings dinshi da suka rage wurin shi suna ganin mufida ta shigo suka mike suka bar masu dakin, tana tsaye a gefe daya har suka bar dakin, daga kanta tayi ta kalleshi shima mikewa zaune yayi yana kallon ta, ahankali ya mika mata hannu yayi mata alaman tazo, tsayawa tayi tana kallon how emaciated he is,
"Baby pls come...." Ya fada mata ahankali yana mika mata hannu, ahankali ta taka zuwa bakin gadon ta zauna,
"Princess.. I miss you...." Yafada yana matsawa kusa daita
"Stop it...." Ta fada tana matsawa baya,
"Am sorry... So sorry...." Ya fada mata yana rike wrist dinta, ahankali ta zare hannunta tana cewa
"Stop it...I can't pretend anymore.... Ban Iya zama da wannan bakin cikin...." Fashewa tayi da kuka tacigaba da cewa
"Pls ka sallameni in tafi...." Da sauri yazid ya Dora yatsanshi kan wet lips dinta
"Shushhh...." Ya fada yana in a whisper yana goge mata face,
"Pls don't say that...am sorry....mai rabamu sai Allah...." Yafada yana goge mata face dinta, kai ta girgiza Mashi,
"No...you heart lies with her....baka damu dani ba...." Ta fada cikin matsanacin kuka, kai shima ya girgiza mata
"My heart does not lie with anyone but you....kawai tausayi ne da guiltiness ke weighing dina down....I love you and you know it......."
"No you don't love me...pls ka sakeni..." Bata karasa ba ya kara Dora yatsa kan lips dinta
"Pls stop saying that......"
"You know I love you..."
"That was then....if kanasona why duk ka damu haka?... Just take a look at yourself... All because of another... Ko abinci bakaci...nidai gaskiya zan tafi...when everything settles down sai in dawo...ganinka haka breaks my heart...." Tafada tana kara volume din kukanta, rike mata two hands yayi
"Baby its not because of her...." Which hes lying of course
"Zunubin is too much for me....babu inda baa nemeta ba amma she's nowhere tobe found... Kilan she's dead all because of me....baby forgive me for being human.... This whole thing is killing me....the only thought that makes me strong is you...in kin barni ban san yanda zanyi da raina ba.. Pls baby don't go...." Yafada yana Dora kanshi kan shoulder dinta, mufida shuru tayi deep down tanajin tausayinshi at the same time the thought of khadija irritates her, ahankali ta shafa bayanshi tana cewa
"If you find her aurenta zakayi ko?..." Ta tambayeshi thinking about yanda zata Iya coping da sharing sweet, lovable romantic yazid dinta da wata,
"Baby I don't know yet...let's find her first...." Yayi mata karya don yasan if he mistakenly says yes mikewa zatayi and hes enjoying her comfort,
"Baby pls sleep by my side tonight...." Ya fada yana kara shige mata jiki, hararan bayanshi tayi
"Only on one condition...." Ahankali yace
"Anything for you..."
"Promise me zaka bar nuna damuwa...promise me zaka koma normal life dinka as if nothing happened...." Shuru yayi baice komai ba don yasan that is absolutely impossible at the moment
"I will try..."
"Good.. Now bari inyi feeding dinka.. ." ta fada tana kokarin mikewa, kara riketa yayi da jikinshi,
"Baby am not hungry..." Tureshi ta farayi
"Then no deal...." Tafada tana tureshi,
"OK... Sorry...ki bani tea...zansha ..." Ya fada don kar ya bata mata rai kuma Mikewa tazoyi ya Kara riketa,
"Baby ki bari sai later...I miss you a lot...." Yafada ba don in zata bukaceshi zai Iya komai ba amma don ya nuna mata how much he cares, hannu ta Dora kan tummy dinshi that is so flat
"Kalli yanda cikinka ya hade da bayanka....pls ni dai bari in hado maka tea din...." Bai kara cewa komai ba ya saketa ta mike shi kuma ya koma ya kwanta.