💙💜💚🖤❤💛
NA CUCE TA
💚❤💛🖤💜💙®zuwairat(ummu Maryam)
1⃣2⃣
Hajiya karama ce ta shigo dija tayi saurin goge face dinta kanta kasa, mai aikin Hajiya babba ce ta biyo bayanta da kaya cike da wata katuwar Leda, Hajiya kallon dija tayi tana duk ta koma kaman ba itaba, dukda kanta kasa ta gano something is wrong with her,
"Dija..." Ta kirata, da Sauri dija ta daga kanta tare da durkusawa, kura mata ido Hajiya tayi for a moment Sannan tace
"Meke damunki?.." Ta tambayeta, baki ta bude zatayi magana asabe tayi saurin cewa
"Wai kanta ke ciwo...." Ta fadawa hajiya, dija batasan sanda new tears suka fara rolling ba, kara kallonta Hajiya tayi
"Don kanki na ciwo sai ki kama kuka?..." Ta fadawa dija Sannan ta kalli asabe,
"Ki biyoni in baki magani ki bata..." Ta fadawa asabe Sannan tayi hanyar dakinta asabe da mai aikin Hajiya babba suka bi bayanta. Ahankali dija ta mike ta koma dakinsu ko kallon kayan dake kasa batayi ba ta koma ta zauna bakin gado tana kuka, few minutes later asabe ta shigo rike da magani, da saurinta karaso wajenta, har lokacin bata mamakin how comes take tafiya haka ba,
"Dan Allah ki.fadamin.. Me ya sameki bayan fitan mu?..." Ta tambayi dija, shuru tayi tana hawaye,
"Dan Allah ki gayamin...wani ya shigo nan?.." Ta tambayeta cos tana suspecting wani abu, kai dija ta girgiza mata, still not believing her ta sake cewa
"Ko su Sharif sun dawo bayan fitan mu...? don ita tasan with them anything is possible, kai dija ta kara girgiza mata
" to me ya sameki..." Ta tambayeta wannan Karin is a soothing tune,
"Babu komai... Gida zanje...Dan Allah.. Ki fadawa hajiya...ko basu bani...ko sisi ba...zan..tafi...." Tafada cikin kuka, asabe zamatayi bakin gadon tana kallon ta, Tasan something is really wrong,
"Ki tashi mu shiga kitchen..Hajiya tace mu hada tea musha kafin a gama abinci..." Asabe ta fada mata, da Sauri ta girgiza kai,
"Bansha...gida nakeso..."
"Waike me akayi maki?... Duk kin birkice min...Allah zan fadawa Hajiya inyaso ta tambayeki da kanta..." asabe ta fada mata cikin fada,, kafa dija ta fara bubbugawa a kasa kaman yanda ta saba yi a gida tana cewa
"Nidai gida zani..." Tafada cikin kuka sosai, tana tunanin abinda ke faruwa, tana tunanin kilan ko Sharif ki shahid wani daga cikinsu yayi mata wani abu don tana ganin babu abinda basu Iya aikatawa mussanman yanda dija tafi Sauri yan aikin gidan kyau don su ma basu tsira ba don at times in Hajiya sun fita sukan kirata da mai aikin Hajiya babba suce suzo su gyara masu part dinsu daga nan su dinga tattaba su amma da sun nuna masu zasu fadawa Hajiya sai su koresu har da zagi,
"Hmmm to kilan fyade sukayi mata...." Ta fadawa kanta kasa2, ita dai dija kukanta ma ya isheta
"Kwantawa sukayi dake?..." Asabe ta tambayeta Ahankali, dija kara fashewa tayi da kuka ta girgiza kai,
"Babu abinda...akayi min...Kawai..gida...zani..." Tafada mata atakaice.
"Ke kika Sani...in ma wani abun akayi maki baki fada ba ke kika Sani..." Tafada tana mikewa deep inside tana aduan Allah yasa kar ace anyi mata wani abu don she's too young for that,.
Fita tayi daga dakin ta shiga kitchen ta hado tea cup biyu ta dawo dakin ta mikawa dija daya amma kememe taki amsa sai kuka take wai ita gida zata.Yazid kam da kyar yayi sallan asr Sannan ya kwanta Kawai sai ya tsinci kanshi da murmushi Kuma sai ya fashe da kukan guilty yana ji yan gidan suka dawo amma bai Iya tashi saboda yanda duk joint dinshi ke ciwo, duk system dinshi felt empty ko Dan abinda bai tabayi bane oho, wayanshi ne ya fara ringing bai dauki wayanba balle yasan mai kira, shidai Kawai how he will find he's way out of this, tunanin mufida yayi sai yace.
"It won't be the case since am the man..." Ya fadawa kanshi, sai yayi tunanin abinda zai fadawa su Hajiya da alhaji for he's sudden decision, blanket ya rufe kanshi dashi yana jin yanda fever din ke hawa amma har lokacin bai sha magani ba, goshinshi ya Dan taba yajita very swollen, wayanshi ne ya fara ringing ya ziro hannu ya dauketa ya maida ta cikin blanket tare da kafa ta a kunnenshi, muryan mufida yaji, hiran was very brief don ya fada mata zai kirata later.
Har magrib su Hajiya basu ganshi ba, hakan yasan Hajiya babba ta kirashi don jin ko fita yayi nan ya shaida mata yana nan
"To kazo muci abinci..." Ta fada mashi,
"Nakoshi..." Ya fada mata Ahankali, Hajiya dake zaune kusa da Hajiya karama dake zuba abinci a plate dinta tace
"Koshi Kuma?...be kaci zakace ka koshi?..." Ta tambayeshi,
"Na ci abinci dazun are eleganza..." Yayi mata karya,
"Ok.." Ta amsa mashi Sannan ta kashe wayanta.