Assalamu Alaikum wattpadians. I'm back with Sabon salo. Ina fatan zaku kasance tare dani don Jin me nake tafen maku dashi a Sabon labari na mai suna MARAICIN 'YA MACE. Kindly Add it to your library and you won't regret reading it in shaa Allah..
Ba labari ne na soyayya ba labari ne da zai zo maku da abubuwa daban-daban Tausayi Tsana Tsangwama da K'iyayya wanda idan kukayi hak'uri kuka biyoni Alk'alamina zai warware maku komai cikin ruwan sanyi..
Wannan labarin k'irk'irarre ne, ban yi sa dan cin zarafin wani ba, idan yayi karo da rayuwar wani/wata akasani aka samu..
Please don't forget to vote and comment..
Asha karatu Lafiya!!!
Nagode.
YOU ARE READING
MARAICIN 'YA MACE
Bí ẩn / Giật gânLabari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye...