BABI NA DAYA

1.8K 91 1
                                    

anhaneef: FEENAT

BY.  Mamanhaneef

©NWA

2016

1,  A hankali cikin nutsuwar ta, tad'ago da manyan idanuwan ta tadube shi cikin salon zolaya ta ce" wai ina zakane Dr? naga sai k'ara turare kake cikin jikin ka tamkar wanda zaije zance? cikin so da kauna ya juyo yana duban ta, ya sakar mata murmushin sa kan yace" hala zancen zanje inkin bani dama mezai hanani santalo 'yar budurwa? yakara sa tareda ware idanuwan sa, cikin rashin fahinta ta ce" mekake nufi da inna baka dama? dama nike baka umarni bakai kebani ba? ganin tai masa wata fahimata daban yasa ya durk'uso dai dai saitin fuskar ta tareda zura hannunsa cikin tattausan hannun ta kan yace" kina tunanin akwai macen dazata ja hankali a duniya bayan ke? to inma kina shakku akan son danake miki da amincin dake tsakanin mu kidena, kece farin ciki na kece burina komai nake kina raina tunaninki baitaba barin zuciya ta tahuta ba, don haka kidena wani dari dari kin mallaki Dr Ismail kawai kije. kii karawa malamin ki kud'i,yak'ara sa cikin salon zolaya tareda kashe mata ido,

nanfa dadi ya kasheta takai masa dukan wasa cikin nishad'i tace" kai Dr karkasa kaina yafashe mana, nima dazan iya fasalta maka yanda kake a cikin raina danayi amma ai kana gani a zahiri ko? yanda tayi maganar yy matuk'ar tasiri cikin ransa, ya ce" tabbas inaga ni kota ina Allah yaimin baiwa yanzu wani tukuici zaki ban? wani kayataccen murmushi tasaki kan tace" kaje kadawo zan tanadar maka sweat, sweat kuma sai kace yaro? cikin shagwaba tace" eh mana ta manya zan baka, cikin nishad'i harda daka tsalle yace ta bari nayi sauri nadawo kar sweat din manya tayi laushi,

cikin faraa ta mik'o masa hularsa tareda cewa" ka kula da kanka Dr ka gaishe min da hajiya da kyau, haka nan yabita da kallo don ganin canjawar yanayin ta, haka nan taji gabanta yafadi sam ranta bai kwanta da futar da Dr zaiyi ba, ganin ya fahimci damuwarta yasa ta kakalo murmushi tanai masa bye bye, nandai yariko ta tareda cewa" karki Dr na ni Dr ismail nakine ke kadai kodai na hkr da futar nabari saida safe naje?

girgiza kai tayi tareda cewa" aa kaje ba komai amma Dr kadena sawa a ranka nitaka ce ni daya, katuna hajiyan ka tanada wani buri akan ka kumani bana daya daga cikin mata masu son kansu bazan taba iya hanaka abi da Allah ya halatta maka ba,  kasawa ranka ni FEENAT duk runtsi ina tareda kai, saurun rufe bakinsa tayi  don ganin yabude da alamun magana zaiyi wacce bazatai tasiri cikin ransa ba,

har gaban motar sa tarako shi saida taga futar sa kanta  koma cikin gida cike da tsantsar damuwa don tana tsiron irin wannan kiran bazatar da sarakuwar ta kewa mijinta a duk sanda taso masifar ta,

kubiyini donjon cigaban labarin FEENAT labari na gskiya bana k'ageba(true live story)
[8/29, 8:21 AM] Mamanhaneef: FEENAT!!

BY Mamanhaneef

©NWA

2016

3,

Cikin tsantsar damuwa yad'ago yadubi mahaifiyar sa yace" hajiya kina ganin aurena da hawwa shine kwanciyar hankalin ki?bama nika dai ba harda kai ai yaya rahma ne kai kanka kasani basaina maka baya niba,tam shikenan indai hakan zaisa kiyi farjn ciki na amince amma don biyyaiya agare ki bawai don ina sonta ba,ka gididdiba naman jikinta ka watsar sabida kiyaiya nidai nagama magana ni bantab'a ganin wanda yayi dauriyar daka yiba soyaita ta rufe maka ido ka kasa d'aukar mataki akan cutar dakake shirin yiwa kanka, shekaru goma fa ba kwana goma bane, tun ina shuru in kau dakai saida ka kure hkr na kuma da anyi magana kace lokaci rayuwar tabbas ne da ita?dole saita gurin Nafesa zaka samu magaji?To kasan wacce kake ciki kuma bawani dogon lokaci zaa d'auka ba daga gobe nake son kafara zuwa gurin ta dama na sanar da uwar ta itace dai bata sani ba.

cikin sanjiki yace" tom shikenan hajiya insha Allahu zanje maganar tawuce haka nan,inafa magana ta wuce bakaje ka sanar wa rayuwar taka ba?murmushi yy donjin sunan data lakabawa FEENAT yace"zanfada mata kam harma na nemi shawarar ta,cikin mamaki tace"au da ita zakayi shawaera salon taimaka ingiza mai kantu? Girgiza kai yayi tareda cewa" sam FEENAT ba haka take ba kinkasa fahintar halin ta nafeesa batada son zuciya Allah yabata wata iriyar baiwa ta hkr da kawajci ga sanin yakama ta bazaki tabbatar da hakan ba sai an an gaba,oho dai kai kasan wannan amma babu macen dazata bada shawarar arziki a lokaci. da zaayi mata kishiya, muemushi yayi kan yace" zakiyi mamakin ta hajiya. tamnaji tashi kaje dare yasoma yi don kai baka gajiya da yabon yar gwal inna biye maka saika kai asuba kana yabon ta, yauwa inkaje kacewa ita nafeesa ina gaidata kuma gobe salamatu zatazo asibuti gurin ta taduba ta wai kaikayi ke da munta, yace" bazai wuce ciwon sanyi ba don a yanzu matsalar datake addabar mata kenan.

nandai suka dan tattauna kan yayi mata sallama yabar gidan yafi munti goma a tsaye a jikin mota yana tunani duk yadamu yarasa ta inda zaije ya tunkari feenat da wannan maganar, shi abinda yafi bashi haushi ma hawwa sam ba tsaran auren sa bace yarinya ce a shekaru bata haura ashirin ba inbai manta ba sakandare tagama a wannan shekarar yadan ja tsaki daya tuna irin kaunar da feenat kewa hawwa suna shiri sosai don mutuniyar ta ce,ko ayaya feenat zata dauki lamarin oho? uwa uba ka babbar matsalar da in akabi diddigi shine ummul aba isin dukkan matsalar su.

jiyai andafa kafadar sa yayi firgigit yajyya murtala ne k'aninsa nan dai suka gaisa yake tambayar sa ko lafiya ya ganshi a waje d alamuma cikin damuwa yake? nandai sukai sallama yatafi batare da yafad'a masa damuwar sa ba.

cikin gidannasu yakoma ya tarar hajiya tana shirin kwanciya din dare yafara yi,nemar gurin zama yayi tareda cewa" waime akayiwa yaya ne nagansa a waje kmr wanda akaima duka, duk yy wani iri? cikin mmki tace aube tafiba? eh yanzu dai yatafin, bawani abu akai masa ba akan mganar auren sa dazai kara ne gwara yakara aure yasan wacce yake ciki, cikin kufula yace" kaji wata mganar kuma hajiya aure dabhaihuwa duk ikon Allah ne, nasan da hakan tunkan a haifeka shekara goma ana jiran lokacin haihuwa sai kace ita kadaice Allah y halatta masa?  to ai hajiya Anty nafeesa  ba juya bace, lailahailallahu mahammadarrasulillahi nashiga uku ni binta murtala jikai nacwa nafeesa juya? wannan yaran bakibka saiya kaika kotu inbakai masa linxami ba, dg mganar haihuwa sai kace ance mata juya to nidai banceba, inma shine juyar ko itace juyar duk zangani bayan ya auri hawwan.



kubiyoni

FEENAT!!! Where stories live. Discover now