BABI NA 16

294 20 0
                                    

[8/10, 7:15 AM] Mamanhaneef: FEENAT!!

BY MMNHANEEF

2016

41

***Tun daga wannan ranar tasawa zuciyar ta salama ta dena damunkan ta akan lamuran ismail, tasan dai shidinne zabin ta don haka tazu bawa sarautar Allah ido duk da batada raayin hada karstu da aure to babu yanda zatai Allah tabarwa zabi gashi yaimata zabi na Alkairi mezatai banda tagode ma?.

Bangarorin biyu shirin bikin suka soma don bawani lokaci mai tsayi aka saba sakamakon matsawae da angon yayi shi a son ransa ayi komai cikin watan a gama, duk wani shirye shirye Ismail yayi shi hatta gidan dazai xauna a shirye yake kaysn aure kuwa? shida yayun sa suka shiga babban shago wanda sukan zasu hada komai da suke bukata suka hada kayan masu kyau da tsada.

A bangaren su Nafisa ma shirin suke kussnma gyarsn amarya sukafi bawa muhimmanci don duk wani siye siye da tsare tsare sungama shi kudi kuwa sunyi kuka sun kara tsmkar wanda ake hakosu, a halun yanzu jiran karatowar lokacin da akasa ake jira.

A bangaren masoya kuwa? Abin babu ddnji tun farkon maganar auren su Ismail ya kirata a waya don jin raayun ta, iskurun data tafka masa yasashi yin fushi tareda cin alwashin bazai kara gigin kiran taba bai taba riskar wulakancin y mace ba kuma bazai lamunta ba don haka ya shareta don gudun karta raina shi, tsare tsaren ma da kausar da rukayya kanwarsa d safiyya su suka yishi itadai tana gefe duk yanda suka zartar dai dai ne.

Cikin wannan yanayin aka soma gudanar da shagulan biki tsayawa lissafa hidindimun zai kwashi fejika don anyi shagali nagani nafada duk wanda yaga Amarya da angon yasan sunyi kyau kuma sun dace da junansu, kulawar da suka dinga bawa juna tareda nunawa duniya tsantsar soyaiyar da sukewa juna shizai baka shaawa ya kuma birge ka kai daga ganin shagulgulan kasan abune namasu hannu da shuni, haka dai aka gudanar d hidindimu a karshe aka daura aure aka sada amarya da gidan ta a daren ranar wanda ke unguwar ( lamido Crestent).

Wannan rana Babbar rana ce wacce tazanewa ismail a ranar alfahari wacce yy tsawon shekaru yana tanadin ta tareda tsarkake zukatan sa da kame kansa wacce yaciwa wasu buruka nasa yakuma keda niyyar sauke su ga wacce ta dace wato matar wuren sa,

Bayan yaraka Aminin sa kuma Dan uawansa Saifu Wanda yy musa rakiya ya kuma zaunayy musu nasiha mai shiga jiki tareda nuna musu falala irinta aure da niimomin sa, kana daga bisani yy sallama dash yabar su yanai musu fatan alkairi,

Murda handle din kofar yayi yaji kofar gam ta kullo ta ciki, take ysji ransa ya sosu yy niyyar buga mata kofar daga bisani yafasa yakoma nasa dakin don dauko safwyar mukullin dakin.
[8/10, 9:07 AM] Mamanhaneef: [8/10, 8:32 AM] Mamanhaneef: 42.                                    ***********                         Wanka yasomayi ya zufa jallabi ya sannan ya bude lokar dake jikin gadon sa ya dauko safayar mukullayen kofofin harya soma laluben nata key din sai kuma tafasa Yy watsi da su tareda sakin tsaki ya kwanta saman gadon sa yana kissima yanayin ta, bayason Yy gaggawa yafiso yabi komai a sannu don gudun kar raini ya gifta, yajima da gano inda Amaryar tasa tadosa don haka yasoma tunanin ta yanda zai bullo mata, Dama canjin daya gani a gurin ta ne yssashi sakin Jiki harya sakankance duk da yana zatan sabida ganin idon mutane tayi hakan, yana cikin wannan nazarin Bacci mai nauyi ya daukeshi mai cike da mafarkin Amaryar sa Wanda yajefa shi cikin yanayi na nishadi dajin dadi tunda ya kwanta bai farka ba kiran assalatu ya tasheshi, don haka ya tashi ya fada bandaki ya tsarkake jikin sa yafuto yanufi masallaci.

Hararo kofar dakin ta yayi tareda cewa"muguwa ta Allah bataki ba yar bakin ciki, komawa dakin sa yayi ya kwanta don da sauran gajiya a jikin sa yanason yakara rintsawa yana kwanciya begen matar sa ya addaba mishi ga mafarkin sa najiya nakara sashi cikin nishad'i nan yashiga kissima koya zaiji a yayin da Dan gsken ya waka na? Lumshe ido yayi yana hasaso baiwar Da Allah Yy masa tareda kara godwa Allah, baisan sanda yamike ya nufi dakin nata ba,

Jin kofar a bude yasashi tura kofar yashiga da sallama turus yayi yana kallon ta don ganin ta fes cikin shirin futa inyayi laakari da jakar daya ga ta dauko tana zuba takaddu a cikin ta da biro dadai sauran su, gaban ta ne yafadi dataji saukar muryarshi yana sallama, tadago da sauri cikin wata iriyar murya wacce batasan tana da itaba ta amsa ta rissina tana gaisheshi,

Shima nasa gabanne ya fadi a Yynda muryar ta tadoki dodon kunnan sa"Akwai wani Abu extraordinary a cikin muryar yarinyar da baitaba jin a muryar wata diya mace ba mai sanya sanyin jiki da kasala, data dago yadubi idon ta saiyaji wani Abu na fuzgar sa kamshin ta kuwa? Tuni ya kwance notikan hakurin sa tsigar jikin sa tashiga tashi, zanen bakar fulawar hannun ta Wanda akaiwa sirki da jaja jaja Yy matukar Jan hankalin sa yayin da gashin ta dake sauke kan kafadun ta Wanda yasha gyara sai shrki yake, wani irin sirrin kallo mai kunshe da munufofi yake bin surar jikin ta dashi yakasa sarrafa kansa balle ya dauke idanun sa,

ganin yakasa amsa gaisuwar ta yasa taci gaba da shirin ta dakyar dai ya saita kansa ya saki kofar ya jingina da bangon dakin yace"Meyasa kika rufen kofa jiya? Batada amsar bashi don bata zaci wannan tambayar daga gareshi ba, Dakyar ta furto kalmar"babu komai" haka kawai kika batamin Daren jiya kikai min asarar sa? Ka tanadeshi domin nine? ya ina tambayar ki kina tambaya ta?"ai ganinai bai dace dani ba shiyasa, ko mantawa kayi da Nafisa kake tare? "Har yanzu baki bani amsaba wata tambayar kike karai min, "bani da wannan lokacin kabari inna dawo mayi mganar kasan yau ina jarrabawa, "Ni bansani ba, duk sanda kikasa Mu lokacin bani amsa kyaje makarantar, hankalin ane ya tashi tuni idon ta yacika da ruwa tayi narai narai tace"Niba lokacin kane bandashi ba sauri nake minti goma ya rage mini,"waima da haka zaki futa kibar ni da yunwa bazaki min break fast ba? Goshin ta tadafe tareda cewa"oh my god"shaf tamanta da wani Abu waishi kicin bare abinda zata girka burin ta kawai ta ganta a sch,cikin rawar murya tace"kayi hakuri wlh mantawa nai hankali na duk yayi gaba kasan dai muhimmancin jarrabawar nan ka taimake ni karnayi babbar asara, sai tafashe da kuka, kallon ta kawai yake duk tausayin ta yacika ransa bai manta kulaficin karatu irinna Nafisa ba, amma zaiyi amfani da wannan damar ya jarraba ta yagani zatai masa biyayya?"zanyi maka abin Karin yanzu mekake so nadafa maka?
[8/10, 9:03 AM] Mamanhaneef: Sai kibari in hankalin naki yadawo baya tunda Yy gaba kyayi tunanin abinda yadsce kiwa mijin ki nima zabin bai dace dani ba, ta fuskan ci Ismail rigima yakeji shiyasa yakeson yawo da hankalin ta share hawayen ta tayi kan tace"shikenan yanzu mekake so nayi maka? Juyawai yayi yasawa kofar key,   aikwa gaban ta yafadi Ashe da gaske yake? A gefen gadon ta zauna tazuba tagumi tadhiga rera kuka, shima xama yayi tareda cewa"in zakiyi kukan jini saidai kiyi yanda kikaimin asarar Daren jiya kema sqikin yita yau,

Ganin kukan bazai mata ba yasa tace" nifa bada gangan nayi ba ganinai babu so na cikin ranka shiyasa nayi zatan bazaka dawo ba ashe zaka dawo, murmushi yy dama yasan abinda ke nukurkusar ranta kenan kishi akan son dayayi wa Maryama,Kana so nane?tambayar tata taso bashi dariya ita kanta batasan sanda tayita ba saijitai kawai ta furta ta, wayar tace tayi ring tasan dai kausar ce don inba itaba bamai kiran ta cikin wannan lokacin, kanta kai ga daukar wayar yataso cikin xafin nama ya amshe wayar daga hannun ta wani irin shokin ya tsirga cikin jikin su sanadin haduwar hannun su, duban juna sukai a tare tayi sauri kauda kanta, hannu yasa ya mikar da ita tareda kafeta da idanuwan sa yace" so kike kisan ina sonki? To kalli cikin ido na zakiga amsar tam bayar ki, duk yanda taso ta kauda kanta saida ya tilas ta mata kallon cikin idan nasa daga bisani tasoma kokawar kwacewa rukon sa takasa,

Saida ya tabbatar ya kanainaye ta ya boye ta sosai a jikinsa, ya yahana ta yin koda motsi ya rufe bakinsa da nata, sumbatar daya shiga guda narwa xazzafa ne bai iya zatan xai iyashi in real life ga diya mace a duniya ba saidai cikin kinta ce(imaginations) domin subace mai wanzuwa bisa umarnin zuciya da jagorancin kauna da bukatar gangar jiki na miji da matar da yake matukar so for the
[8/10, 9:06 AM] Mamanhaneef: Very fist time...dying for her...and ready to do everything to place her to undo the hurt he coused in her!!!.

FEENAT!!! Where stories live. Discover now