BABI NA HUDU

393 33 0
                                    

amanhaneep😊: FEENAT!!

by  mamanhaneef

©NWA

2016

8



***A sanda ta isa gidan Dr babu kowa don basu dawo daga aiki ba mai gadin su ne ke shaida mata saidai ko tajira su don sunkusa dawowa, kasancewar yasan Hawwa kuma yasan matsayin ta a gurin masu gidan don haka batare da bata lokaci ba yabata muk'ullin k'ofar da zata sada ka da falon su,nan dai tabud'e tashiga ta zauna a daya daga cikin kujerun da sukai wa falon k'awan ya.

bata wani jima a zaune ba taji kugjn shigowar mota ko ba a fad'a mata ba tasan sune suka dawo daga asibiti, jitai gaban ta yayi muguwar fad'uwa dmm take taji wata fargaba tazo mata da sauri ta tashi tanufi taga yaye labulen tayi tazu ba wa masoua biyu ido a yayin da suke futowa daga cikin motar daga ganin su suna cikin farin ciki basu da wata matsala hira suke cikin nishad'i ga kulawar da suke bawa juna ko kyafta ido basuyi a yayin da suke duban juna, Sanye suke cikin fararen kaya irinna likito ci idanuwan su sanye da fararen glass . hannun sa akan kafad'ar ta ya riko ta suna magana cikin wannan yanayi suka doso cikin gidan bayan mai gadi y shaida musu sunyi bak'uwa.

hawwa dake rabe jikin taga tana duban su cikin shaawa da birgewa take zuciyar ta takara tsinkewa har wata kwalla ce taci ko gurbin idanun ta ta share tareda sakin labulen takoma ta zauna ranta cike da tausayin kanta don tasan shiga tsakanin masoyan nan ba k'aramin tashin hankali zata fuskan ta ba.

turus sukai don ganin bak'uwar tasu yabasu mamaki basu tab'a zatan ita ce bak'uwar tasu ba,Feenat kuwa tab'e baki tayi tazube jakar dake hannun ta kan kujera tazare rigar ta tasama tare da zare glass din dake manne a fuskar ta,tajuya tai shigewar ta kitchen tabar dr a tsaye har yanzu yakasa koda kwakwaran motsi.

Cikin haushi da kunar rai ya daka mata tsawa da cewa" kee! meya kawoki cikin gida na? Tad'an razana dajin tsawar daya doka mata batasan sanda kuka ya kufce mata ba cikin kuka tace" zuwa nai kaimin rai ka taimake ni Dr kajanye maganar auren mu wallahi inada wanda nake so munyi alk'awarin aure dashi na fahimtar da inna taki ta fahimce ni ka taimake ni dr wallahi bazan iya duban Anty Nafisa a matsayin kishiya ta ba,

Anan tai shuru tana cigaba da kukan ta, wani mugun tsaki yaja mtsww yajuwa da nufin bin Feenat kitchen tayi saurin mik'ewa tasha gaban sa tare da durk'usawa a gaban sa tari k'e kafafuwan sa, Cikin muryar kuka taciga ba"Ka saurare ni dr dan Allah karka cutar dani ka cutar da rayuwa ta don inhar na kasance a cikin inuwar ku to babu farin cikin dazan tsinta sai tsantsar nadama bana fatan shiga  tsakanin ku don tunda natashi naganku tare ban taba ganin maaurata masu tsananin kaunar junan su irinku ba, to akanme zanshigo cikin ku nayi sanadiyyar shiga tsanin ku?

ka taimake ni dr banason na zama butulu maciya amana don banida idon dazan kalli Anty nafesa a matsayin kishiyar ta,bana fatan nabudi ido naga Anty nafesa tayi rarayya da wata akanka balle ni,ka ceceni ka kubutar dani dg wannan auren kozan samu nacika burina na auren masoyi na ni wlh haladu nakeso kuma shima yana sona.

daka ta dr Ismail ya katseta! bani da sauran wata magana dake don maganar. auren ki ba a gurina take ba kinfini sanin inda take don haka kitashi kije gurin su su taimaka subaki Wanda kike so donni dake da rashin ki duk d'aya inada kamar Nafeesa babu abinda xanyi dake
[7/15, 6:53 PM] Mamanhaneep😊: FEENAT
PAGE 9
Da sauri ta d'ago tana duban sa kan tace"Sanin
bani da mahalli cikin gidan kane yasa nazo ina
rok'ar ka bawai dan kafad'amin magana ba,
nimafa inada Wanda nakeso ba manema na rasa
ba balle kace mijin aure na rasa taimako na
kawai nakeso kayi inkai ne kace baka yarda ba
aisu hajiya bazasiyi maka dole ba.
kinga bar gidan nan tunkan ranki yayi
mummunan b'aci, tashi tai tsaye tadube shi cikin
marairai ta tace"dan Allah kayi hkr Dr kasa baki
abani wanda nake so, ya katse ta da cewa"inna
kifa?Ckin mamaki da dubeshi da fitsararrun
idanun ta, tace"Dr ina ganin girman ka karkayi
abinda mutunci zai xube girma yafad'i don
wallahi bazan saurara wa wanda yayi sanadiyyar
rabani da masoyi na ba,
ki futa kibar gidan nan hawwa kije ki fadawa su
hajiya matsalar ki niduk wannan surutan basu
dameni ba,nima ga nawa sakon inkin je kifada
musu,su taimake ni subaki wanda kike so ni
matata ta isheni rayuwar duniya, bani da bukatar
aure yanzu inma inada ita bakya cikin jerin
matan dazan aura, cikin tsiwa da rashin kunya
tace" bazanje na fada ba d inada wannan damar
ai bazan zo na rokeka ba amma tunda kace baza
kaje ba to kasake ka yarda ka aure ni kajawa
kanka masifa kayi bankwana da farin ciki yanda
aka hanani farin ciki wallahi kaima bazaka yi
farin ciki ba.
dakata ki dainai min ihu aka hayaniyar ki harta
haddasa min ciwon kai nasaba da tattausar
murya kinzo kin ware muryar ki me kama da
antada inji zaki kashen dodon kunne, to bari kiji
saika damu da mutum kake sanin halin dayake
ciki ba bakin ciki ba inzakisa kanki gabas ki
yanka sabida ankawo ki gidana wallahi wukar zan
wasa miki inma kona kanki zakiyi sabida masifa
wallahi fetur
[Edit]
[8/29, 8:21 AM] Mamanhaneef: [7/14, 12:27 PM] Mmnhaneef: FEENAT!! 

FEENAT!!! Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin