BABI NA SHIDA

466 23 0
                                    

ENAT!!

16

***A yayin da kannena yan biyu suke matakin karshe a makarantar sakanda re.

tun tasowa ta nakeda burin xama cikakkiyar likitar mata tareda goyan bayan mahaifina da mahaifiya ta yayuna maza suna karamin kwarin guiwar akan cikar burina.

ganin duk dinsu sunbani goyan baya yasa na maida hankali wajen karatuna banida lokacin komai karatu nasa a gaba,Cikin ikon Allah kuwa naitasamun nasarori hatta Abba na najinjina wa kokari na da kaifin basirar da Allah yabani.banida burin yin soyaiya hatta aure ma nasawa raina saina gama karatu na kaf nafara aiki zanyi shi, Cikin iyayena babu wanda ya matsamin akan mgnar aure karatu na nasa agaba suma kansu addua kawai sukemin don sunada tabbacin sun haifj abinda bama su kadai ba hatta al umma zasuyi alfahari da ni.

Tunda nake rayuwa ta bantab'a saurayi ba domin babu su a gaba na byruna nayi nasarar zama cikakkiyar likitar mata inyaso dg baya koma menene nayishi amma me? muje zuwa..

***Fari ne dogo mai Dan kauri DG sama yanada yakwar faraa bashi da yawan magana  a kullum yakan shigo cikin makaran ta duk sanda zaj wuce zaiyiwa mutane sallama koda bazasu amsa ba, A duk sanda yazo giftawa ta gefen ta yakan jefe ta da Kalmar sannu fan mata" wanj zubin ta ansa wani zubinma kanta dago yawuce wannan yazamai masa jiki kullym ta wannan hanyar yake bi, tunda take ganinsa cikin makaran tar bata taba ganinsa cikin gugun Samari ba balle yan mata yakan shigo yy abinda yakawo shi yy tafiyar sa abinsa.

A yauma a zaune take sanye da doguwar riga shigarta kenan doguwar riga da guntun hijabj Wanda ya tsaya iya dunduniyar hannun ta. tunkan yakara so gurin turaren sa yariga shi zuwa harta gane lokacin futar sa,hannun ta rike da laptop tana bincike cikin ta akwai wani assignment datake so tayi kanta isa gida,Sannu yan mata yace"tunkan tad'ago harya giftata tadai bishi da kallo haryayi Dan nisa tayi murmushi kanta maids hankalin ta kan laptop din. jitai ance subhanallah da Saudi tad'ago kanta dinjin muryar sa yana magana da cewa" Subhanallah wannan wanne irin hauka ne?

Sosai ta maida hankalin ta garesa sai a lokacin ta hango dogon wandon dake jikin sa an fesheshi da cabalbalin ruwa abinka da damuna,bata Ankara ba saijin tsaki tayi mtsssw Maryam kenan 'yar gidan masu kudi takents kenan a cikin makarantar bata ganin Iowa da mutunci hatta malamai shakkarta suke sabida kudin urban ta yanzu kanai mata Abu inbakai saa ba saima tasa a koreta tanada daurin gindi ubanta shahareren Dan siyasa ne baida mutunci ko kadan akan maryama yanzu saiyasa acid mutuncin ka,shiyasa take abinda takeso a koina bama a cikin makaranta ba.

A jikin motar ta tayi tunga ta gyara zaman glass din dake manne cikin fuskar ta hannyn ta rike da kugu tashiga watso masa wani matsiya cin kallo. shikuwa bawan Allah baki yasaki yana duban ta cike da mamki ganin tayi tamkar batasan abinda tayi masa ba,

ransafa inyayi dubu yabaci don ganiyai ai wannan ma rainin wayo ne ina laifima tabashi hkr yaji da batashin datai shine harsaita bishi da kallon wulakanci?cikin b'acin rai yace"ke bakya ganin abinda kikai minne ko bakisan wulakanta jamaa babu kyau ba?Cikin isa da izza tace" nagani kuma nasani jira nake kadau mataki in kana ganin zaka iya ja da maryama?! mtssw yaja tsaki Allah y shiryeki.

Nanfa ta harzuka ranta yabaci don tana ganin ya rainata ne zaimata tsaki tunda take wani banza talaka bai tabai mata tsaki ba saidai ma yabata hkr intai masa laifi. Kai ta daka masa tsawa a tunanin ta xai tsorata kmr yanda aka Sabah mata,yajuyo cikin mmkin ta da harya juya zayi tafiyar sa don ganin mutane sunfara taruwa. kai d'an gidan uban waye xakaimin tsaki kasan kuwa koni wacece?

cikin dakewa yace"hmmm nasani mana aiko baki fadan ba nasani keba wata bace illah kangararriya yar gidan masu ku'di koba hakan kikeso ki sanar minba? jin mgnar tasa yasa mutanen dake zagaye dasu kwashewa da dariya, Maryama kuwa cijin fushi tayo kansa zata kwada masa mari caraf ya rike hannun ta, Yadau nasa hannun ya jwasheta da marin jikake kau.
[8/29, 8:21 AM] Mamanhaneef: [7/20, 7:57 PM] Mamanhaneef😊: FEENAT!!

FEENAT!!! Where stories live. Discover now