BABI NA BAKWAI

299 22 0
                                    

: FEENAT!!

21

***Tofa.A takaice dai Maryama ta tsinci kanta dumu dumu cikin son Ismail tadamu dashi kwarai har tanajin ayau in batai tozali dashi ba zata shiga wanne irin yanayi don wani irin nauyi zuciyar ta take mata,Don haka ta shirya da wuri yau ta tafi makaran ta ko karyawa bata tsaya tayi ba burin ta kawai ta ganshi koda baxa suyi mgna ba.

Akan bentin data saba zama A can ya hangota itada wata kawar ta wacce sautari yana ganin su tare, Sanye take da doguwar rigar Atamfa jikin ta rufe da hijabi ruwan toka hannun ta rike da biro da littafi da Alamu Akwai Abinda take nazari,

Slm yayi musu sallama tareda cewa"Sannun Ku "yan mata,Kausar ce ta amsa suka gaisa Nafeesa kuwa?Takasa koda kwakwaran motsi tadai tsaya cak tana sauraran gaisawar da suke da Kausar kanta na kasa ta wutsiyar ido take kallon kafafun sa cikin takalmin sa Mara rufi dogayen ya tsunsa take kallo ga kafar tasa fara tas kmr yanda fuskar sa take fara,Muryar sa ce tadawo da ita dg dan nazarin data soma akan sa, 'yan mata Sunana Ismail Almustafa nazone na karbi rigar aboki na tajiya dana ara miki.

har zuwa wannan lokacin kanta A kasa yake dakyar ta iya daga hannun ta tajanyo jakar dake gefen ta tamiko masa sai a lokacin yai ido huf
[7/25, 8:08 AM] Mamanhaneef😊: Hudu da kyawun fuskar ta take gaban sa yafad'i yakasa janye idon sa daga kanta Ashe jiya bai ganta sosai ba?Sai yaune ya ganta?ganin ya tsaya saroro yasa ta zunguri kausar ta dago ta dube shi nanfa suka sa yar dariya. Take kunya ta lullube shi yashafa sumar sa yana Dan murmushi,har lokacin murmushi take masa ammafa ba irin najiya ba don yau fararen hakoran ta sun bayyana har yanzu rigar tana hannun ta sai can dai yasa hannu ya karba cikin siririyar murya race"Tnx murmushi yakuma yi tareda cewa"Banji sunan malamar ba? Nafeesa Abdullahi,Suna mai dadi,Kausar ce tamik'e tareda cewa"ina zuwa Nafeesa yanzu zandawo tunkan tayi mgna tabar gurin da sassarfa,                                   hakann yaji yanason zama a gurin bayason tafiya don haka ya zauna a gefen ta inda kausar tatashi, A hankali taja jikin ta tamatsa kadan takuma gyara hijabin ta taci gaba da karatun ta,kusan binti biyar suna xaune ba Wanda Yy tari a cikin su,nafeesa kuwa duk ta takura ta wutsiyar take kallon sa yanason yimata mgana yakasa koya bude baki zaiyi magana saiya kasa har wani runtse ido yake, hakanne yabata dariya tasaki murmushi duk hakoran ta suka baiyana duo da kanta nakasa? Yana kallon ta, cikin murmushin yace" FEENAT, a ranta tace"Ismail,yaciga ba, inbazaki damuba ina son mukulla zuminci, bata ce komai ba yaci gaba" bani da raayin hulda da macen daba muharra mata ba amma kuma ayau dana ganki sainaji nutsuwarki ta birgeni har naji ina son kulla zuminci dake, ki amince nazama Dan uwanki cikin makaranta, bama cikin makaranta ba har cikin raina, ta katse shi da sanyaiyar muryar ta,aikuwa dd yacika ransa take takara birgeshi ya sakarmata murmushi kan yace"Amma fa nagode kanwata, kanta a kasa tace" nice zan maka godiya taimakonka gareni Yy matukar kara maka kima da daraja cikin idanuna kobamu kulla zuminci ba tun rnr nake kallon ka a matsayin yaya na, Sunana Nafeesa kmr yanda kasani an haifeni a garin bauchi kasuwanci yakawo Abbana garin kano, ina karantar medicine b'angaren matsalolin mata. Tunda tasoma bayani yake djban bakin ta harya shagala da kalkon ta salon mgnar ta Yy matukar burgeshi,                                   Masha Allah Allah yasa albarka, Ismail Almustafa shine cikakken sunana Anhaifenk a kano iyayen yan nan garin kanone inada yayye da kannena Mu takwas ne gurin mahaifina a yanzu kuma Allah Yy masa rasuwa, b'angare daya muke dake Feenat amma ni ina shekara ta biyu ne a matakin degree na biyu wato (masters)ina aiki da babban asibitin koyar wa. Masha Allah kace zan karu dakai Ismail,   a yanda tayi mgnar ne Yy matukar birgeshi a ransa kywa cayai"Ashe sunana yanada dd haka? Karar wayar sa ita takatse shi, minti biyu yace" yadu ba me kiran a hankali ya furta mahaifiya ta ina son mahaifiya ta,Sai a lokacin ta kallesa harya soma amsa kiran, jitai yabata shaawa yanda yake mgna da mahaifiyar sa cike da ladabi da biyaiya har wani rissina wa Yy, Tana wannan nazarinne ya ambaci sunan ta tareda miko mata wayar, nanfa tazaro ido cikin yanayin mmki tace" for what? Daka Yy mata mgna haka nn ta amshi wayar gaban ta na faduwa takara q kunnen ta,                              Sallamar ta tadoki kunnan ta saita zube q kasa tana gaisar da it's, a can bangaren hajiyar sa cikin kyawun lafazi tace"sannun ki Nafeesa Allah yaimiki Albarka Allah ya taimakeku yasa Alkairi cikin alakar ku,itadai tacika da mamaki wato labarin ta harya isa ga mahaifiyar sa?a nasa bangaren kuwa mamakin ta yake ganin ta durkushe tana gaida ta a waya ba a sarari ba,cikin nutsuwa ta amsa wayar suna gaisa fuskarta dauke da murmushi,nan dai suka gaisa tabashi wayar sa.
[8/29, 8:21 AM] Mamanhaneef: [7/30, 6:26 PM] Mamanhaneef: FEENAT!!

FEENAT!!! Where stories live. Discover now