BABI NA 21

314 23 0
                                    

[8/17, 12:38 PM] Mamanhaneef: FEENAT!!

BY MMNHANEEF

2016

52

***Murmushi taiwa kanta tareda cewa" nafiya azarb'ab'i, nan dai tafad'a bandaki takuma shek'a wanka wanda ta d'au lokaci tana gurzar jikin ta don batasan koyaya Dr yaga k'azan ta a jikin ta, saida ta tsaftace ko ina sannan tafuto tashirya cikin doguwar riga mai laushi da taushi ta had'e cikin turaru kan ta bayan tagama shaye-shayen magungunan ta.

Da sallama tashiga d'akinnasa yana zaune gaban Computer yana danne danne ya amsa sallamar ta batare da yajuya ya kalle taba,"sai yanzu kikaga damar zuwa?"um kayi hak'uri" uhm shikenan jirani na k'arasa" a can gefen gadon sa tad'an d'osa na ta zauna, kanta sunkuye tana wasa da zoben hannun ta,

Saida yashafe awa d'aya cir tana zaune har gyangyad'i yasoma d'aukar ta,a ranta kuwa? Tanaiwa kanta Allah shik'ara da batabi shawarar da zuciyar ta tabata ba, gashinan ita bataja ajin ba shiyaja mata, ai kamata yayi shizai jiran ta ba ita zatai jiran saba, ganin gyangyadin k'ara karfi yake yasa ta mik'e tayi hanyar futa da nufin tayi tafiyar ta, haba aijan ran yayi yawa don yaga ta damu dashi?

Ganin tana shirin futa yasa yamik'e tareda cewa" ke zonan kingaji ko?nad'anyi hira da Antyn kine amma tunda kin matsu zona sallame ki ma k'arasa maganar da safe, yana magana yana shan k'amshi tamkar wanda akaiwa dole,

Tsakiyar gadon sa ya fad'a yana mik'a, Hawwa kuwa? Jitai duk yafice a ranta harta shiga dana sanin zuwan ta, saida tazo gaban gadan sa taji wani mugun tsoro ya tsirga mata, gaban ta yafad'i duk kwarjinin sa ya cika ranta, sai tsintar muryar sa tai" mekike jira?kin tsayamin aka kuma komai sai nace kiyi? Kasa motsawa tayi gaban ta yana cigaba da bugawa, Anan dai naga k'okarin ta don duk Isar Dr haka nan ya sauke girman kansa yataso yai mata jagora zuwa ga mashinfid'i.

Duk yanda Dr yaso yabi da ita A hankali don gudun karyai mata rauni amma ya gagara yakasa sarrafa kansa don ya tsinci kansa a halin da baitab'a tsammanin zai riska a gareta ba,  tasha bak'ar wahala ba kad'an ba duk a sanadin Magungunan da taita durkawa cikin ta babu ka'ida babu lissafi sha kawai take burin ta kawai tabawa Dr mamaki, aikwa tabashi mahaukacin mamaki harta fassarashi a matsayin wanda yai zalinci a gareta don Abinda yaimata babu tausayi sai zallar mugunta a tunanin ta, duk batakawo wa kanta magungunan ta suntaka rawar ganj wajen haukata dr ba yayin da ya nutsa cikin duniyar ta.

Haka nan yaita tarairayar ta yanajin tausayin ta don yasan ta wahala bai taba zatan hakan zata kasance ba, da garin Allah yawaye kuwa? Saida yafuta yaje ya d'auko wata nos wacce take abokiyar aikin sace a asibiti, nan taduba ta tabashi tabbacin sai anyi mata d'inki, hakanan Hawwa tasake shan wata sabuwar azabar don wahala har saida tarame.

A b'angaren Nafisa kuwa? Tana cikin dangin ta tana sada zuminci wannan yahana tunanin balle kishi ya addabe ta, ko waya yayi mata bata bari suyi doguwar hira suke rabuwa, a kasan ranta kuwa? Cike take da kewar sa.

Misalin k'arfe uku ta tashi daga dogon baccin daya d'auke ta wanda tasamu a sanadin Allurar baccin da akayi mata, wani irin rad'adin azabar ciwo ne ya durar mata wanda batasan sanda tasaki k'ara ba, da hanzari ya shigo d'akin dama ba nisa yayi ba yana falo yana jiran tashinna ta,

Cikin tausayawa ya taimaka mata tagasa jikin ta yanda yakama ta da kansa yabata Abinci tareda farfesun naman kajin da yayi mata, kad'an taci sabida batajin dad'in jikin ta, hakama shan magani dakyar ya lallabata tasha maganin yanai mata sannu, duk tausayin ta yacika ransa.

A Daren ranar ne yaji kawai yanason ya faranta mata don yaga dauriyar ta, hakanan yafuta yaje babban shago yayo mata siyaiyar da yasan zata faranta ranta harda sabuwar waya yasiya mata mai kyau da tsada ya had'a mata da kud'ade don yasan tana buk'atar su,

FEENAT!!! Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin