Minute of a meetn ne daya razana haj.batula zuwa kololuwa.sbd duka mutanen data aika musu memo kowa yazo promptly.
Bayan minti 10 gwamna shima ya shigo confrence room din yana mai basu haqurin rashin zuwan sa akan lkc.bada bata lkc ba suka fara gabatar da abinda ya hallara su a gun.
Abinda haj.batula ta lura da kowa na wurin,gani take kowa yana tashi yana dependn tenders board.gwamna kuwa sai kara kishingida yake yana sauraran abinda kowa yake fada.
Dr.hameed yace "ur excellency sir" na tabbata kowa na nan ya fahimci 'yan tenders da report din da suka bayar dan haka ne dole na musu jinjina da wannan kokarin da sukayi.
Shima alhj.ghali ya kara da nasa yana cewa; ni abin da na lura dashi shine amount din da *ncc* suka yanke ta hanyar kwangilar farko wato daga'''misau-hardawa''' dole akara magana akan amount din,ina magana ne a matsayin engineer,sannan nasan en ana so ayi aiki tukuru kuma nagartacce toh amount din miliyan dubu dari biyar bazai isa ba kai har sauran kwangila biyun suma nasu amount din bazai isa ba wato '''hardawa-chinade''',da '''bulkacuwa-gamawa'''.
Haj.batula wanda idon ta ke kan reports din ta kai dubanta dai2 yadda taga amount din da *ncc* suka buqata...toh ni kuma abinda naga shine olrdy ncc sun riga da sun rubuta amount din da suke buqata kuma highest amount din da suka buqata a duka kwangila 3 duk sun rubuta sunyi submittn cewar haj.batula.
Kallo ya koma kan ta da ta gama karanta abinda ke cikin reports din,har taji ta washi kanta da abinda ta fada....amma ba yadda ta iya dama gsky daci gareta kuma ita baza ta iya zama ana wannan zamba cikin aminci da ita ba.
"Kamar yadda nake cewa " cewar alhj.ghali buqatar da ncc suka bayar a kwangilar farko abin lura ne,sbd sai kaji muna ta cewa mudai muna son aikin da zaiyi karko wato qualitative one,amma gsky miliyan dubu dari biyar yayi kadan wa irin aikin da muke so ayi sannan haka ma wa sauran kwangiloli biyun.
Kenan kana nufin kwangilar farko miliyan duba dari bakwai da hamsin ake buqata kenan? cewar dr.hameed dayake tambayam alhj.ghali,sannan kwangila ta biyu miliyan duba dari tara za'a buqata tunda shi akwai bridges da za'ayi,sai ta karshen shi kuma ana buqatan miliyan dubu dari shida.
Bayan alhj.ghali ya gama extimatn din ne dr.hameed yace kwarai kuwa na yadda da duk figures din daka fada,wani ma na gefen sa yace yadda, ko wane member na wurin suka ce sun yadda sai haj.batula kadai dake cikin mamaki da wannan hukuncin su wanda ta tabbata dama duk bakinsu daya ne ita ko bazata taba biye musu suci haram ba.ta kai dubanta zuwa ga mazaunin gwamna wanda har yanxu bai tofa komai ba ya kalle ta sukayi murmushin yake.
Ba tare da fargaba ko wani shakku ba haj.batula tace gsky zan fadi wani abu wanda ya shafi extimatn din da akayi a kwangiloli ukun nan highest amount da ncc suke buqata miliyan dubu dari biyar ne,a hakan ma ga wassu kamfani da sukayi requestn da lowest amount din miliyan dubu dari uku da dari hudu da ashirin kadai suka buqata amma haka aka hana su kenan kunga taimakawa za'ayi a basu miliyan dubu dari biyar din sbd ba'a san dalilin da yasa sukayi demandn haka ba,amma yanxu kuma kun kawo mana korafin amount din yayi kadan bayan duk en an baku rarar kan nasu ne.
Dr.hameed ya kai makura sbd gani yake haj.batula zata bata musu rawan su da tsalle,a gadarance yace "ur excellency",ni abinda nake so nasani shine ban fahimci a wani dalili haj.batula santa take magana ba,ita a suwa? Koh dama she's more dan a secretary in dis state? Naga she's not a member of d tenders board,she's nt from d ministry of works nd transport,she's not .
.................................
Da murya mai cike da jin zafi gwamna ya katse shi,da iznina take magana,infact da iznina ta tako nan.kuma ba meetn din 'yan tenders board bane kadai,dan haka go on haj.batula
.........