25

604 45 0
                                    

Haj.surayya ta dan dara na wani lkc kafen ta dago ta dubi haj.batula tace duk a ganinki wannan kula da zaryan gidanki da gwamna keyi duk a banza ne?hehe maganan ki da sakel gashi action din gwamna ya nuna baro-baro he's in luv,to en har ke baki fara folewa toh shi nashi ya riga da ya fito fili dan haka ki bada kai kurum bori ya hau hahaha.
Ko dama ana so sai yasa ba'a so ayi wa gwamna rival duk ake fatattakan su en sun zo duk cike da zolaya haj.surayya ke maganar gami da darawa.

Da haj.batula taga zancen kawarta ya fara dawowa zolaya sai ta sako musu wata chaftar,en da take cewa haj.surayya gobe ta shirya en bata da abinyi ta rakata toro garin su mairo taje taga iyayenta dan iyayen mairo sun kirata a waya sun jajantawa juna toh nima yakamata naje na taushe su.

Haj.surayya tace wa zai tuqa mu kinsan dai baza mu tuqa kanmu daga nan har garin toro ba,kafin na taso daga wurin aiki nayi wa gwamna maganan akan ina so zanje garin su mairo ya hada ni da driver da zai kaini,shine fa har yake zolaya na yake ce min ay ko personal driver shi nake so ya bani zai bani ya kaini,ni kuma sbd irinku 'yan gani baza su kyale na yasa nace masa ya hadi da wani daban shine yace shikenan abinda nake so shi za'ayi,gobe zuwa 9am driver zai zo mu tafi.

Haj.surayya tace ayya gwamna ya mato gsky dayawa har duk abinda kike so shi za'ayi Allah ya nuna mana ranar dake ma zaki fole,Allah kin cika sa ido tun dah gwamna mai hidima a gareni amma sai na yanxu ne ya tsole miki ido cewar haj.batula da tashi tana dariya ta wuce cikin daki domin ta iyo alwala.

**** ***** ******

A wani yammaci ne 'yan ncc suka kira meetn din gaggawa wanda za suyi shi ne a guest house din alhj.bukar gimba (managn director) sai alhj.tahir sule (director of finance) haj.jummai audu (secretary) sai sauran members hudu,biu daga hudun sune dr.hameed katagum (state commissioner for works&transport) sai alhj.ghali zanna (director in d ministrt of works).

Wa 'yannan sune boyayyun members biu da koh a gwamnati ba'a san suna tare da 'yan ncc ba sbd ko yanxu ma da suka tashi zuwa basaja sukayi.

Bayan an gama hallaruwa sannan alhj.bukar wanda shine chief executive ya fara da abinda ya kawo mu nan,kun san munzo nan ne akan rashin sa'a da mukayi bamu samu kwangila ba toh yanxu sai mu san abinyi tahi sule sai ka dora daga yadda na tsaya.

Alhj.tahir ya dora da bawai rashin samun kwangilar da mukayi ya ta'allaka akan bamu jajirce wurin muga mun samu bane a'a wani dalili ne daban a wurin da suka zarta a karshe.

Wani wuri kenan cewar alhj.bukar daga 'yan ministry mana en ji tahir.

Faduwar mu bawai mu 'yan ministry bane ba muyi aikin mu dakyau ba a'a ba abin da ba muyi ba ni da ghali en har dai shine zai kau mu da samun nasara amma duk da haka bashi yasa muka ci ba dr.hameed ne ya gama fadin haka a zafafe,dan haka tahir kagane kasan ba daga mu bane sai dai wani dalili daban.

Koma dai miye rashin samun mu na da dalili dai cewar tahir sule,ikon Allah da dukkan alamu kana nema ka dora laifin akan mune Allah ma yasani ba kokarin da ba muyi ba wajen ganin mun samu amma yet we failed,waya sani ma ko kudaden da aka baka kaje kayi depositn wa 'yan tenders board bakayi ba shine dalilin failing din mu cewar dr.hameed da ya tsagaita.

Wannan ya fada,wannan ya fada tsakani dr.hameed da tahir sule duk sun cika gun da hayya-hayya har da readers ma an cika musu kunne da hayagaga lols.

Da bukar gimba yaga abun nasu bana karau bane shine ya tsaida su cikin tsawa "haba ku kuwa ya zaku zo kuna ta dora laifin a junan ku ya fada yana mai yin muzurai da idonsa".

'Ban kira mu nan dan muzo mu dora laifin akan kowa ba,faduwa mun riga da mun fadi faqat,ay ba yau duniyar zata kare ba,kuma ni a ganina mun fadi ne sbd mun nuna zakewar mu dayawa,yanxu abin da zamuyi shine musan yadda zamu gyara sbd gaba.

Haj.jummai tace maganar ka gsky ne yanxu mu san yadda zamuyi kudaden mu da muka basu ya dawo gare mu,dr.hameed yace zancen kudi ya wuce sai dai muyi haquri dashi ay kwanan nan wani kwangilar zata taso da wuri zanje wannan karan wurin gwamna dan mu samu,anan suka tashi da meetn dun kowa ya kama hanyar sa.

FIYE DA 'YAR AIKIWhere stories live. Discover now